Shugaban Efcc

Yanzu Yanzu: Wasu yan bindiga sun kai hari gidan Ibrahim Magu, sun kashe jami’in dan sanda

Senata Ali Ndume ya bayyana dalilin da yasa zai ci gaba da goyon bayan Buhari da Magu

Senata mai wakiltar mazabar kudanci Bronon, Ali Ndume, ya ce zai cigaba da goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari, da mukaddashin hukumar EFCC Ibrahim Magu

Senata Ali Ndume ya bayyana dalilin da yasa zai ci gaba da goyon bayan Buhari da Magu
Yadda mai shari'a Ajumogobia ta boye wayar hannu 11 a jikin ta domin bata mana bincike - EFCC

Ofili-Ajumogobia na fuskantar tuhuma 16 da suka hada arziki ta haramtacciyar hanya, cin hanci, karbar cin hancin kadara a matsayin ta na mai yiwa kasa aiki, kar

Yadda mai shari'a Ajumogobia ta boye wayar hannu 11 a jikin ta domin bata mana bincike - EFCC
EFCC: Magu ya fara taso keyar tsohon Shugaban Hukumar NIA

A makon nan kun ji cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba Hukumar EFCC dama ta binciki tsohon SGF watau Sakataren Gwamnatin Tarayya da Shugaban Hukumar NIA.

EFCC: Magu ya fara taso keyar tsohon Shugaban Hukumar NIA
Sace kudaden Najeriya da boye su a kasashen waje ya sa talauci ya karu a kasar - Ibrahim Magu

Ibrahim Magu ya kara da cewa sace kudaden Najeriya da boye su kasashen waje ya sa yan Najeriya ke cikin tsananin talauci duk da arzikin man fetur da muke da shi

Sace kudaden Najeriya da boye su a kasashen waje ya sa talauci ya karu a kasar - Ibrahim Magu
Ibrahim Magu ya ce akwai mutanen da ke kawo wa hukumar EFCC cikas wajen kama Abdulrasheed Maina

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC),Mista Ibrahim Magu, yace hukumar sa ta na fuskantar kalubale wajen kama Abdulraheed Maina

Ibrahim Magu ya ce akwai mutanen da ke kawo wa hukumar EFCC cikas wajen kama Abdulrasheed Maina
Dubun wani tsoho ta cika: EFCC ta kama Dattijo da kudin bogi

Mun samu labari daga Rariya cewa Hukumar EFCC ta kama wani tsoho a Garin Kaduna da ke amfani da kudin karya. Yanzu haka dai ana Kotu inda ake shari’a.

Dubun wani tsoho ta cika: EFCC ta kama Dattijo da kudin bogi
Maina: EFCC sun rufe katafaren shagunan tsohon shugaban hukumar fansho dake Kaduna

Hukumar yaki da cin hanci da rasahawa (EFCC), sun rufe gidaje biyu mallakar tsohon shugaban hukumar yan fansho Abdulrahseed Maina a babbar birnin Kaduna

Maina: EFCC sun rufe katafaren shagunan tsohon shugaban hukumar fansho dake Kaduna
Patience Jonathan ta kai Magu da EFCC kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 2

Patience matar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ta shigar da Magu da EFCC kotu tana neman a biya ta diyyar naira biliyan 2 na tauye hakkokinta da aka yi.

Patience Jonathan ta kai Magu da EFCC kotu, ta na neman diyyar naira biliyan 2
Dalilin da yasa EFCC ke neman gurfanar da ni gaban shari'a - Patience Jonathan

Matar tsohon shugaban kasa wato Patience Jonathan ta ce binciken da EFCC ke gudanarwa a kan ta ya danganci bayyana ra'ayoyin ta da ta yi ne game da Buhari yayin

Dalilin da yasa EFCC ke neman gurfanar da ni gaban shari'a - Patience Jonathan
Yadda su Abba Moro su ka yi bushasharsu da Naira Miliyan 675 na kudin masu neman aiki

A ranar Larabar da ta gabata, wasu mutane biyu sun bayyana a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja domin bayar da shaidar yadda Abba Moro da makarrabansa suka y

Yadda su Abba Moro su ka yi bushasharsu da Naira Miliyan 675 na kudin masu neman aiki
Magu ya shiga uku: 'Yan Majalisar Tarayya za su sa a damke sa

Majalisar Wakilai ta Tarayya za ta sa a tursasa Shugaban EFCC Ibrahim Magu ya bayyana a gaban ta zuwa wata mai zuwa asali 7 ga Nuwamba ko a kama shi.

