Siyasa

2019: INEC ta yi ma sabbin jam’iyyu guda 21 rajista, karanta sunayen jam’iyyun

Ganduje zai lashe zaɓukan 2019 cikin ruwan sanyi – Inji Kwankwaso

Kwamishinan ayyuka na musamman, Musa Iliyasu Kwakwaso ya bayyana cewa jama’an jihar Kano zasu sake zaben gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a karo na biyu a

Ganduje zai lashe zaɓukan 2019 cikin ruwan sanyi – Inji Kwankwaso
Ana tare: Ba zan biye ma Atiku, in fice daga APC ba – Gwamnan Adamawa ga Buhari

Bindow ya tabbatar ma shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa yana nan daram dam dama a cikin jam’iyyar APC, babu inda za shi, ba kamar yadda Atiku ABubakar yayi ba

Ana tare: Ba zan biye ma Atiku, in fice daga APC ba – Gwamnan Adamawa ga Buhari
Mai abin fada, baya fada: Sule Lamido ya mayar ma fadar shugaban kasa martani

An cigaba da cacar baki tsakanin fadar shugaban kasa da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, inda ranar Talata 14 ga watan Nuwamba, Lamido ya soki Kaakakin

Mai abin fada, baya fada: Sule Lamido ya mayar ma fadar shugaban kasa martani
Danlami Mohammed Kurfi ya tsallake rijiya da baya yayin da aka kai ma sa hari a mazabar sa

Dan majalisar wakillai dake wakiltar mazabar Dutsinma/Kurfi, Danlami Mohammed Kurfi ya tsallake rijiya da baya yayin da matasa suka kai masa hari a mazabar sa

Danlami Mohammed Kurfi ya tsallake rijiya da baya yayin da aka kai ma sa hari a mazabar sa
Wani matashi yace siyasar Bukola Saraki a Arewa ta mutu, tunda ya auras da 'yarsa ga wani Kirista

A addininsa na Islama, Bukola Saraki da yake musulmi, sai dai ya aurar da 'yarsa mace ga musulmi, tunda shi ma musulmin ne, sai dai 'yar ta zabi kirista a miji

Wani matashi yace siyasar Bukola Saraki a Arewa ta mutu, tunda ya auras da 'yarsa ga wani Kirista
Siyasa bada gaaba ba: Gwamna Ganduje ya taya Kwankwaso murna, ko me ya faru?

Ganduje ya yaba ma Kwankwaso ne yayin da tsohon Maigidan nasa ke bikin cika shekaru 61 a rayuwa, inda aka haife shi a ranar 22 ga watan Oktoban 1956..

Siyasa bada gaaba ba: Gwamna Ganduje ya taya Kwankwaso murna, ko me ya faru?
Hotuna: Osinbajo ya wakilci shugaba Buhari wajen kaddamar da kamfe din dan takarar gwamna a Anambra

A jiya juma'a, mukadashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya tafi garin Onitsha da ke jihar Anambra domin hallartar taron kaddamar da kamfe din dan takarar gwamna

Hotuna: Osinbajo ya wakilci shugaba Buhari wajen kaddamar da kamfe din dan takarar gwamna a Anambra
Rikicin jihar Filato nada nasaba da siyasa - Inji Adudu

Tsohon dan majalisan dattawa mai wakiltan yankin Filato ta arewa, Senata Timothy Adudu yace kashe-kashen da akayi a Filato na da nasaba da makircin 'yan siyasa.

Rikicin jihar Filato nada nasaba da siyasa - Inji Adudu
Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

Tsohon shugaban kasar wadda ya bayyana cewa ya janye daga siyasar jam’iya, yace wannan hukunci ba zai shafi soyayyar da yake na son ganin cigaban Najeriya ba.

Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo
Wani tsohon gwamna ya shawarci Kiristoci da su shiga a dama dasu a harkar siyasa

Tsohon gwamnan jihar Osun, Oyinlola ya gargadi kiristoci masu siyasa wadanda suke tsundume cikin harkan cin hanci da rashawa, inda yace shaidan zai halaka su.

Wani tsohon gwamna ya shawarci Kiristoci da su shiga a dama dasu a harkar siyasa
Zai yi wuya jam’iyyar PDP ta ci zaben 2019, cewar wasu tsoffin ministoci PDP

Ministocin da sukayi hasashen haka sun hada da tsohon minstan harkokin ‘yan sanda Adamu Waziri, da kuma tsohuwar ministar harkokin mata, Zainab Maina.

