Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar soji ta cafke 'yan kungiyar IPOB da ke yunkurin hana zabe a jihar Anambra (Hotuna)

Labari cikin hotuna: Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri

Shugaban hafsan soji, Laftanal Janar Tukur Buratai ya kaddamar da guraren zama da ofis a garin Maimalari, Maiduguri domin magance karancin gurin zama a sansanin

Labari cikin hotuna: Shugaban hafsan soji ya kaddamar da gagarumin aiki a Maiduguri
Yayin da ake cikin bikin 'yan cin kai Boko Haram sun yi ta'asa a Borno

Sojojin kasar nan sun hallaka 'Yan Boko Haram bayan 'Yan Boko Haram din sun yi kokarin kai wani mummunan hari a barikin Sojoji a barikin Sojin kasar da ke Baga.

Yayin da ake cikin bikin 'yan cin kai Boko Haram sun yi ta'asa a Borno
Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya

Majiyoyin hukuma daga rundunar sojin Najeriya ta ce shugaban kungiyar masu neman kafa yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, baya a hannun hukumar sojoji.

Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya
Rundunar soji ta sake yin kaca-kaca da wasu barayin shanu a Katsina da Zamfara

A ranar Talata ne 26 ga watan Satumba Rundunar Soji da aka girke a karamar hukumar Anka ta Jihar Zamfara ta samu rahoton far wa yan fashi da satan shanu.

Rundunar soji ta sake yin kaca-kaca da wasu barayin shanu a Katsina da Zamfara
Rundunar Sojoji sun kama masu safarar harsasai da kuma satar shanu a tsakanin titin Funtua-Gusau (hotuna)

A ranar Lahadi, rundunar sashi 1 na sojin Najeriya tare da hadin gwiwar yan sandan farin kaya (DSS) sun kama wasu masu safarar harsasai a hanyar Funtua-Gusau.

Rundunar Sojoji sun kama masu safarar harsasai da kuma satar shanu a tsakanin titin Funtua-Gusau (hotuna)
Rundunar sojin Najeriya sun kauda babban annoba a sansanin yan gudun hijira yayinda aka gano bam

Allah ya takaita da anyi gagarumin asara a jihar Borno yayinda sojojin Operation Lafiya Dole suka gano wani bam da aka dana a kusa da sansanin yan gudun hijira.

Rundunar sojin Najeriya sun kauda babban annoba a sansanin yan gudun hijira yayinda aka gano bam
Rundunar soji ta maida martani ga rahoton cewa kananan hukumomi bakwai na karkashin kungiyar Boko Haram

Rundunar soji ta ce wadannan kananan hukumomin sun samu yanci da taimakon rundunar operation Lafiya Dole sannan kuma rundunar na ci gaba da tabbatar da tsaro.

Rundunar soji ta maida martani ga rahoton cewa kananan hukumomi bakwai na karkashin kungiyar Boko Haram
Dalilan da ya sa muka harbe wasu manoma a Adamawa – Sojoji

Rahotanni sun kawo cewa wasu jami'an rundunar sojojin Najeriya sun harbe manoma uku a hanyar su ta zuwa gonar su dake karamar hukumar Madagali jihar Adamawa.

Dalilan da ya sa muka harbe wasu manoma a Adamawa – Sojoji
Sojan Najeriya ya mutu yayinda yake yakar Boko Haram (hotuna)

Wani sojan Najeriya mai suna Chukwunedum Okouche ya mutu yayinda yake yaki da yan ta’addan Boko Haram. NAIJ.com ta ci karo da labarin mara dadi a Facebook.

Sojan Najeriya ya mutu yayinda yake yakar Boko Haram (hotuna)
Bidiyon wani dan Biyafara da yayi zanga-zanga da akwatin gawa a ofishin jakadancin Najeriya dake Belgium

A kokarin zanga-zanga kan aikin rundunar soji a Aba jihar Abia, wani dan kungiyar Biyafara ya kai akwatin gawa ofishin jakadancin Najeriya a kasar Belgium.

Bidiyon wani dan Biyafara da yayi zanga-zanga da akwatin gawa a ofishin jakadancin Najeriya dake Belgium
Rundunar sojin sama da karo kayan aiki don taimakon Operation Python Dance (bidiyo)

Rundunar sojin sama ta kasa ta tura wasu kayan aiki don samar da taimako ga sojoji a aikin Egwu Eke II (Python Dance II) da take gudanarwa a kudu maso gabas.

