Sansanin Yan Gudun Hijira

Sojojin ruwan kasar Jamus sun bayar da agaji ga 'yan gudun hijira 102 a gabar teku bayan da jirgin su ya kife

Sojojin ruwa na kasar Jamus sun kubutar da 'yan gudun hijira 102 daga dulmiyewa a tekun kasar Libiya
Boko Haram: An bukaci gwamnatin tarayya da ta inganta matakan tsaro don kare ‘yan gudun hijira

Hakan ya biyo bayan hallaka mutane 28 da yan taáddan suka yi a wani mummunan hari da suka kai sansanin yan gudun hijira a ranar Talata, 15 ga watan Agusta.

Boko Haram: An bukaci gwamnatin tarayya da ta inganta matakan tsaro don kare ‘yan gudun hijira
Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira

Gwamnatin tarayya ta bada tallafin shinkafa da ya kai tan 5,000 wa shirin kula da masu fama da yunwa na majalisar dinkin duniya domin raba wa yan gudun hijira.

Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira
YANZU YANZU: Mutane da dama sun mutu yayinda bama-bamai suka tashi a sansanin yan gudun hijira dake Borno

Akwai manya-manyan sansanin ýan gudun hijira a wajen Maiduguri. Su duka sansanin biyu suna fuskantar juna sannan kuma suna nan a hanyar Maiduguri zuwa Bama.

YANZU YANZU: Mutane da dama sun mutu yayinda bama-bamai suka tashi a sansanin yan gudun hijira dake Borno
2face Idibia ya ziyarci sojojin Najeriya da sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri (hotuna)

Shahararren mawakin Nijeriya, 2face Idibia a jiya ya ziyarci Dakarun sojojin Nijeriya na bataliya 3 masu yaki da ‘yan kungiyan ta’addani na Boko Haram a Borno.

2face Idibia ya ziyarci sojojin Najeriya da sansanin ‘yan gudun hijira a Maiduguri (hotuna)
Boko Haram: Australia ta tallafa ma ýan gudun hijira da kayan masarufi na miliyan 692 (HOTUNA)

Lehmann yace sun baiwa jihar Borno wannan tallafi ne saboda a rarraba kayayyakin abincin zuwa ga yan gudun hijira dake jibge a sansanoni daban daban a jihar.

Boko Haram: Australia ta tallafa ma ýan gudun hijira da kayan masarufi na miliyan 692 (HOTUNA)
Kamaru ta dawo da wasu ‘yan Najeriya 887 zuwa gida

Kasar Kamaru ta dawo da wasu 'yan gudun hijira da suka tsere wa rikicin 'yan ta'adda Boko Haram su 887 zuwa garin Banki, wanda ke iyakar kasashen biyu

Kamaru ta dawo da wasu ‘yan Najeriya 887 zuwa gida
Alhamdulillah! An dawo da dabinon Makka da ƙasar Saudiya ta baiwa Najeriya kyauta (Hotuna)

Wasu hotuna da suka bayyana a shafin jaridar Rariya sun bayyana yadda aka rarraba dabinon da ake ta takaddama akansu, wadanda kasar Saudiya ta aiko ma Najeriya.

Alhamdulillah! An dawo da dabinon Makka da ƙasar Saudiya ta baiwa Najeriya kyauta (Hotuna)
Boko Haram: An karkatar da rabin abincin 'yan gudun hijira

Jami'ai a Najeriya sun ce rabin kayan abincin da gwamnati ta aika da su don taimakawa mutanen da rikicin Boko Haram ya shafa, ba su shiga hannun mutanen ba

Boko Haram: An karkatar da rabin abincin 'yan gudun hijira
‘Yan gudun hijira na kauracewa sansanonin da ke kusa da Najeriya

Wasu ‘yan gudun hijiran kasar Kamaru da ke kan iyaka da Najeriya na kauracewa sansanonin su domin yawan hare-haren ta’addancin 'yan Boko Haram a sansanin

‘Yan gudun hijira na kauracewa sansanonin da ke kusa da Najeriya
Ruwan sama da guguwa da aka yi a karshen mako sun lalata matsugunnan 'yan gudun hijirar Boko Haram a jihar Borno

Majalisar Dinkin Duniya ta ce ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da guguwa da aka yi a karshen mako nan ta yi barna a sansanin yan gudun hijira a jihar Borno

Ruwan sama da guguwa da aka yi a karshen mako sun lalata matsugunnan 'yan gudun hijirar Boko Haram a jihar Borno
Rundunar sojojin Najeriya tayi abun-azo-a-gani ga yan gudun hijira

Alkalumman hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, sun nuna cewa Boko Haram ta raba fiye da yara miliyan daya da digo hudu daga gidajen

Rundunar sojojin Najeriya tayi abun-azo-a-gani ga yan gudun hijira
Kamaru na ci gaba da korar 'yan gudun hijirar Nigeria

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta ce, kasar Kamaru ta kori mutane sama da 2,600 'yan gudun hijirar Najeriya daga kasar.

