Rundunar Yan Sandan Najeriya

Rundunar yan sanda sun tura jami’ai na musamman jihohi Adamawa da Zamfara bayan hare-hare

Jerin sunaye: Rundunar yan sanda ta kama gagaruman yan fashi da masu garkuwa da mutane (hotuna)

Rundunar yan sandan Najeriya ta kama wasu gagaruman masu laifi da suka kware wajen satar mutane don kudin fansa, fashi da makami, dakuma kwace motocin mutane.

Jerin sunaye: Rundunar yan sanda ta kama gagaruman yan fashi da masu garkuwa da mutane (hotuna)
Yan sanda sun kama wadanda ke da hannu a kisan dan Birtaniya da akayi garkuwa da shi

Jami’an inspekta janar na yansanda wadanda suka kware a fannin fahimta (IRT) sun kame yan bindiga biyu da ake zargi da hannu cikin sacewa tare da kashe turawa.

Yan sanda sun kama wadanda ke da hannu a kisan dan Birtaniya da akayi garkuwa da shi
Toh fah! Mai jego da makotanta sun lakadawa DPO duka

Rahotanni sun kawo cewa, wata mai jego da kawarta da makotanta su hudu sun hada hannu sun yima wani DPO dukan kawo wuka a yankin Ikorodu dake jihar Lagas.

Toh fah! Mai jego da makotanta sun lakadawa DPO duka
Rundunar Yansandan jihar Filato tayi nasarar tarwatsa wasu gungun yan fashi da makami

Rundunar Yansandan jihar Filato tayi nasarar cafke wasu gaggan yan fashi da makami da suka addabi al’ummar yankin garin Pankshin da wani sashin karamar hukumar

Rundunar Yansandan jihar Filato tayi nasarar tarwatsa wasu gungun yan fashi da makami
Gaba da gabanta: Hukuncin da hukumar Ýansanda tayi ma Ɗansandan da yayi ma wata ƙaramar yarinya fyaɗe, har ya lalata mata al'aura

Hukumar Yansandan Najeriya ta fatattaki dansandan nan daya sace wata karamar yarinya mai suna Fatima yana yi mata Fyade a jihar Anambra, kamar yadda rahotanni.

Gaba da gabanta: Hukuncin da hukumar Ýansanda tayi ma Ɗansandan da yayi ma wata ƙaramar yarinya fyaɗe, har ya lalata mata al'aura
Kotu ta umurci ‘yan sanda su biya naira miliyan 10 a matsayin diyyar matashin da ya mutu a hannun su a jihar Kano

Rahotanni sun kawo cewa wata babba kotu dake jihar Kano ta umurci rundunar ‘yan sandan Najeriya da tabiya iyalan marigayi, Nura Umar, diyyar naira miliyan N10.

Kotu ta umurci ‘yan sanda su biya naira miliyan 10 a matsayin diyyar matashin da ya mutu a hannun su a jihar Kano
Uwa ta sayar da yar ta mai shekaru 3 kan N280,000 domin ta biya bashi

Uwa ta sayar da yarta domin ta biya wani bashi da ake bin ta sakamakon rainon ‘yar tata, hakan ya sa ta yanke shawarar sayar da ita ta huta da dawainiyar da ita

Uwa ta sayar da yar ta mai shekaru 3 kan N280,000 domin ta biya bashi
Tab ɗi jam! Hukumar Yansandan Najeriya ta fatattaki jami’anta guda 10, ka san laifin da suka yi?

Hukumar Yansandan Najeriya tace ta hukunta jami’anta guda 20 wadanda ta kama da laifin karbar cin hanci da rashawa, inji rahoton kamfanin dillancin labaru, NAN.

Tab ɗi jam! Hukumar Yansandan Najeriya ta fatattaki jami’anta guda 10, ka san laifin da suka yi?
'Yan sandan Jihar Neja sun yi ram da wani da yayi ikirarin Aljannu sun aike shi jabun dallar Amurka 880,000

Abigail Unaeze, mai magana da yawun Hukumar 'yan sandan Jihar Neja, ta ce 'yan sanda sun yi ciki da wani Abubakar Suleiman da aka kama da kudin bogi $880,000.

'Yan sandan Jihar Neja sun yi ram da wani da yayi ikirarin Aljannu sun aike shi jabun dallar Amurka 880,000
A shiga tsakanina da ‘Yan sanda, sun saka ni a gaba saboda na ki aika dala miliyan 10 wani asusun banki – Shugaban Ecobank

Shugaban banki Ecobank, Charles Kie ya shigar da kara kotu inda ya nemi ta shiga tsakaninsa da rundunar ‘yan sandan jihar Lagas cewa sun sanya shi gaba.