Rundunar sojin sama da karo kayan aiki don taimakon Operation Python Dance (bidiyo)
Muna goyon bayan ayyukan rundunar soji amma su yi aiki bisa tsari – Gwamnan Ebonyi

Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da goyon bayan shirin da rundunar sojin Najeriya ke gudanarwa a yankin Kudu maso gabas na “Egwu Eke", Python Dance II.

Muna goyon bayan ayyukan rundunar soji amma su yi aiki bisa tsari – Gwamnan Ebonyi
Rikicin Biyafara: A shirye muke wajen yakar sojojin Najeriya – Kungiyar IPOB

Rundunar tsaro kungiyar Biyafara sun bayyana cewa a shirye suke su yaki rundunar sojin Najeriya saboda dole su kare rayukan al’ummar kudu maso gabashin kasar.

Rikicin Biyafara: A shirye muke wajen yakar sojojin Najeriya – Kungiyar IPOB
Bazaku iya kaddamar da kungiyar IPOB a matsayin yan ta’adda ba – Saraki ga rundunar sojin Najeriya

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa shelar da aka yi cewar IPOB kungiyar ta’addanci ce ya saba ma tsarin mulki.

Bazaku iya kaddamar da kungiyar IPOB a matsayin yan ta’adda ba – Saraki ga rundunar sojin Najeriya
Rikicin IPOB: Ba zamu janye jami’an mu daga jihar Abia ba – Rundunar Sojojin Najeriya

Rundunar sojiin Najeriya ta karyata rahoton dake yawo a kafafen yada labarai na yanar gizo mai cewa za ta janye dakarun ta dake bisa kan hanyar Aba da Umuahia.

Rikicin IPOB: Ba zamu janye jami’an mu daga jihar Abia ba – Rundunar Sojojin Najeriya
Atiku yayi magana kan rikicin da ya shiga tsakanin sojoji da magoya bayan Kanu

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yayi magana a kan rikicin da ya shiga tsakanin sojojin Najeriya da magoya bayan Biyafara (IPOB) a jihar Abia.

Atiku yayi magana kan rikicin da ya shiga tsakanin sojoji da magoya bayan Kanu
Da dama sun mutu, sannan mahaifin Nnamdi Kanu ya bata a harin da sojoji suka kai (hotuna)

Lauyan Nnamdi yace fasa kofar shiga gidan shugaban na IPOB sannan kuma aka bude ta karfin tsiya. Sannan wani bidiyo ya billo inda aka nuna mutanen da aka kashe.

Da dama sun mutu, sannan mahaifin Nnamdi Kanu ya bata a harin da sojoji suka kai (hotuna)
Yanzu Yanzu: Rundunar soji zata janye dakarun ta daga jihar Abia

Gwamnan jihar Abia, Gwamna Okezie Ikpeazu, ya sanar da kudirin janye rundunar soji a jihar Abia a wata sanarwa da yayi ga manema labarai a yau Alhamis.

Yanzu Yanzu: Rundunar soji zata janye dakarun ta daga jihar Abia
Yanzu Yanzu: Jami’an tsaro sun mamaye jihar Rivers bayan karo da akayi tsakanin sojoji da yan kungiyar IPOB

Jami’in tsaro sun amshe wasu sashin karamar hukumar Oyigbo, musamman a Timber Junction inda aka yi zanga zanga tsakanin sojoji da wasu yan kungiyar Biyafara.

Yanzu Yanzu: Jami’an tsaro sun mamaye jihar Rivers bayan karo da akayi tsakanin sojoji da yan kungiyar IPOB
Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji

Kungiyar dake fafutukar neman yancin Biyafara ta gargadi rundunar sojin Najeriya da su kawo karshen aikin Operation Python Dance II da ake yi a Kudu-maso-gabas.

Zamu kare rayukanmu – Kungiyar Biyafara ta kasa ta kaddamar da yaki kan sojoji
Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu

Tsohon ministan harkokin jirgin sama, Femi Fani-Kayode, ya yi Allah wadai da harin da jami’an sojojin suka kai a gidan shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu.

Fani-Kayode ya tofa albarkacin bakinsa a kan harin da sojoji suka kai a gidan Nnamdi Kanu
Buratai ya ce sojoji na kusa ga kama Abubakar Shekau

Babban Hafsan soji (COAS), Laftanal Janar TY Buratai ya bayyana amincewar cewa za a kama shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau nan ba da dadewa ba.

Buratai ya ce sojoji na kusa ga kama Abubakar Shekau
NAIJ.com
Mailfire view pixel