Shugaba Najeriya

Dalilin da ya sa Buhari ba zai iya aiwatar da shawarwarin da a ka gabatar a Taron Kasa ba

Taron tattaunawa a tsakanin shugaba Buhari da yan Najeriya mazauna Kwadebuwa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa ta musamman da yan Najeeriya mazauna kasar Kwadebuwa, a garin Abidjan da nufin tattauna matsalolin da suke.

Taron tattaunawa a tsakanin shugaba Buhari da yan Najeriya mazauna Kwadebuwa
Shugaba Buhari yayi magana akan yadda ake sayar da yan Najeriya kamar awaki a kasar Libya

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana takaicin sa akan yadda ake sayar da yan Najeriya kamar awaki a kasar Libya a ranar Litinin a birnin Abidjan

Shugaba Buhari yayi magana akan yadda ake sayar da yan Najeriya kamar awaki a kasar Libya
Wahalhalun rayuwa na tsananta ga 'yan Najeriya karkashin mulkin Buhari, Inji Okogie

Shugaban cocin katolika na reshen Jihar Legas Anthony Olubunmi Okogie ya nuna rashin jin dadin sa bisa yadda gwamnatin tarayya ta gaza cika alkwuran da ta dauka

Wahalhalun rayuwa na tsananta ga 'yan Najeriya karkashin mulkin Buhari, Inji Okogie
Yadda Osinbajo ya gana da shuwagabannin ƙasashen Afirka a kasar Kenya (Hotuna)

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a bikin nadin shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta.

Yadda Osinbajo ya gana da shuwagabannin ƙasashen Afirka a kasar Kenya (Hotuna)
Abin da Shugaban Kasar Togo ya tattauna da Shugaba Buhari a Fadar Shugaban Kasa

Idan mu ka koma batun gida Afrika za ku ji Shugabanni Yankin su na nan zuwa Najeriya domin wani taron ECOWAS Inji Shugaban Kasar Togo Gnassingbe a Abuja.

Abin da Shugaban Kasar Togo ya tattauna da Shugaba Buhari a Fadar Shugaban Kasa
Sai Buhari ya yi taka-tsan-tsan akan shugabancin Najeriya - Inji wata Sanata

A ranar Larabar da ta gabata, zaman majalisar dattawa ya hautsine da cecekuce yayin da sanata Biodun Olujimi ta tuhumci shugaban kasa Muhammadu Buhari na yiwa N

Sai Buhari ya yi taka-tsan-tsan akan shugabancin Najeriya - Inji wata Sanata
Shugaba Buhari ya nada kwamitin da zai bi diddigin nawa aka kwato daga barayin gwamnati, kuma a wanne hali kudaden suke

Shugaba Muhd Buhari ya nada kwamitin da zai bi diddigin nawa aka kwato daga barayin gwamnati, kuma a wanne hali kudaden suke, ko nan ma an bisu da sata

Shugaba Buhari ya nada kwamitin da zai bi diddigin nawa aka kwato daga barayin gwamnati, kuma a wanne hali kudaden suke
Zaben 2019: Ya zama dole Shugaba Buhari ya nemi amincewar Arewa, Inji Ango Abdullahi

Farfesa Ango Abdullahi, Ciyaman din Kungiyar Hadin Kan Arewacin Najeriya (NNU), yace Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ba zai samu goyon bayan yan arewa a bulus ba

Zaben 2019: Ya zama dole Shugaba Buhari ya nemi amincewar Arewa, Inji Ango Abdullahi
Koyi da kyawawan halayen Buhari ne yasa na rage albashi na - Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa matakin da shugaban kasa Buhari ya dauka rage albashin sa ne ya tunzura shi ya rage nasan.

Koyi da kyawawan halayen Buhari ne yasa na rage albashi na - Osinbajo
Dalilan da yasa Majalisar Wakilai ta amince Buhari ya karbo bashin Dala Biliyan 5.5

A jiya Alhamis ne Majalisar Wakilai ta bayyana cewa ta amince wa Shugaba Buhari ya karbo bashin Dalar Amurka Biliyan 5.5 domin Buhari mutum ne amintace.

Dalilan da yasa Majalisar Wakilai ta amince Buhari ya karbo bashin Dala Biliyan 5.5
Shugaba Buhari da Osinbajo zasu kashe Naira Biliyan 2.5 a kan Motoci da tafiye-tafiye

Shugaba Buhari da mataimakin sa Osinbajo zasu kashe Naira Biliyan 1.001 a tafiye-tafiye kamar yadda bayanai daga ofishin kasafin kudi na kasa suka nuna.

