Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Ii

Ka yi ƙarya kan kisan gillar da aka yiwa makiyaya a Taraba - Kungiyar CAN ta feɗewa Sanusi biri har wutsiya

Sanusi ya bayyana abunda sake fasalin al’amuran Najeriya zai samar a gwamnati

Sarki Sanusi ya ce masu basira zasu yi muhara kan sake fasalin al'amuran kasa wacce ta zama dole a fara ta don kawo fafatukar kabilu karshe a sassan Najeriya.

Sanusi ya bayyana abunda sake fasalin al’amuran Najeriya zai samar a gwamnati
Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu

Ali Nuhu ya kasance mutumin da ya karfafa wa jaruma Rahama Sadau gwiwar ba gwamnan jihar Kano da sarkin Kano hakuri kan al'amarin da yayi sanadiyan koranta.

Dalilin da yasa na karfafa wa Rahama Sadau gwiwa don taba gwamna Ganduje da Sarkin Kano hakuri – Ali Nuhu
Canja fasalin Najeriya: Sarkin Kano da wasu sararkunan gargajiya na son gwamnati ta kafa kotuna karkashin kulawar masarautu

Sarkin Kano, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, da sarkin Onitsa, Mai Martaba Nnaemeka Alfred Achebe sunyi kira ga gwamnati data mayar da kotuna da shari'a karkas

Canja fasalin Najeriya: Sarkin Kano da wasu sararkunan gargajiya na son gwamnati ta kafa kotuna karkashin kulawar masarautu
Yar Sarkin Kano Gimbiya Siddika ta haifi danta na fari tare da mijinta (hotuna)

Ya karade shafukan zumunta cewa yar sarkin Kano, gimbiya Siddika Sanusi-Umar ta samu karuwa, inda ta haifi kyakkywan danta na fari tare da maigidanta.

Yar Sarkin Kano Gimbiya Siddika ta haifi danta na fari tare da mijinta (hotuna)
Duk lokacin da nayi jawabi a Kaduna, ina saka kaina cikin matsala, inji Sarki Sanusi Lamido

Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yace duk lokacin da yayi jawabi a garin Kaduna, sai ya jefa kansa cikin matsala. Ya fadi wannan maganar ne a garrin Kaduna.

Duk lokacin da nayi jawabi a Kaduna, ina saka kaina cikin matsala, inji Sarki Sanusi Lamido
Babban Sallah: Allah yayi wa Najeriya albarka – Sarkin Sanusi

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II yayi kira ga gwamnatin Najeriya da yan kasuwa da su kirkiro hanyoyi domin samar wa mutanen Najeriya sauki.

Babban Sallah: Allah yayi wa Najeriya albarka – Sarkin Sanusi
Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya bayyana cewa babu tantama a biyayyar da yake yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje.

Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi
Sarki Sanusi ya bayyana asalin matsalar dake damun Najeriya

Sarki Sanusi a bayyana asalin matsalar dake damun Najeriya, a baya dai maganganun Sarki Sanusi kan batun siyasa ko zaman kasa da arzikinta, na jawo cece-kuce.

Sarki Sanusi ya bayyana asalin matsalar dake damun Najeriya
Yadda Sarki Sanusi II ya sha da kyar bayan Osinbajo da su Bola Tinubu sun sa baki

Ka ji mutane 10 da su ka sa aka dakatar da binciken da ake yi wa Sarki Sanusi II daga ciki akwai Janar Ali Gusau da tsofaffin shugaban kasar guda biyu.

Yadda Sarki Sanusi II ya sha da kyar bayan Osinbajo da su Bola Tinubu sun sa baki
Za a shiga tashin hankali idan aka binciki Sarkin Kano-Inji Dan Majalisa

Binciken Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II zai kawo rikici a Kasar Kano-Inji wani Dan Majalisar Jihar na APC Aliyu Madaki. A cewar sa zai haifar da ‘Da maras ido.

