Sake Fasalin Al'amurar Najeriya

Buhari ya sake zage dantse sosai akan sauya fasalin kasa - Wani Babban fasto

Sarkin musulmi ya bayyana matsayinsa a kan sake fasalin kudin tsarin mulkin Najeriya

Sarkin musulmi ya shawarci 'yan Najeriya su sauke kira don sake gyara kudin mulkin Najeriya da kuma mayar da hankali akan al'amurra da zasu hada kai al’umma.

Sarkin musulmi ya bayyana matsayinsa a kan sake fasalin kudin tsarin mulkin Najeriya
Duk masu maganan garambawul mukami suke nema - Osinbajo

Wannan kuma bayani ne mafi karya na cewan zama zai fi daidai in ko wata kabila na zaman kanta. Duk kungiyoyi na da karfi daban-daban kuma zama tare shine alheri

Duk masu maganan garambawul mukami suke nema - Osinbajo
Ina son ganin mulkin Najeriya ya koma hannun talakawa - Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma jigon APC Atiku Abubakar ya ce yana so a sake fasalin kasar yadda talakawa za su karbi ragamar tafiyar da ita.

Ina son ganin mulkin Najeriya ya koma hannun talakawa - Atiku Abubakar
APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa

Jam’iyyar APC mai mulki ta rantsar da kwamitin mutane tara wanda ta daura ma hakkin zayyanawa tare da bayyana ra’ayin jam’iyyar dangane da batun sauya fasali.

APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa
Kungiyar Afenifere, Ohanaeze sun mika babban bukata ga Buhari

kungiyar afenifere da ohanaeze sunyi Allah wadai da furucin da tsohon ministan ilimi abdullahi ango yayi na cewa a raba kasar najeriya

Kungiyar Afenifere, Ohanaeze sun mika babban bukata ga Buhari
Gwamna Ganduje bai amince da sake fasalin al’amuran Najeriya ba

Gwamnan jihar kano ganduje ya nuna rashin amincewar sa ga sake fasalin al'amuran najeriya cewa bashi zai magance matsalar ta ba

Gwamna Ganduje bai amince da sake fasalin al’amuran Najeriya ba
Shugabannin APC na kudu maso yamma sun nace a kan sake fasalin al’amura

Wasu jigajigan jam'iyyar APC sashin kudu maso yamma sunyi kira ga sake fasalin al'amuran kasar, a gurin taro da akeyi a ibadan na jihar oyo

Shugabannin APC na kudu maso yamma sun nace a kan sake fasalin al’amura
Sake fasalin al’amura ne kawai zai ceci Najeriya - Ekweremadu

mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu ya shiga layin wadanda ke son a sabonta fasalin al'amuran kasar najeriya

Sake fasalin al’amura ne kawai zai ceci Najeriya - Ekweremadu
NAIJ.com
Mailfire view pixel