Shugaba Buhari da Osinbajo zasu kashe Naira Biliyan 2.5 a kan Motoci da tafiye-tafiye
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya ziyarci Alex Ekwueme a asibitin Landan

Seketaren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya a jamhuriyya na biyu Dakta Alex Ekueweme a asibitin Landan

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya ziyarci Alex Ekwueme a asibitin Landan
Shugaban Kasa Buhari ya bada wani umarni ga Ma’aikatan Gwamnati

Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci kowane Ma’aikaci ya mutunta Sojojin Najeriya ta hanyar amfani da wannan dan jan maballin nan a jikin kaya a ko yaushe.

Shugaban Kasa Buhari ya bada wani umarni ga Ma’aikatan Gwamnati
Shugaba Buhari ya cancanci tazarce, Inji Rabaran Samuel Abidoye

Rabaran Samuel Abidoye ya ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya cancanci tazarce ganin yadda yayi tsayin daka wurin kwato kudaden da a ka sace a Najeriya.

Shugaba Buhari ya cancanci tazarce, Inji Rabaran Samuel Abidoye
Wani Birgediya Janar na fuskantar shari'a bisa yada jita-jitan cewa Buhari ya mutu

Wani Birgediya Janar na Hukumar Sojin Kafa, mai suna Lym Hasaan zai fuskanci hukuncin Soji bisa yada karya na jita-jitan cewa Shugaban Kasa Buhari ya mutu.

Wani Birgediya Janar na fuskantar shari'a bisa yada jita-jitan cewa Buhari ya mutu
Hukumar WAEC ta dau mataki kan sakamakon jarrabawar dalibai da ake zargi da satar amsa

Hukumar shirya jarrabawar kammala babban sakandiri na WASSCE wato WAEC da nauki matakin a kan daliban da aka rike musu sakamakon jarrabawar su shekarar 2017.

Hukumar WAEC ta dau mataki kan sakamakon jarrabawar dalibai da ake zargi da satar amsa
Gwamnonin APC za su zabo sabbin Ministocin Buhari

A jiya ne, Jaridar Daily Trust ta samu labari daga majiya mai karfi cewan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya danka alhakin zabo sabbin Ministoci a hannun APC

Gwamnonin APC za su zabo sabbin Ministocin Buhari
Bayan kwanaki 81 da dawowa daga jinya, har yau Buhari ya kaurace wa ofishin sa

kwanaki 81 kenan da dawowar Shugaba Buhari daga jinya a Landan, amma har yanzu bai shiga ofishin sa da ke cikin Fadar shugaban kasa dake Aso Rock Abuja

Bayan kwanaki 81 da dawowa daga jinya, har yau Buhari ya kaurace wa ofishin sa
Ina Tawali'un Shugaba Buhari yake, ya kamata a saki El-Zakzaky - Inji wani lauya mai kare hakkin dan Adam

Fitaccen lauya mai kare hakkin dan Adam Femi Falana, ya rubuta wa shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ke rokon sa akan ya kasance mai tawali'u ta hanyar baya

Ina Tawali'un Shugaba Buhari yake, ya kamata a saki El-Zakzaky - Inji wani lauya mai kare hakkin dan Adam
Gwamnan jihar Akwa Ibom ya fede wa shugaba Buhari Biri har wutsiya

Gwamnan ya nuna rashin amincewar sa da gwamnatin shugaba Buhari a filin wasanni na birnin Uyo, yayin gabatar da kuma mika tutocin jam'yyar PDP ga 'yan takara 31

Gwamnan jihar Akwa Ibom ya fede wa shugaba Buhari Biri har wutsiya
Na shiga jam’iyyar APC ne saboda Buhari - Orji Uzor Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia Orji Uzor Kalu, ya ce saboda gaskiya da rikon amanar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga jam’iyyar All Progressive Congress APC

Na shiga jam’iyyar APC ne saboda Buhari - Orji Uzor Kalu
Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya sanar da ranar da zai gabatar da kasafin kudin 2018

A yau ne shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari ya sanar da majalisa ranar da zai bayyana a gaban ta domin ya gabatar da fasalin kudin shekarar 2018.

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya sanar da ranar da zai gabatar da kasafin kudin 2018
NAIJ.com
Mailfire view pixel