Za a shiga tashin hankali idan aka binciki Sarkin Kano-Inji Dan Majalisa
Abinda muka rubuta akan Sarkin Kano Sunusi kuskure ne, muna neman gafara - BBC

BBC ta nuna cewa kuskuren ya aukune daga rashin daidan wanda ya fassara hirar da tayi da da shugaban hukumar da ke binciken yadda aka kashe kudaden masarautar

Abinda muka rubuta akan Sarkin Kano Sunusi kuskure ne, muna neman gafara - BBC
Amaryar sarkin Kano ta halarci taron kammala karatu na yar mijinta a Landan (HOTUNA)

Sa’adatu Lamido, mai shekaru 19 wacce ta kasance amarya ga sarkin Kano, Muhammadu Sanusi Lamido ta bi sahun wadanda suka halarci taron kammala karatun Siddika.

Amaryar sarkin Kano ta halarci taron kammala karatu na yar mijinta a Landan (HOTUNA)
Maganar Sarkin Kano Sanusi II ta bar baya da kura

Maganar Sarkin Kano Sanusi II ta bar baya da kura, Mutane sun fara tofa albarkacin bakin su game da maganganun Sarkin bayan yace za hana talaka aure rututu.

Maganar Sarkin Kano Sanusi II ta bar baya da kura
Kalli kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano Muhammadu Sunusi II

Mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi ya auri gimbiya Sa’adatu ne tana yar shekara 19 da haihuwa daga gidan masarautar Adamawa inda mahaifinta ne Sarki

Kalli kyawawan hotunan amaryar sarkin Kano Muhammadu Sunusi II
Tuna baya: Kalli hotunan Sarkin Kano yana goye da matarsa

A yau ne mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi II ke bikin cika shekaru 25 da auren matarsa ta fari, muna yi ma Sarki datan Alkhairi da iyalansa

Tuna baya: Kalli hotunan Sarkin Kano yana goye da matarsa
Gimbiya Siddika ta shiga gidan Miji (Hotuna)

A ranar Lahadi, 25 ga watan Disamba ne aka kai ‘yar Mai martaba da Sarkin Kano Muhammadu Sunusi Gimbiya Siddika dakin miji bayan shafe mako guda da biki.

Gimbiya Siddika ta shiga gidan Miji (Hotuna)
Sarkin Kano ya aurar ya kuma yi jika a rana guda

'Yar Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi, Gimbiya Sheedah ta haifar masa jika a ranar da ya aurar da 'yar uwarta Gimbiya Saddika a wani gagarimin biki.

Sarkin Kano ya aurar ya kuma yi jika a rana guda
Hotunan farko daga bikin wankan amarya na yar sarkin Kano mai ban mamaki

Hotunan ban mamaki daga bikin wankan amarya na Siddika Sanusi ya fito kuma sunyi kyau matuka. Ta yi kyau na ban mamaki a dukkan dogon farar riga da ta sa.

Hotunan farko daga bikin wankan amarya na yar sarkin Kano mai ban mamaki
An fara auran sarauta! Hotunan farko daga Kamun auran yar sarkin Kano (hotuna)

Hotunan kamun auran yar sarkin Kano, Fulani Siddika Sanusi da Malam Abubakar Umar Kurfi wanda za'a daura a ranar Juma’a 23 ga watan Disamba a fadar sarkin Kano.

An fara auran sarauta! Hotunan farko daga Kamun auran yar sarkin Kano (hotuna)
Sarkin Kano mai martaba Muhammadu Sunusi zai bada auren yarsa Gimbiya Fulani Siddika a wannan watan Disamba.

Yarinyar mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, Gimbiya Siddika Fulani zata yi aure a watan Disamba, inda zata auri Angon ta Muhammadu Kurfi a Kano.

Sarkin Kano mai martaba Muhammadu Sunusi zai bada auren yarsa Gimbiya Fulani Siddika a wannan watan Disamba.
Sarki Muhammadu Sunusi II ya gana da Fafaroma

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II ya gana da Fafaroma Francis a garin Asisi na kasar Italiya,

Sarki Muhammadu Sunusi II ya gana da Fafaroma
NAIJ.com
Mailfire view pixel