Shugaban Kasa

Baza’a iya tsige shugaban kasar Najeriya ba a karkashin kundin tsarin mulkin 1999 - Dogara

Manyan ayyukan cigaba; Buhari ya ɗau ma Inyamurai alkawari

A wani labarin kuma, shugaba Buhari ya kaddamar da wata hanya da gwamnan jihar Umahi ya gina, mai tsayin kilomita 14.5, tare da kaddamar da hanyar sama data shi

Manyan ayyukan cigaba; Buhari ya ɗau ma Inyamurai alkawari
Hotunan gagga gaggan ayyukan da shugaba Buhari ya ƙaddamar a Ebonyi

NAIJ.com ta ruwaito shugaban ya kaddamar da wani titi mai tsawon kilo mita 14.5, tare da rantsar da gunkin tunawa da wani halastaccen mutumi a jihar, Dakta Akan

Hotunan gagga gaggan ayyukan da shugaba Buhari ya ƙaddamar a Ebonyi
An naɗa shugaba Buhari muhimmin Sarauta a kasar Inyamurai, kalli hotunan naɗin

Shuagaba Buhari ya kai wannan ziyara ne da nufin nuna ma yan kabilar Ibo ana tare, tare da basu tabbacin cin gajiyar wasu manyan ayyuka da gwamantinsa zata guda

An naɗa shugaba Buhari muhimmin Sarauta a kasar Inyamurai, kalli hotunan naɗin
Mun tura Motar Alfa, ta tashi, amma ta baɗe mu da hayaƙi – Inji wasu ýan gani kashenin Buhari

Daruruwan masoya shugaban kasa Muhammadu Buhari daga garin Kano ne suka koka da halin da aka barsu a ciki, a zance babu magana tun da Buhari ya dare kujerar.

Mun tura Motar Alfa, ta tashi, amma ta baɗe mu da hayaƙi – Inji wasu ýan gani kashenin Buhari
Yan jam’iyyar PDP dake majalisar wakilai sun shirya kunyata shugaba Buhari a majalisa

Yayan jam’iyyar adawa, ta PDP, sun yi wani taron gaggawa yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke gab da shigowa majalisar don gabatar da kasafin kudin shekar

Yan jam’iyyar PDP dake majalisar wakilai sun shirya kunyata shugaba Buhari a majalisa
Anyi sulhu: Buhari da shuwagabannin majalisun dokokin Najeriya sun ci abinci tare a Villa

NAIJ.com ta ruwaito a satin daya gabata ne shugaba Buhari ya gayyaci shuwagabannin majalisun don tattaunawa akan kasafin kudin shekara mai zuwa, wato 2018.

Anyi sulhu: Buhari da shuwagabannin majalisun dokokin Najeriya sun ci abinci tare a Villa
LABARI CIKIN HOTUNA: Taron shuwagabannin kasashen Yammacin Afirka a Nijar

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron kasashen yammacin Afirka daya gudana a kasar Nijar a ranar Talata 23 ga watan Oktoba a babban birnn kasar.

LABARI CIKIN HOTUNA: Taron shuwagabannin kasashen Yammacin Afirka a Nijar
Shugaba Buhari yayi kira ga Shugabannin Afrika da babbar murya

Ka iya cewa Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari yayi jawabin da ya girgiza Duniyar Afrika taron da ake yin a D-8 a Birnin Istanbul na Kasar Turkiyya.

Shugaba Buhari yayi kira ga Shugabannin Afrika da babbar murya
Wani sabon rikici zai kaure tsakanin Sanatoci da Shugaba Buhari

Wasu da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba mukami sun fara aiki ba tare da zuwa gaban Majalisar Dattawa ba wanda wannan sabon na iya jawo rikici a kasar.

Wani sabon rikici zai kaure tsakanin Sanatoci da Shugaba Buhari
Sabon salo, za a fara ratsar da shugaban kasa da mataimakinsa a majalisar tarayya

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da dokar da za ta tabbatar da cewa daga nan gaba, za a fara rantsar da shugaban kasa da mataimakinsa a majalisar tarayya.