A shiga tsakanina da ‘Yan sanda, sun saka ni a gaba saboda na ki aika dala miliyan 10 wani asusun banki – Shugaban Ecobank
Rundunar 'yan sanda tayi nasarar ceto DPO da akayi garkuwa dashi a Jihar Neja

Kwanaki kadan bayan wasu masu garkuwa da mutane sunyi nasarar sace DPO rundunar yan sanda a jihar Neja da wasu mutane 5, yan sandan sunyi nasarar ceto su.

Rundunar 'yan sanda tayi nasarar ceto DPO da akayi garkuwa dashi a Jihar Neja
Samun wuri! Wani matashi ya kone gidan wata mata saboda ta hana shi yi wa kanwarta fyade

A garin Okuokoko na Karamar Hukumar Okpe ta Jihar Delta ne wani matashi mai suna Jonathan, mai shekaru 21, ya cinna wuta a gidan wata mata mai suna Joy Godwin.

Samun wuri! Wani matashi ya kone gidan wata mata saboda ta hana shi yi wa kanwarta fyade
Dattijo mai shekaru 50 ya yi wa yarinya mai shekaru 3 fyaden da ya zama ajalinta a Katsina

Yan sanda sun cafke wani dattijo mai shekaru 50 Abdullahi Sani, bisa zargi aikata fyade ga wata yarinya mai shekara 3 fyade wanda yayi sanadiyan mutuwar ta.

Dattijo mai shekaru 50 ya yi wa yarinya mai shekaru 3 fyaden da ya zama ajalinta a Katsina
Rikici ya barke tsakanin 'yan sanda da jami'an DSS a fadan Sarkin Bauchi

Jiya ne dambe ta kaure tsakanin Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda (ACP) na Jihar Bauchi da wani jami'in Hukumar Tsaro ta Kasa (DSS) da ke kula da matar gwamna.

Rikici ya barke tsakanin 'yan sanda da jami'an DSS a fadan Sarkin Bauchi
Tonon silili: Evans ya ce 'yan sanda sun tafka sata a gidansa yayin da suka zo kama shi

Tonon silili: Evans ya ce 'yan sanda sun tafka sata a gidansa yayin da suka zo kama shi. Wai harda agogonsa na miliyoyin Nairori 'yansandan suka sata

Tonon silili: Evans ya ce 'yan sanda sun tafka sata a gidansa yayin da suka zo kama shi
Dan kuka ke ja ma Uwarsa jifa: An kama Yansanda 2, Soja 1 da hannu cikin aikata laifin garkuwa da mutane

Rundunar Yansandan jihar Kogi ta bayyana wasu jami’an Yansanda guda 2 da wani Sojan ruwa da aka kama su da aikata laifin satar mutane, tare da yin garkuwa dasu.

Dan kuka ke ja ma Uwarsa jifa: An kama Yansanda 2, Soja 1 da hannu cikin aikata laifin garkuwa da mutane
Duniya ina zaki damu: 'Yan sanda sun gano gawar wani dattijo dan shekaru 69 da aka sace a bara

A watan Oktoba na shekarar da ta gabata, da rana tsaka, a ka sace Pa Basil Agha mai shekaru 69 da 'ya'ya 6 , a garin su na Umuofor a Karamar Hukumar Ogberuru.

Duniya ina zaki damu: 'Yan sanda sun gano gawar wani dattijo dan shekaru 69 da aka sace a bara
Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane

Rundunar yan sandan Najeriya wanda hedkwatansu ke Umuahia, sun kama wasu koporal guda biyu bisa laifin sayar da bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane.

Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane
Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa (hotuna)

Rundunar yan sandan Najeriya ta sake wani gaggarumin nasara wajen yakar masu satar mutane yayinda a sabon aiki da ta gudanar ya kai ga kamun masu satar mutane.

Rundunar yan sanda sun kama wasu manyan yan fashi a arewa (hotuna)
Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna

Wadannan masu garkuwa da mutane da suka addabi manyan hanyoyin Abuja, Kaduna, zuwa Birnin Gwari da kuma hanyar jihar Kano, dubun su ta cika ne yayin hukumar 'ya

Hotuna: Hukumar 'Yan sanda ta sake damkar masu garkuwa da mutane a jihar Kaduna
Yan sanda sun kama manyan barayi da suka addabi mutane a jihar Benue (bidiyo)

Jami’an rundunar yan sandan Najeriya a Makurdi, jihar Benue sun kama wasu yan fashi da dama sanann kuma sun kwace muggan makamai daga hannunsu a kwanan nan.

Yan sanda sun kama manyan barayi da suka addabi mutane a jihar Benue (bidiyo)
Bayan kwanaki 35, mutumin da ya soki Gwamna Masari a Facebook na nan a tsare

An kama Ibrahim Bature, matashi mai shekaru 31 dake zaune a Unguwar Dabino, garin Dutsinma dake jihar Katsina kan zargin sukar Gwamna Aminu Masari na Katsina.

Bayan kwanaki 35, mutumin da ya soki Gwamna Masari a Facebook na nan a tsare
NAIJ.com
Mailfire view pixel