Kamaru na ci gaba da korar 'yan gudun hijirar Nigeria
'Yan gudu hijira su daina kewa kaya da aka basu taimako kasuwa - Kwamandan NSCDC a Borno

‘Yan gudu hijira ma basu taimaka wa kansu ba. Yawanci lokaci, ana gaya mana cewa a duk lokacin da aka rarraba kayan abinci a sansanin, sai suke ga kasuwa

'Yan gudu hijira su daina kewa kaya da aka basu taimako kasuwa - Kwamandan NSCDC a Borno
An gano kayayyakin abincin 'yan gudun hijira da aka boye a Bauchi

An gano tarin kayayyakin abincin 'yan gudun hijira da aka karkatar aka kuma boye a jihar Bauchi sakamakon tseguntawa hukumomin tsaro da wani mutun ya yi

An gano kayayyakin abincin 'yan gudun hijira da aka boye a Bauchi
Boko Haram: 'Yan gudun hijirar Najeriya 22,463 sun dawo daga jamhuriyar Nijar

Kimanin 'yan gudun hijira daga jihar Borno su 22,463 ne suka dawo daga jamhuriyar Nijar ana kuma sa rai da karin wasu kimanin 10,000 daga Kamaru a 'yan kwanaki.

Boko Haram: 'Yan gudun hijirar Najeriya 22,463 sun dawo daga jamhuriyar Nijar
Tawagar kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya sun ziyarci jihar Borno

Tawagar kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya sun ziyarci jihar Borno don ganin yadda lamarin tsaro yake da kuma halin da al’ummar yankin ke ciki.

Tawagar kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya sun ziyarci jihar Borno
Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500

Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500.Bincike ya nuna cewa sama da 61,000 yan gudun hijira Najeriyar ne ke zaune a sansanin yan gudun hijira.

Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500
Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira

kungiyar Candle Lighters Foundation a karkashin jagorancin wata matashiya, Wanda Monye ta ziyarci ‘yan gudun hijira a inda kuma ta bada taimako ga mutanen.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira
Tirkashi: Wani Soja ya yiwa 'yar gudun hijira ciki a Maiduguri

Ana zargin wani soja da yiwa wata yarinya 'yar gudun hijira ciki a wani sansanin 'yan gudun hijira da ke kan hanyar Damboa a Maiduguri ta jihar Borno

Tirkashi: Wani Soja ya yiwa 'yar gudun hijira ciki a Maiduguri
Soja na fuskantar tashin hankali bayan yayi ma yar gudun hijira ciki

Wani dan jarida, Dan Borno wanda ke rubutu game da abubuwan dake faruwa a jihar Borno, ya rubuta cewa wani soja yayi ma yar sansanin yan gudun hijira ciki.

Soja na fuskantar tashin hankali bayan yayi ma yar gudun hijira ciki
Hari bisa kuskure: An maka gwamnatin tarayya da rundunar sojin sama a kotu

Wasu a kungiyoyin kare hakkin bil adama 9 na shirin kai gwamnatin tarayya da rundunar sojin sama kara a gaban kotu kan jefa bam a sansanin 'yan gudun hijira

Hari bisa kuskure: An maka gwamnatin tarayya da rundunar sojin sama a kotu
Manyan dalilai 3 da suka sa dole Buhari bazai ziyarci wadanda tashin bam ya shafa a sansanin yan gudun hijira basu

Rahotanni ya kawo cewa tunda labarin tashin bam a sansanin yan gudun hijira ya billo, yan Najeriya sun yi sharhi ta fanni daban-daban kan al’amarin tashin bam.

Manyan dalilai 3 da suka sa dole Buhari bazai ziyarci wadanda tashin bam ya shafa a sansanin yan gudun hijira basu
NAIJ.com
Mailfire view pixel