Shugaban Hukumar Efcc

Yadda hura usur ya taimake ni lokacin da nake shugaban EFCC — Nuhu Ribadu

Magu ya ce idan ‘yan Najeriya sun san yawan kudin da aka sata daga kasar za su gigice

Ibrahim Magu ya bayyana cewa dukiya da kadarorin da barayin gwamnati suka sata daga kasar wanda hukumar ta kwace kalilan ne bisa ga wanda suka sata...

Magu ya ce idan ‘yan Najeriya sun san yawan kudin da aka sata daga kasar za su gigice
Shugaban EFCC ya zargi bankuna Najeriya da taimkawa barayin gwamnati

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu ya zargi bankuna Najeriya a kan taimakawa ‘yan fashi da biro a Najeriya

Shugaban EFCC ya zargi bankuna Najeriya da taimkawa barayin gwamnati
Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa

Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa babu wanda zai tsige Magu daga hukumar yaki da rashawa.

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa
EFCC tayi yunkuri a kan ‘yan majalisa, tana yunkurin kama wasu Sanatoci

Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) na shirin kai farmaki ga wasu sanatoci masu ci a majalisar dokoki, Daily Times ta kawo.

EFCC tayi yunkuri a kan ‘yan majalisa, tana yunkurin kama wasu Sanatoci
EFCC: Tsohon Gwamna ya shiga hannun Ibrahim Magu

Hukumar EFCC ta kara damko wani tsohon Gwamnan Jihar Abiya da kyau. Ana zargin Gwamnan da yin gaba da sama da Biliyan 3.2 a lokacin da yayi mulki daga 99-2007.

EFCC: Tsohon Gwamna ya shiga hannun Ibrahim Magu
Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da almundahana da rashawa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa babu wani shafaffu da mai a yakin da suke yi da almundahana.

Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu
Maki da tsohon ciyaman na EFCC Nuhu Ribadu ya ba ma Magu batun yakin cin hanci da rashawa a kan sikelin 1-100

Ina matukar ba girmamawa ga wadanda suke a halin yanzu rike aikin yake cin hanci da rashawa. Goyon baya ga EFCC da Mista Ibrahim Magu na da kashi 100 bisa 100

Maki da tsohon ciyaman na EFCC Nuhu Ribadu ya ba ma Magu batun yakin cin hanci da rashawa a kan sikelin 1-100
Na baiwa Magu damar ci gaba da zama kan kujerarsa – Inji Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai yi gurbin Ibrahim Magu a shugabancin hukumar EFCC ba saboda saboda bai ga laifin da ya yi ba

Na baiwa Magu damar ci gaba da zama kan kujerarsa – Inji Buhari
Cikar EFCC shekaru 14 da kafuwa: “Ba zamu baiwa yan Najeriya kunya ba” – Ibrahim Magu

Magu ya bayyana cewar yaki da almundahana ne kadai hanyar maido da martabar Najeriya da mutuncinta a idon duniya tare da kawo mata cigaba mai daurewa.

Cikar EFCC shekaru 14 da kafuwa: “Ba zamu baiwa yan Najeriya kunya ba” – Ibrahim Magu
Babban dalilin daya sa Buhari ya nace lallai sai Magu ya cigaba da shugabantar EFCC

Nwuke yace bai yi mamaki ba, saboda a yanzu haka shugaban majalisar dattawan Bukola Saraki na fuskantar tuhuma daga EFCC kan zarginsa da ake yi na satar makude

Babban dalilin daya sa Buhari ya nace lallai sai Magu ya cigaba da shugabantar EFCC
Masu laifi ne suke tsoro na — Ibrahim Magu

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC mai yaki da yi wa masu tattalin arzikin Najeriya zagon kasa, Ibrahim Magu, ya ce wadanda suke tsoron ka da a fallasu.

Masu laifi ne suke tsoro na — Ibrahim Magu
Mun kasance yaki da cin hanci tare kafin ya yi watsi da ni – Inji Magu

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya zargi sanata Dino Malaye cewa ya yi watsi da kokarin da suke yi tare na yaki da cin hansi.

Mun kasance yaki da cin hanci tare kafin ya yi watsi da ni – Inji Magu
Kalli rahoton hukumar DSS da ya sa aka ki amincewa da Magu a matsayin shugaban EFCC (HOTUNA)

Majalisar dattawan ta ki amincewa da shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) wannan ya sa ba'a tabbatar da shi ba.

Kalli rahoton hukumar DSS da ya sa aka ki amincewa da Magu a matsayin shugaban EFCC (HOTUNA)
Masu gudu su gudu: EFCC za ta biyo ta kan Gwamnoni

EFCC za ta biyo ta kan tsofaffin Gwamnonin da ake zargi da laifin sata a kasar. Tuni ma dai har wani tsohon Gwamnan Zamfara ya sauya sheka zuwa APC kwanan nan.

Masu gudu su gudu: EFCC za ta biyo ta kan Gwamnoni
Shugaba Buhari ya bayyana dalilin zaban Magu kan aikin EFCC

Shugaban kasa ya bayyana dalilin zaben Magu a wata wasika da ya aika majalisa kuma shugaban majalisar ta dattawa Bukola Saraki ya karanta a gaban majalisar.

Shugaba Buhari ya bayyana dalilin zaban Magu kan aikin EFCC
Bayan shekara daya, Majalisar dattawa ta yi yunkurin tabbatar da nadin shugaban EFCC Magu

Majalisar dattawa na yunkurin tabbatar da nadin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, shekara daya bayan nada sa a matsayin mai rikon kwarya.

Bayan shekara daya, Majalisar dattawa ta yi yunkurin tabbatar da nadin shugaban EFCC Magu
Labari da Dumi-Dumi: An saki Reuben Abati

Hukumar EFCC ta saki mai magana da bakin Tsohon Shugaban Kasa Jonathan Goodluck, watau Dr. Reuben Abati bayan ya sha tsari na kwanaki.

Labari da Dumi-Dumi: An saki Reuben Abati
An kama wani babban na kusa da Shugaba Jonathan

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci tayi ram da mai magana da yawun bakin Tsohon Shugaba Jonathan Goodluck na Kasar nan watau Dr Reuben Abati

An kama wani babban na kusa da Shugaba Jonathan
An tona asirin Madame Patience Jonathan

An tona asirin Madame Patience Jonathan

EFCC ta bi diddigi ta gano ainihin albashin da Patience Jonathan ta ke karba, ta tabbatar da cewa albashin na ta bai isa ya gina Otel ba.

An tona asirin Madame Patience Jonathan
Hukumar EFCC ta yi wani wawan kamu na masu zamba

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama mutane 80 da laifin zamba a Yankin Kudu maso yammacin Kasar nan.

Hukumar EFCC ta yi wani wawan kamu na masu zamba
Tofa: Hukumar EFCC na binciken Ministocin Buhari

Rahotanni sun nuna cewa Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta budo shafin wasu daga cikin Ministocin Kasar inda take bincikarsu.

Tofa: Hukumar EFCC na binciken Ministocin Buhari
EFCC za ta kama Patience Jonathan - Ibrahim Magu

Magu na EFCC ya tabbatar da cewa yanzu haka ana binciken Patience Jonathan a kan badakalar kudi na miliyoyin dala.

EFCC za ta kama Patience Jonathan - Ibrahim Magu
NAIJ.com
Mailfire view pixel