Magu ya shiga uku: 'Yan Majalisar Tarayya za su sa a damke sa
Akwai yiwuwan hukumar EFCC tayi kamu a ofishin INEC yayinda aka sabunta bincike cikin zaben jihohi 20

A cewar shugaban Hukumar zabe ta kasa (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu, Hukumar yaki da cin hanci da rashawa tuni ta fara gudanar da bincike kan jami'an Hukumar ta

Akwai yiwuwan hukumar EFCC tayi kamu a ofishin INEC yayinda aka sabunta bincike cikin zaben jihohi 20
Yayin da Fayose ke ƙaddamar da takarar shugaban kasa, EFCC sun dira jihar Ekiti, sun yi babban kamu

Jami'an hukumar EFCC sun dira jihar Ekiti, sun kama kwamishinan kudi na jihar Ekiti da kuma babban Akantan jihar a ranar Alhamis 28 ga watan Satumbar 2017

Yayin da Fayose ke ƙaddamar da takarar shugaban kasa, EFCC sun dira jihar Ekiti, sun yi babban kamu
Ba sani ba sabo: Kotu ta bada iznin ayi caraf da na kusa da Gwamna Tambuwal

Za ku ji cewa Kotun daukaka kara a Sokoto ta bada damar Hukumar EFCC ta binciki wani Kwamishinan Gwamnatin Jihar Sokoto Alhaji Muhammed Bello Abubakar.

Ba sani ba sabo: Kotu ta bada iznin ayi caraf da na kusa da Gwamna Tambuwal
Hukumar EFCC ta kama wasu samari da ke yaudarar mata a Amurka

Hukumar EFCC ta kama wasu samari da su ka yaudari wasu mata Kitty Zamaripas da wata kuma Susan ta Facebook a Amurka su ka samu makudan kudi a hannun su.

Hukumar EFCC ta kama wasu samari da ke yaudarar mata a Amurka
EFCC na neman wasu 'yan kasar waje ruwa a jallo

Hukumar EFCC na neman wasu da ake zargi da danfarar wani dan kasuwa makudan Miliyoyi. Daga ciki akwai wasu 'yan kasar waje 2 da wani 'Dan Najeriya da ke Legas.

EFCC na neman wasu 'yan kasar waje ruwa a jallo
Fadar Shugaban kasa tayi wa 'Yan Najeriya babban alkawari ko bayan Buhari ya bar mulki

Za ku ji cewa daya daga cikin Hadiman Shugaba Buhari Bashir Ahmad ya bayyana yadda za ayi da kudin da EFCC ta karbe daga barayi a Gwamnatin Shugaba Buhari.

Fadar Shugaban kasa tayi wa 'Yan Najeriya babban alkawari ko bayan Buhari ya bar mulki
Kuma dai: Kotu ta sake bada umurnin kwace wasu kayayaki malakin Diezani

Wata babban kotu da ke zama a jihar Legas ta sake bada umurnin a karbe wasu kayayyaki mallakin tsohuwar ministan man fetur Diezani Alison Madueke....

Kuma dai: Kotu ta sake bada umurnin kwace wasu kayayaki malakin Diezani
Famanen Sakatare da ake zargi da satar dukiyar kasa ya dawo da biliyoyi ga gwamnati

Famanen Sakatare da ake zargi da satar dukiyar kasa ya dawo da biliyoyi ga gwamnati, ciki har da makudan daloli da miliyoyin Nairori, a yaki da cin hanci

Famanen Sakatare da ake zargi da satar dukiyar kasa ya dawo da biliyoyi ga gwamnati
Harin da ake kai ofishin EFCC Karya ne, Magu yana kokarin kare kujeran sa ne - Inji hadimin Fayose

Lere Olayinka, mataimakin gwamnan jihar Ekiti ta fannin labaru ya karya ta harin da yan bindiga suka kai ofishin hukumar yaki da ci hanci da rashawa EFCC.

Harin da ake kai ofishin EFCC Karya ne, Magu yana kokarin kare kujeran sa ne - Inji hadimin Fayose
An Kara ma Magu jami’an Tsaro bayan harin da yan Bindiga suka kai wa EFCC

Ankara wa Ibrahim Magu da wasu manyan ma’aikatan hukumar yaki da cin hanci da rashawa(EFCC) Jami’an tsaro dan kare rayukansu bayan akai hari ofishin EFCC

An Kara ma Magu jami’an Tsaro bayan harin da yan Bindiga suka kai wa EFCC
Da ɗumi ɗumi: ýan bindiga sun kai hari hedikwatar EFCC, sun bar babban jami’in hukumar saƙo

Sai dai Kaakakin yace yan bindigan basu samu saman shigewa cikin farfajiyar hukumar ba, sakamakon sun gamu da tsaiko daga jami’an tsaron dake gadin...

Da ɗumi ɗumi: ýan bindiga sun kai hari hedikwatar EFCC, sun bar babban jami’in hukumar saƙo
NAIJ.com
Mailfire view pixel