Sarkin Kano Sanusi

Karin hotuna sun billo yayinda dan sarkin Kano na farko ya zama jami’in dan sanda

Hukuncin dake jiran babban Malami da ya sũka Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi

Bugu da ƙari kuma, rahoton ya yi zargi cewa Malamin addinin Musulunci ya tattara mabiya a barikin Goron Dutse, inda ya yi maganganun na zuga da tashin hankali.

Hukuncin dake jiran babban Malami da ya sũka Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi
Lauyoyi 3 manya sun tsayawa Sanusi a neman dakatar dashi da ake shirinyi

Badakalar tsakanin Lauyoyin sunusi da majalisar jihar kano da suka nada kwamitin da ya kunshi mutane takwas don bincike akan lamarin tuhumar sa dasukeyi

Lauyoyi 3 manya sun tsayawa Sanusi a neman dakatar dashi da ake shirinyi
Tun da lokacin mulkin mallaka, ga mariƙin ofishin jama'a a Najeriya da ya ke karbi mafi yawa albashi

Bisa ga zamewan biya , Sanusi ya samu wani babban albashi na N1,312,500 da cire ‘PAYE’ na N62,625. Ainihin kudin albashin Sanusi da ya shiga ga watan Afrilu.

Tun da lokacin mulkin mallaka, ga mariƙin ofishin jama'a a Najeriya da ya ke karbi mafi yawa albashi
Karshen tika-tika; tik: Sarki Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa

Sarki Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa wajen Gwamnan Kano. An fara barazanar dakatar da Mai girma Sarkin a da amma yanzu ana sa ran ayi sulhu tsanaki.

Karshen tika-tika; tik: Sarki Muhammadu Sanusi II ya nemi afuwa
Gwamnoni 5 da su ka yi kutun-kutun wajen hana a sauke Sarkin Kano

Kwanaki aka fara binciken Masarautar Kasar Kano. Wannan na cikin wani barazana na dakatar da Sarkin. Tun ba yau ba akwai kishin-kishin cire Sarki Sanusi II.

Gwamnoni 5 da su ka yi kutun-kutun wajen hana a sauke Sarkin Kano
YANZU YANZU: Sarki Sanusi maida martani ga zargin naira biliyan 6

Masarautar Kano tayi watsi da ikirarin cewa sarki, Muhammadu Sanusi Lamido II, ya kashe naira biliyan 6 na asusun masarautar tunda ya hau karagar mulki.

YANZU YANZU: Sarki Sanusi maida martani ga zargin naira biliyan 6
Yadda Masarautar Kano ta burma cikin matsala

An fara binciken Masarautar Kasar Kano. Ana zargin Masarautar da barnatar da makudan kudi/ Dama akwai kishin-kishin din nema a tsige Sarki Sanusi II tuni.

Yadda Masarautar Kano ta burma cikin matsala
Gwamnonin arewa na shirin daukan mataki akan Sarkin Kano

Aƙalla Gwamnonin arewacin Najeriya 6 ciki sun hadu a ƙasar Sin, inda suka yi yarjejeniyar daukar mataki akan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu..

Gwamnonin arewa na shirin daukan mataki akan Sarkin Kano
Sarkin Kano Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabani

A daina nuna bambanci tsakanin mace da namiji wajen karatu Inji Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II inda yayi kira cewa a ilmantar da ‘ya ‘ya mata a kasar.

Sarkin Kano Sanusi II ya kara gargadi ga Shugabani
Sarkin Sanusi ya yi barazanar rusa gidan Kadiriyya

Sarki Sanusi ya yi barazanar rusa shalkwatar Darikar Kadriyya ta Afrika ta Yamma da ke birnin, muddin ‘ya'yan heikh Nasiru Kabara suka gaza wajen hada kan su.

Sarkin Sanusi ya yi barazanar rusa gidan Kadiriyya
Ka ji shawarar da Sarki Sanusi ya ba Gwamnoni

Mai girma Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu yayi kira ga masu rike da shugabanci da su kara zage dantse domin cigaban yankin da ma Najeriya gaba daya.

Ka ji shawarar da Sarki Sanusi ya ba Gwamnoni
Sanƙarau: Idan ba ka da rigakafi, ka je ka samo rigakafi - Sarkin Kano na gayawa Gwamna Yari na Zamfara

Gini Kannywood zai yi jagoranci zuwa ga ginin tattalin arziki na Kano. Ina bakin ciki cewa Kano ya rasa shi, amma ina kuma farin ciki da cewa Kaduna ta same shi

Sanƙarau: Idan ba ka da rigakafi, ka je ka samo rigakafi - Sarkin Kano na gayawa Gwamna Yari na Zamfara
Abin da yasa za mu hana mara hali aure-Inji Sarki Sanusi II

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bayyana dalilin da ya sa aka kawo dokar nan da ke nema ta hana talaka auren matan da ba zai iya daukar nauyin su ba.

Abin da yasa za mu hana mara hali aure-Inji Sarki Sanusi II
Malamai ku iya bakinku don gudun haddasa fitina - Sarkin Kano

Mai Martaba Sarkin Kano ya ja kunnen malamai da su iya bakinsu dangane da furucin da ke nuna kyama ga wani addini wanda hakan ka iya rura wutar rikicin addini

Malamai ku iya bakinku don gudun haddasa fitina - Sarkin Kano
Dakatar da shigo da abinci baida amfani gurin kawo karshen koma bayan tattalin arziki- Sarki Sanusi

Mai martaba Sarki Sanusi ya bayyana cewa dakatar da shigo da kayyayakin abinci ba shine maganin koma bayan tattalin arziki ba.

Dakatar da shigo da abinci baida amfani gurin kawo karshen koma bayan tattalin arziki- Sarki Sanusi
NAIJ.com
Mailfire view pixel