Sabon salo, za a fara ratsar da shugaban kasa da mataimakinsa a majalisar tarayya
Ibe Kachikwu ya bayyana wasiƙarsa don ya kunyata Buhari

Alhaji Tanko Yakasai ya yi ikirarin cewa karamin ministan albarkatun man fetur, Dokta Emmanuel Ibe Kachikwu, ya bayyana wasikarsa don ya kunyata shugaba Buhari.

Ibe Kachikwu ya bayyana wasiƙarsa don ya kunyata Buhari
Shugaba Buhari ya gana da Tambuwal kan batun hako danyen mai a Sakkwato

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya gana da shugaba Buhari a fadar gwamnatin tarayya a Abuja domin tattauna batun aikin hako danyen mai a jiharsa.

Shugaba Buhari ya gana da Tambuwal kan batun hako danyen mai a Sakkwato
Shugaba Buhari ya ce yanzu ne gwamnatinsa ta fara aiki gadan-gadan

Shugaban kasar Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a ya yi fatan aiheri cewa "Allah a cikin rahamarsa” zai ba 'yan Najeriya haƙuri da dauriya don jure wa gwamnatinsa

Shugaba Buhari ya ce yanzu ne gwamnatinsa ta fara aiki gadan-gadan
Bayan da yaji wuta, Nnamdi Kanu na neman ganawa da Buhari domin sulhu

Daga karshe dai shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biyafra, Nnamdi Kanu, wanda ake zargin ya tsere, na neman sulhu da shugaba Buhari. Kanu ya bayyana

Bayan da yaji wuta, Nnamdi Kanu na neman ganawa da Buhari domin sulhu
Dalilin da yasa na ce Obasanjo babban munafuki ne

Manjo Janar Ola Ishola-Williams mai ritaya ya caccaki tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo a kan shawarci ga shugaba Buhari don tattaunawa da Nnamdi Kanu

Dalilin da yasa na ce Obasanjo babban munafuki ne
Ni kaɗai ne wanda zai iya kara da shugaba Buhari a shekara ta 2019

Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, yayin da yake bayyana ra’ayinsa na tsaya takarar shugaban kasa a Abuja,ya yi ikirarin cewa shi kadai zai iya kara da Buhari

Ni kaɗai ne wanda zai iya kara da shugaba Buhari a shekara ta 2019
Wani Sanata ya lissafo ‘Yan Najeriya 3 da su ka fi Buhari shahara a Duniya

Wani Sanatan Jihar Bayelsa da ya saba tsoma baki kan harkokin kasar nan yace fi sanin irin su Marigayi Fela a kan Shugaban kasa Muhammadu Buhari a Duniya.

Wani Sanata ya lissafo ‘Yan Najeriya 3 da su ka fi Buhari shahara a Duniya
Muhammadu Buhari yana aiki - Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa sun ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta na aiki sosai, sabanin maganar da wasu sashen kasar ke yi na cewa baya aiki a kasar

Muhammadu Buhari yana aiki - Fadar shugaban kasa
Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan wani takadar sanarwa wanda zai tabbatar da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ‘yan ta’adda a kasar..

Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda
'Yan kungiyar IPOB na shirin wulakanta shugaba Buhari a kasar Amurka

Kungiyar shugabannin arewa sun nuna damuwa cewa Nnamdi Kanu ya tattara wasu ‘yan Najeriya da ke zaune a kasar Amurka don kai hari a kan shugaba Buhari.

'Yan kungiyar IPOB na shirin wulakanta shugaba Buhari a kasar Amurka
Wani gwamnan APC ya bayyana abin da zai iya dakatar da Buhari daga neman sake zabe a shekarar 2019

Gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun, ya ce al'amuran kiwon lafiyar ne kawai zai iya dakatar da shugaba Muhammadu Buhari daga neman sake takara karo na biyu.

Wani gwamnan APC ya bayyana abin da zai iya dakatar da Buhari daga neman sake zabe a shekarar 2019
Kungiyar 'yan tawayen Neja Delta ta yi alwashin dakatar da Buhari a takarar karo na biyu

'Yan tawayen Neja Delta a yau Lahadi,10 ga watan Satumba su yi alkawarin cewa ba za su goyi bayan shugaba Buhari ba idan ya bayyana cewa zai sake takara.

Kungiyar 'yan tawayen Neja Delta ta yi alwashin dakatar da Buhari a takarar karo na biyu
NAIJ.com
Mailfire view pixel