Zai yi wuya jam’iyyar PDP ta ci zaben 2019, cewar wasu tsoffin ministoci PDP
Wani Gwamna zai mika jami'an gwamnatin sa da ya nada hannun 'yansanda

A wata takarda da sakataren gwamnatin jihar ya sanyawa hannu, gwamna, Ayade, ya bayar da umarnin gaggauta tantance duk masu rike da mukaman siyasa dake jihar

Wani Gwamna zai mika jami'an gwamnatin sa da ya nada hannun 'yansanda
Jam'iyyar ADC ta ba yankin Arewa damar tsayar dan takarar shugaban kasa a zaben 2019

Jam’iyyar African Democratic Party (ADC), ta ba yankin Arewa damar fito da dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 da alawashin kwace mulki a shekara 2019

Jam'iyyar ADC ta ba yankin Arewa damar tsayar dan takarar shugaban kasa a zaben 2019
Tonon silili: Jonathan ya bani cin hanci don in bar APC - Rochas Okorocha

Gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi masa tayin makudan kudi da tikitin komawa kujerar sa na Gwamna

Tonon silili: Jonathan ya bani cin hanci don in bar APC - Rochas Okorocha
Rikicin siyasa ya janyo an kashe Manjo Janar Lawrence Ugbo da mutane 7 a jihar Benuwe

Sama da mutane 8 da Manjo Janar Lawrence Ugbo aka kashe da jikkata mutane da yawa a unguwar Ugboju dake karamar hukumar Utukpo a jihar Benuwe Njeriya.

Rikicin siyasa ya janyo an kashe Manjo Janar Lawrence Ugbo da mutane 7 a jihar Benuwe
Tirka-tirkan mama Taraba: Atiku yayi magana

Daga karshe dai tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar yayi tsokaci akan maganar da mistan harkokin mata Aisha Al-Hassan ta fada game da Buhari.

Tirka-tirkan mama Taraba: Atiku yayi magana
2019: Babban dalilin da yasa Buhari yaƙi amincewa ya bayyana ra’yinsa game da takarar shugaban ƙasa – Shehu Sani

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan yana fadin “Idan ya bayyana burinsa na yin takara, wannan mataki zai kashe ma jama’a da dama damarsu na tsayawa takara.

2019: Babban dalilin da yasa Buhari yaƙi amincewa ya bayyana ra’yinsa game da takarar shugaban ƙasa – Shehu Sani
Talakawa ke suturta ku - Sagay ya mayar da martani kan sanatoci

Jagoran mai ba shugaban kasa shawara kan yaki da cin hanci da rashawa, Farfesa Itse Sagay, ya mayarwa sanatoci martani bisa maganganu da suka yi akan sa.

Talakawa ke suturta ku - Sagay ya mayar da martani kan sanatoci
Siyasar Kano: Jagororin Kwankwasiyya sun kai korafin su gaban hukumar Yansanda (Hotuna)

A ranar Alhamis 8 ga watan Satumba ne wata tawagar gagga gaggan yayan darikar Kwankwasiyya suka dira ofishin hukumar Yansandan Najeriya dake Abuja don kai koraf

Siyasar Kano: Jagororin Kwankwasiyya sun kai korafin su gaban hukumar Yansanda (Hotuna)
El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna

El-Rufai ya bude makarantun daya rufe watan Disamba a kudancin Kaduna, makarantun sun hada da ta koyon ungozoma na nas-nas, da kuma ta koyon noma a Kafanchan

El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna
Abin da ya sa mutane suke watsa labaran karya akan Buhari - Adesina

Mai taimakawa shugaba Buhari a fannin hulda da jama'a Femi Adesina yayi bayani akan dalilan da yasa wasu mutane ke yada jita-jita akan shugaba Buhari.

Abin da ya sa mutane suke watsa labaran karya akan Buhari - Adesina
Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019

Bisa ga dukkan alamu, jami'iyyar PDP tana niyyar tsayar da babban attajirin dan kasuwan nan da yafi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote a matsayin dan takarar

Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019
NAIJ.com
Mailfire view pixel