Sojin Najeriya

Ba mu san takamammen inda Shekau ya ke ba - Hukumar Sojin Kasa

Masu son zuciya ke haifar da matsalolin da Najeriya ke fuskanta - Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, lokaci yayi da ya kamata 'yan Najeriya su tashi tsaye wajen hada kai tare da kauracewa duk wani nau'in rabuwar kai a kasar nan, inda yace masu fafutikar son zukatans

Masu son zuciya ke haifar da matsalolin da Najeriya ke fuskanta - Atiku
Sojin Najeriya ta saki tubabun 'yan Boko Haram 244

A ranar Litinin ne Hukumar Sojin Najeriya ta mika tubabun mayakan Boko Haram sama da 244 zuwa ga Gwamnatin jihar Borno. Cikin wandanda aka yi wa afuwar, guda 118 maza ne, 56 mata ne sannan 19 matasa kuma da yara 51.

Sojin Najeriya ta saki tubabun 'yan Boko Haram 244
Da dumi-dumi: Hukumar soji ta sayi sabbin jiragen yaki 5 daga kasar Pakistan

A yau Asabar, 14 ga watan Janairu, 2017 misalin karfe 7:45 na safe hukumar sojin saman Najeriya, ta samu karin jiragen yaki kirar 'Mushtak ilyushin 74' da tayi oda daga Kasar Pakistan. An kawo jiragen kai tsaye jihar Kaduna.

Da dumi-dumi: Hukumar soji ta sayi sabbin jiragen yaki 5 daga kasar Pakistan
Yadda wata yarinya 'yar shekaru 14 ta taimakawa 'yar Chibok wajen kubuta daga Boko Haram

Yarinya 'yar garin Chibok Salomi Pogu wace Boko Haram suka sace tun shekarar 2014 amma ta kubuta daga hannun su mako da ya wuce ta bada labarin yadda wata yarinyar yar shekaru 14 mai suna Jamila yar garin Pulka ta taimaka mata

Yadda wata yarinya 'yar shekaru 14 ta taimakawa 'yar Chibok wajen kubuta daga Boko Haram
Yaki da ta'addanci: Dakarun Najeriya da Kamaru sun sadaukar da kai a yankin Arewa maso Gabas

A wata ganawa da manema labarai na jaridar Daily Trust, Dan-Ali ya bayyana cewa babu shakka akwai nasarori da aka samu a sakamakon hadin gwiwar dakarun kasar nan da kuma na kasar Kamaru wajen ci gaba da yakar ta'addanci a yankunan

Yaki da ta'addanci: Dakarun Najeriya da Kamaru sun sadaukar da kai a yankin Arewa maso Gabas
Gwamnatin jihar Yobe ta yi kyautar motocin miliyoyin Naira ga sojin Najeriya

Gwamnan jihar Yobe, Ibrahim Geidam, ya mika makullan motocin ga shugaban rundunar sojin kasa na kasa, Tukur Buratai, a gidan gwamnatin jihar a yau. Buratai yana jihar Yobe ne a cigaba da ziyarar da yake yi zuwa sansani sojoji dake

Gwamnatin jihar Yobe ta yi kyautar motocin miliyoyin Naira ga sojin Najeriya
Labari cikin hotuna: Kwamandan Birged na 21 na sojin Najeriya ya yi bukin Krisimeti a garin Bama

Kwamandan Sojin Najeriya na Birged 21, Brigediya Janar GB Audu ya yi bukin Kirismeti a Bama tare da hafoshin sojin da ke karkashin rundunar tasa a ranar 27 ga watar Disamba na 2017. Bukin ya samu hallartar yan banga.

Labari cikin hotuna: Kwamandan Birged na 21 na sojin Najeriya ya yi bukin Krisimeti a garin Bama
Hatsaniya, bayan da soja ya dalla wa dansanda mari a cikin banki

A yadda ake matsanancin kishi a tsakanin hukumomin tsaro a kasar nan, wannan ya sami karin makamashi, bayan da wani soja ya dalla wa wani dansanda mari

Hatsaniya, bayan da soja ya dalla wa dansanda mari a cikin banki
Za a mayar da gidan tsohon shugaban kungiyar Boko Haram na tarihi

Kwamishinan yada labarai da ala'adu, Dakta Mohammed Bulama, ne ya sanar da haka yayin wani taron hadin gwuiwa tsakanin jihohi a kan bunkasa harkar tarihi karo

Za a mayar da gidan tsohon shugaban kungiyar Boko Haram na tarihi
Shalkwatar Soji ta Najeriya ta fitar da sanarwa dazun nan kan batun Boko Haram a Magumeri

Hukumar Soji ta Najeriya ta fitar da sanarwa dazun nan kan batun Boko Haram a Magumeri, inda rahonatti ke cewa wai Boko Haram ta sake kwace garin ta mamaye

Shalkwatar Soji ta Najeriya ta fitar da sanarwa dazun nan kan batun Boko Haram a Magumeri
Dalilan da ya sa aka umarci sojojin Najeriya koyon Hausa, Yarbanci da Ibo

Rahotanni sun nuna cewa rundunar sojin Najeriya ta bayyana dalilinta na kaddamar da tsarin koyon wasu yaruka na ketare da gida Najeriya ga jami'an ta a kasar.

Dalilan da ya sa aka umarci sojojin Najeriya koyon Hausa, Yarbanci da Ibo
Karanta Matakan da Hukumar Sojin ruwa ke daukarwa tsagerancin Neja-Delta

Jahun ya bayar da rahoton cewa, wannan kaddamar da jiragen ya na daya daga cikin manyan manufofi da dabarun na shugaban hafsin sojin ruwa Ibok Ete-Ike Ibas. Ya

Karanta Matakan da Hukumar Sojin ruwa ke daukarwa tsagerancin Neja-Delta
Labari mai dadi: Gwamnatin Najeriya ta biya sojoji dake yakar Boko Haram kudin watanni biyu da suke bi

Daga karshe ma’aikatar tsaro ta saki kudade don biyan alawus na rundunar sojin Najeriya dake yaki da yan ta’addan Boko Haram a Arewa maso gabas da na waje.

Labari mai dadi: Gwamnatin Najeriya ta biya sojoji dake yakar Boko Haram kudin watanni biyu da suke bi
Rundunar sojin sama ta kaddamar da wasu ayyuka domin fara sabon aiki a Gusau (hotuna)

A ranar Lahadi, 5 ga watan Nuwamba, rundunar sojin saman Najeriya ta kaddamar da wassu ayyuka a sashinta na Quick Response Force (QRF) a Gusau, jihar Zamfara.

Rundunar sojin sama ta kaddamar da wasu ayyuka domin fara sabon aiki a Gusau (hotuna)
Yanzu-yanzu : Babban hafsan soji Buratai ya halarci taron bikin rufe attisayen murmushin kada

Rundunar sojin Najeriya ta fara atisayen murmushin kada karo na biyu tun a watan Agusta na shekara 2016 dan kawo karshen matsalar tsagerun Neja Delta da ke fasa

Yanzu-yanzu : Babban hafsan soji Buratai ya halarci taron bikin rufe attisayen murmushin kada
Kotun ECOWAS ta umarci gwamnatin Najeriya da biyan diyyar dalibin soja da ya mutu a NDA

Kotun kungiyar cinikayyar nahiyar Afirka ta yamma, ECOWAS, ta umarci gwamnatin Najeriya da ta biya diyyar dala dubu 75,000 (Naira miliyan 27) ga iyalan yaron da

Kotun ECOWAS ta umarci gwamnatin Najeriya da biyan diyyar dalibin soja da ya mutu a NDA
Boko-Haram : NAF ta kashe miliyan N400 wajen sayen man fetur din jirgin yakin sama a cikin watanni 3

Rundunar sojin samar Najeriya (NAF) su bayyana cewa, sun kashe naira miliyan N400 wajen sayar man fetur din jirgin samar yaki da ake kai yankin Arewa maso Gabas

Boko-Haram : NAF ta kashe miliyan N400 wajen sayen man fetur din jirgin yakin sama a cikin watanni 3
Yanzu Yanzu: Rundunar sojin ruwan Najeriya sun fara daukar wadanda suka kammala karatu aiki

Za’a iya ganin tsarin daukar ta shafin rundunar sojin ruwa na yanar gizo wato www.joinnigeriannavy.com wanda za’a bude a gobe, Laraba 11 ga watan Oktoba.

Yanzu Yanzu: Rundunar sojin ruwan Najeriya sun fara daukar wadanda suka kammala karatu aiki
Rundunar Sojin Kasa ta sanar da ranar kammala Rawar Mesa II

Hukumar Sojin kasa ta Najeriya ta tabbatar da cewan ranar 14 ga watan Oktoba na 2017 ne ranar da zata kammala salon aiki mai taken Rawar Mesa da ta ke gudanarwa

Rundunar Sojin Kasa ta sanar da ranar kammala Rawar Mesa II
Labari cikin Hotuna: Yau ga Baba Buhari a filin daaga; yana kaiwa sojoji da suka ji rauni ziyara

Labari cikin hotuna: Kalli ziyarar da shugaba Buhari ya kai birnin Maiduguri a yau lahadi ranar da Najeriya ke murnar cikar sheara 57 da samun 'yancin kai

Labari cikin Hotuna: Yau ga Baba Buhari a filin daaga; yana kaiwa sojoji da suka ji rauni ziyara
Rundunar sojin Najeriya sun kashe mayakan Boko Haram 2 a tafkin Chadi

Rundunar sojin Najeriya tace dakarun ta sun kashe mayakan Boko Haram guda 2 a kan dawakai a wata aiki da sukeyi a yankin Tafkin Chadi. An sami makamai tare dasu

Rundunar sojin Najeriya sun kashe mayakan Boko Haram 2 a tafkin Chadi
Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya

Majiyoyin hukuma daga rundunar sojin Najeriya ta ce shugaban kungiyar masu neman kafa yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, baya a hannun hukumar sojoji.

Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel