Sata

Ungozoma ta shiga hannu da laifin dillancin jaririya 'yar kwanaki 4 da haihuwa

Mai dokar bacci: Maigadi ya tafka sata ranar da aka dauke shi aiki

A yayin binciken 'yan sanda, mai laifin ya amsa laifin sa, sannan ya bayyana cewar ya saci motar ne domin ya je jihar Benuwe yake haya da ita ko kuma ya sayar

Mai dokar bacci: Maigadi ya tafka sata ranar da aka dauke shi aiki
Za a tsalalawa wani matashi bulala har 12 bayan samun sa da laifin satar Babur

Dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa kotu cewar a ranar 23 ga watan Agustar da ya gabata ne suka damke matashin da babur din sata yayin da yake kokarin gud

Za a tsalalawa wani matashi bulala har 12 bayan samun sa da laifin satar Babur
Barauniyar waya ta tsinci kanta cikin mawuyacin hali bayan satar wayar N170,000

Fitar ta keda wuya, sai masu gadin shagunan suka hange ta yayin da take kokarin tserewa, nan da nan aka bude jakartar aka binciko wayar, daga nan aka mika ta ha

Barauniyar waya ta tsinci kanta cikin mawuyacin hali bayan satar wayar N170,000
EFCC na neman wasu 'yan kasar waje ruwa a jallo

Hukumar EFCC na neman wasu da ake zargi da danfarar wani dan kasuwa makudan Miliyoyi. Daga ciki akwai wasu 'yan kasar waje 2 da wani 'Dan Najeriya da ke Legas.

EFCC na neman wasu 'yan kasar waje ruwa a jallo
Labari cikin hoto: Hukumar EFCC na neman wata mata ruwa a jallo bisa laifin aikata sata da zamba (hoto)

Mai laifin ta kasance mata ga tsohon manajan darakta na kamfanin Niger Delta Development Commission, NDDC. Sannan kuma launin kalar fatar ta na da haske.

Labari cikin hoto: Hukumar EFCC na neman wata mata ruwa a jallo bisa laifin aikata sata da zamba (hoto)
Ya gurfana a gaban kotu da laifin satar buhu 500 na siminti

A yau Talata wata kotun majistare dake zamanta a babban birnin Osogba na jihar Osun, ta gurfanar da wani mutum Folorunsho Omoniyi da laifin satar buhu 500 na si

Ya gurfana a gaban kotu da laifin satar buhu 500 na siminti
Yadda aka kwashe duka kudaden asusun Najeriya lokacin mulki Jonathan - Tony Momoh

Tsohon ministar harkan labaru Prince Tony Momo yace rashin tanadi da gwamnatin da ta gabata ta ki yi ya saka Najeriya cikin matsin tattalin arziki da matsin ra

Yadda aka kwashe duka kudaden asusun Najeriya lokacin mulki Jonathan - Tony Momoh
Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa

Wani mai wankin mota a Gwarinpa ya yi sama da fadi da wata mota kirar Honda Civic da aka kawo masa wankin ta. Wannan barawo mai suna John ya arce da motar ne ba

Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa
Har yanzu kashi 15 cikin 100 kacal muka karbo daga almundahanar Diezani - Magu

Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewa, hukumar ta karbo kaso 15 ne cikin 100 na kudaden da tsohuwar ministan ma'adanan man fetur Diezani Alison-Mad

Har yanzu kashi 15 cikin 100 kacal muka karbo daga almundahanar Diezani - Magu
An cafke wani barawon ragon sallah a Garin Ibadan

An gurfanar da wani barawon ragon sallah mai suna Kasimu Saka a kotu da tuhumar laifin sata don fuskanatar hukunci. Dan sandan da ya shigar da karan mai suna

An cafke wani barawon ragon sallah a Garin Ibadan
Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi

Wasu yan Najeriya sunyi wa dan uwan su dukan tsiya a kasar Malaysia, bayan sun zarge shi da sace wayoyi da wasu muhimman kaya bayan ya far ma dakinsu.

Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi
Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)

An kama matar da master key guda dai dai har guda 50, wanda take amfani dasu wajen bude kwadunan gidajen jama’an, inda ake zarginta da kwashe su Tv...

An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)
An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)

Prasertkaew barawon wandunan ya bayyana yanda ya rasa aikinsa a wassu yan watanni da suka gabata, hakan ne yasa ya kasa siya wa budurwar tashi wanduna.

An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)
Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa

Mukaddashin shugaban jami'ar Armaya'u Bichi, ya bayyanawa manema labarai cewa, an gano wadanda abin ya shafa bayan bincike na diddigi da aka gudanar, kuma hukun

Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa
Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 hukuncin zama a kurkuku don satar babur da yayi a jihar Ogun

Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 da haihuwa hukuncin zaman kurkuku don sata babur da yayi a Ota,jihar Ogun.An yanke mashi hukuncin shekara daya a kurkuku

Kotu ta yanke wa wani mai shekaru 45 hukuncin zama a kurkuku don satar babur da yayi a jihar Ogun
Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami

Yaro dan sheka 10 mai suna Victor Tarekedomoni ya labarta yadda ya tsinci kansa a muguwar aikin fashi da makami, yayi bayanin ne a lkoacin da jami'an rundunar

Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami
Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata

Kotun ta bada belin wannan direba mai suna Blessing Egbayelo dan shekara 22 ne akan kudi naira miliyan 2 tare da mutum daya da zai tsaya masa a belin.

Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata
Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso

Wata kotun majistire a jihar Ogun, ta yankewa wani mutum, Anthony Ukpe, mai shekaru 45 a duniya, hukuncin zama a gidan kaso har na tsawon watanni 8 sanadiyar sa

Kotu ta yankewa wani barawon buhun siminti 90 watanni 8 a gidan kaso
Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota

Alkali mai shari’a, Abubakar Adamu, ya gurfanar da Mallam Murtala sanadiyar laifuka biyu na tuggu da yankurin satar mota da kotun ta ke tuhumar shi da su, wanda

Kotu ta gurfanar da wani kafinta a jihar Sokoto da laifin satar mota
Yunwa ya ingiza mu aikata laifuka - Makasa

Majiyar ta kara da cewa a yayin bincike na 'yan sanda, wani dan tsakiyar, wanda ake kira Arua Agbai, wanda ke taimaka wa wadanda ake tuhumar sayar da su,

Yunwa ya ingiza mu aikata laifuka - Makasa
Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)

Ya kuma ambaci sunayen wasu yan kungiyarsa, a matsayin Esu-Erazor, Segun, Lekan, Ishan-Idi, Rilwan, Shile, Ikechukwu, Enu-Ose, Jandor da kuma Koko, Bembella.

Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel