Rundunar Tsaro

Shugaba Buhari ya gana da manyan hafsoshin sojin kasar (hotuna)

Wata cikin 'yan matan Chibok da aka ceto daga Boko Haram ta zayyana sirrin kungiyar dalla-dalla

Wata cikin 'yan Chibok da aka ceto daga Boko Haram ta zayyana sirrin kungiyar dalla-dalla, ciki harda yadda ake tilasta musu yin Sallah, da aure, da sanya hijab

Wata cikin 'yan matan Chibok da aka ceto daga Boko Haram ta zayyana sirrin kungiyar dalla-dalla
Mutane 2 sun riga mu gidan gaskiya a wani tarnakin jihar Filato

Wani sabon rikici ya tashi a yankin karamar hukumar Riyom ta jihar Filato, bayan mutuwar mutane biyu da aka ruwaito cewa an tilasta su suyi ginin rijiyar guba a

Mutane 2 sun riga mu gidan gaskiya a wani tarnakin jihar Filato
Yaƙi da Boko Haram: Sojoji sun ƙwato makamai da motocin yaƙi na ýan ta’adda bayan sun kashe 15

Bugu da kari sauran yan ta'dda da suka sha daga cikin yan ta’ddan sun yi gudu tsira ne da raunukan da suka samu daga harbe harben da suka sha a hannun Sojoji.

Yaƙi da Boko Haram: Sojoji sun ƙwato makamai da motocin yaƙi na ýan ta’adda bayan sun kashe 15
Rundunar Operation Crocodile Smile ta shiga wasu Jihohin Kudu

Sojoji na musamman na tawagar Operation crocodile smile na II sun Jihohi 2 na bangaren Kudu maso yamma domin kawo karshen masu laifi a Yankin na Kasar.

Rundunar Operation Crocodile Smile ta shiga wasu Jihohin Kudu
Najeriya tayi watsi da gargadin Amurka na amfani da Sojojin yaki

Za ku ji cewa duk Kasar Amurka ta gargadi Najeriya game da amfani da Sojoji amma Rundunar Kasar ta aika Sojoji na Operation crocodile smile zuwa Neja-Delta.

Najeriya tayi watsi da gargadin Amurka na amfani da Sojojin yaki
Abin da muka yi a fannin tsaro tunda muka hau gwamnati – Shugaba Buhari

Shugaban kasa uhaadu Buhari yayi tsokaci akan gudunawar da gwanatinsa ta taka a fannin tsaro tun bayan karbar mulki daga hannun ja’iyyar PDP a shekara ta 2015.

Abin da muka yi a fannin tsaro tunda muka hau gwamnati – Shugaba Buhari
Kungiya sun yaba ma Buhari da shugabannin tsaro kan ziyarar da suka kai Maiduguri

Wata kungiya ta yabi ziyara da shugaba Muhammadu Buhari da shugabannin tsaro suka kai wa Rondunar soji dake yaki da ta’addanci a Maiduguri, jihar Borno.

Kungiya sun yaba ma Buhari da shugabannin tsaro kan ziyarar da suka kai Maiduguri
Rikicin Biyafara: Sojojin Najeriya sun kara magana game da Nnamdi Kanu

Sojojin kasar nan sun ce babu gudu babu kuma babu ja da baya wajen yaki da ‘Yan banza haka kuma sun jadadda biyayyar su ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Rikicin Biyafara: Sojojin Najeriya sun kara magana game da Nnamdi Kanu
Jami’an tsaro sun damke wasu da makamai a Garin su Nnamdi Kanu

Wata Rundunar hadaka ta Jami’an Sojojin kasar nan da kuma Hukumar NDLEA mai yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta damke wasu da makamai a Jihar Abia kwanan nan.

Jami’an tsaro sun damke wasu da makamai a Garin su Nnamdi Kanu
Kamar a fim: 'Yan fashi sun tare motar banki sun kwashe naira miliyan 25 sun arce

Kamar a fim: 'Yan fashi sun tare motar banki sun kwashe naira miliyan 25 sun arce, wannan ba shine karo na farko da masu fashi ke kame motar kudi a Najeriya ba

Kamar a fim: 'Yan fashi sun tare motar banki sun kwashe naira miliyan 25 sun arce
Rundunar CJTF da dakarun sojin ruwa na Najeriya sun tsallake rijiya da baya

Rahotanni daga shafin PREMIUM TIMES sun bayyana cewa, kwamandan rundunar hadin gwiwa wato JTF da wasu manyan dakarun sojin ruwa na Najeriya sun tsallake rijiya

Rundunar CJTF da dakarun sojin ruwa na Najeriya sun tsallake rijiya da baya
Rahoton karya Buhari ke samu daga rundunar soji kan Boko Haram - Honarabul Adamu Kamale

Dan majalisan, Adamu Kamale (PDP Adamawa), yace sojojin Najeriya suna gabatar wa shugaban kasa Muhammadu Buhari rohotannin karya kan yan kungiyan Boko Haram.

Rahoton karya Buhari ke samu daga rundunar soji kan Boko Haram - Honarabul Adamu Kamale
An cafko mutum shida, cikin wadanda suka kai wa majalisar Kogi hari a farkon watan nan

An cafko mutum shida, cikin wadanda suka kai wa majalisar Kogi hari a farkon watan nan, sun dai bubbuge masu zaman majalisar sun kuma karya kujerun zama

An cafko mutum shida, cikin wadanda suka kai wa majalisar Kogi hari a farkon watan nan
Yanzu Yanzu: Buhari ya umurci shugabannin tsaro da su yi maganin sojojin IPOB na sirri, Boko Haram da sauransu

Daga karshe ya bayyana cewa an kora bayanai ga Buhari kan wasu al’amura kamar fafutukar Biyafaram Boko Haram, sace-sacen mutane da kuma wa’adin barin gari.

Yanzu Yanzu: Buhari ya umurci shugabannin tsaro da su yi maganin sojojin IPOB na sirri, Boko Haram da sauransu
Samari sun yi gangami sun kashe soja, ko me yayi zafi?

Samari sun yi gangami sun kashe soja, ko me yayi zafi? An dai saba jin yadda samari kan yi gangami su kashe mutane, sai dai ba'a taba jin sun kashe soja ba

Samari sun yi gangami sun kashe soja, ko me yayi zafi?
Rasuwar wata uwar gida a jihar Zamfara ya tada tarnaki

Rasuwar wata uwar gida a jihar Zamfara ya tada tarnaki, juyayin rashin wata matan aure yar shekara 25 mai suna Naja'atu wadda akayi wa kisan gilla a cikin gida

Rasuwar wata uwar gida a jihar Zamfara ya tada tarnaki
Maiduguri ta dau dimi, bayan da sojoji suka fara binciken makamai a ofishin majalisar dinkin Duniya

Maiduguri ta dau dimi, bayan sojoji sun fara binciken makamai a ofishin majalisar dinkin Duniya, a yau juma'a hukumomin tsaro na bincikar wurare domin makamai

Maiduguri ta dau dimi, bayan da sojoji suka fara binciken makamai a ofishin majalisar dinkin Duniya
Masu yunkurin tursasa shugaba Buhari murabus sun dunfari fadar shugaban kasa ta Aso Rock

A kokarinsu na tursasawa Buhari dawowa ko ma yin murabus, masu zanga-zangar Abuja sun dumfari fadar shugaban kasa, tun bayan da suka sha barkonon tsohuwa.

Masu yunkurin tursasa shugaba Buhari murabus sun dunfari fadar shugaban kasa ta Aso Rock
Dubun wani shahararren ɓarawon Akuya ta cika (Hotuna)

Jami’an tsaro na kato da gora sun yi ram da wani matashi mai shekaru 23 wanda ya saci akuya a kasuwar Abaji a ranar Lahadi 6 ga watan Yuli da misalin karfe 3.

Dubun wani shahararren ɓarawon Akuya ta cika (Hotuna)
Boko Haram: Malamai 175 sun bar jami'ar Maiduguri

Bis aga tashin-tashinan da ke faruwa a jami'ar Maiduguri kwanan nan. Malaman jami'ar 175 sun bar makarantan. Kana kuma kungiyar ASUU na shirin kulle makarantan.

Boko Haram: Malamai 175 sun bar jami'ar Maiduguri
'Yan mata 145 ne 'yan Boko Haram suka yi amfani dasu wajen kunar bakin wake a bana - Rahoto

A kididdigar da jaridar Punch Nigeria ta fitar a karshen makon nan, an ruwaito cewa kungiyar Boko Haram tayi amfani da akalla 'yan mata 'yan kunar bakin wake145

'Yan mata 145 ne 'yan Boko Haram suka yi amfani dasu wajen kunar bakin wake a bana - Rahoto
Gwamnatin sojan Muhammadu Buhari ne ummul haba'isin matsalolin 'yansandan kasar nan - Sarkin jihar Legas

'Soja Muhammadu Buhari ne ya kirkira matsalolin 'yansandan kasar nan' Sarkin jihar Legas. Oba Akiolu tsohon shugaban 'yansandar kasa ne a wancan lokaci

Gwamnatin sojan Muhammadu Buhari ne ummul haba'isin matsalolin 'yansandan kasar nan - Sarkin jihar Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel