Sojojin Najeriya

Yaki da ta’addanci: Sojoji sun mayar da biki akan yan Boko Haram, sun kashe mutum 42

Jami’an tsaro sun kama wani mutumi dauke da makami a gidan Kanu

Sojoji da yan sanda sun kuma kai mamaya gidan shugaban kungiyar masu fafutukar Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu a Afaraukwu, Umuahia jiya a binciken makamai.

Jami’an tsaro sun kama wani mutumi dauke da makami a gidan Kanu
Arangamar Sojoji da Boko Haram: Yan ta'adda sun tsere, sun jefar da buhun masara 2

Sojojin sun ci tarar yan Boko Haram dinne yayin da suke kokarin tsallakewa zuwa Dajin Sambisa daga kauyen Mayanti, cikin karamar hukumar Bama, kamar yadda NAIJ.

Arangamar Sojoji da Boko Haram: Yan ta'adda sun tsere, sun jefar da buhun masara 2
Rundunar sojin Najeriya ta yi magana game da inda Kanu yake

Mai magana da yawun bakin rundunar sojin Najeriya, Sani Usman Kukasheka, yace iyalan shugaban kungiyar yan asalin Biyafara, Nnamdi Kanu sun san inda ya boye.

Rundunar sojin Najeriya ta yi magana game da inda Kanu yake
Yaki da ta’addanci: Gungun yan ta’adda sun kai ma Sojojin Amurka da na Najeriya hari

An ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Laraba 4 ga watan Oktoba a wani yankin kasar Nijar da ake tsammanin yan ta’addan kungiyar Al-Qida sun mamaye

Yaki da ta’addanci: Gungun yan ta’adda sun kai ma Sojojin Amurka da na Najeriya hari
Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana abubuwan da sojoji suka yi awon gaba da su a lokacin da suka kai hari gidan su

Emmanuel Kanu, kanin shugaban kungiyan yan asalin Biyafara Nnamdi Kanu, ya lissafo abubuwan da yake zargin sojojin Najeriya sun sace a dakin sa lokacin hari

Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana abubuwan da sojoji suka yi awon gaba da su a lokacin da suka kai hari gidan su
An binne dan kungiyar IPOB da ya mutu yayinda yake kare shugabansu, Nnamdi Kanu

Mista Ogoyi wanda ya fito daga Iyala Ogoja yam utu ne a lokacin karo tsakanin sojoji da wasu yan kungiyar Biyafara a Umuahia, jihar Abia a ranar 14 ga Satumba.

An binne dan kungiyar IPOB da ya mutu yayinda yake kare shugabansu, Nnamdi Kanu
Kungiya sun yaba ma Buhari da shugabannin tsaro kan ziyarar da suka kai Maiduguri

Wata kungiya ta yabi ziyara da shugaba Muhammadu Buhari da shugabannin tsaro suka kai wa Rondunar soji dake yaki da ta’addanci a Maiduguri, jihar Borno.

Kungiya sun yaba ma Buhari da shugabannin tsaro kan ziyarar da suka kai Maiduguri
Hedkwatar rundunar soji Najeriya ta yi magana game da inda Nnamdi Kanu yake

Tun lokacin da sojoji suka kai hari gidan mahaifin Nnamdi Kanu dake Umuahia a ranar 14 ga watan Satumba, shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya bace a baya

Hedkwatar rundunar soji Najeriya ta yi magana game da inda Nnamdi Kanu yake
Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya

Majiyoyin hukuma daga rundunar sojin Najeriya ta ce shugaban kungiyar masu neman kafa yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, baya a hannun hukumar sojoji.

Shugaban kungiyar IPOB, Kanu baya hannun mu – Rundunar sojin Najeriya
Kungiyar IPOB ta kai karar Shugaba Buhari da Janar Buratai gaban Duniya

Da alama dai ta tabbata Shugaban Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya bace kamar yadda Sakataren Kungiyar ta IPOB ta Biyafara Emma Powerful ya bayyana kwanan nan.

Kungiyar IPOB ta kai karar Shugaba Buhari da Janar Buratai gaban Duniya
Ku bamu gawar Nnamdi Kanu idan har kun kashe shi ne – Kanin shugaban kungiyar IPOB ga rundunar soji

Emmanuel Kanu, kanin shugaban kungiyar Biyafara, Nnamdi Kanu yayi kira ga hukumomin rundunar soji das u saki gawar shugaban na IPOB idan sun kashe shi ne.

Ku bamu gawar Nnamdi Kanu idan har kun kashe shi ne – Kanin shugaban kungiyar IPOB ga rundunar soji
Yanzu Yanzu: Yan sanda sun kama wani kwamandan Boko haram a jihar Ondo

A ranar Lahadi 24 ga watan Satumba Jami’an yansanda suka kama wani kwamandan kungiyan boko haram da ake nema ruwan a jallo Idris Babawo a jihar Ondo..

Yanzu Yanzu: Yan sanda sun kama wani kwamandan Boko haram a jihar Ondo
Rundunar sojin Najeriya sun kauda babban annoba a sansanin yan gudun hijira yayinda aka gano bam

Allah ya takaita da anyi gagarumin asara a jihar Borno yayinda sojojin Operation Lafiya Dole suka gano wani bam da aka dana a kusa da sansanin yan gudun hijira.

Rundunar sojin Najeriya sun kauda babban annoba a sansanin yan gudun hijira yayinda aka gano bam
An gano inda Nnamdi Kanu ya boye bayan ya sulalewa Sojojin Najeriya

Mun ji cewa an gano inda Jagoran Kungiyar IPOB ta Biyafara Nnamdi Kanu ya ke boye tare da Jama’ar sa kuma da alamu Sojoji za su sha wahala kafin a kama sa.

An gano inda Nnamdi Kanu ya boye bayan ya sulalewa Sojojin Najeriya
Sojoji sun bayyana dalilin da yasa mazauna Marte basu dawo gidajen su

Mataimakain darakatan kula da rundunar sojin‘Operation lafiya Dole, kanal Onyema Nnwachukuwu ya bayyana dalilin da yasa mutanen Marte ba su koma gidajne su ba

Sojoji sun bayyana dalilin da yasa mazauna Marte basu dawo gidajen su
Ku cigaba da rawar ku Arewa akwai zaman lafiya a kudu – Afenifere ta gargadi rundunar sojin Najeriya

Kungiyan yarbawa na Afenifere, sun gargadi rundunar sojin Najeriya akan yunkurin turo dakarun soji yankin kudu maso yamma yin attisaye mai taken ‘Murmushin kada

Ku cigaba da rawar ku Arewa akwai zaman lafiya a kudu – Afenifere ta gargadi rundunar sojin Najeriya
Muhammadu Buhari yana aiki - Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasa sun ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta na aiki sosai, sabanin maganar da wasu sashen kasar ke yi na cewa baya aiki a kasar

Muhammadu Buhari yana aiki - Fadar shugaban kasa
Rundunar sojin sama da karo kayan aiki don taimakon Operation Python Dance (bidiyo)

Rundunar sojin sama ta kasa ta tura wasu kayan aiki don samar da taimako ga sojoji a aikin Egwu Eke II (Python Dance II) da take gudanarwa a kudu maso gabas.

Rundunar sojin sama da karo kayan aiki don taimakon Operation Python Dance (bidiyo)
Kamanceceniya 6 dake tsakanin Shekau da Kanu – Manuel Christian

Kamanceceniyar shugaban kungiyar yan ta’addan Boko Haram Abubakar Shekau da shugaban kungiyar masu fafutukar kafa yankin Biyafara, Nnamdi Kanu daga Manuel.

Kamanceceniya 6 dake tsakanin Shekau da Kanu – Manuel Christian
Rundunar sojan Najeriya ba ta bayyana kungiyar IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ba

Babban hafsan sojojin Najeriya ya karyata rahotanni cewa hedkwatar tsaron ta bayyana kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara (IPOB) a matsayin kungiyar ta'addanci.

Rundunar sojan Najeriya ba ta bayyana kungiyar IPOB a matsayin kungiyar ta'addanci ba
Jagoran Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya shiga tsaka-mai wuya

A halin yanzu Shugaban IPOB Nnamdi Kanu yana ganin ta kan-sa bayan da Jami'an tsaro su ka bazama neman sa. Akwai maganar cewa ma dai an ga makamai a gidan sa.

Jagoran Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya shiga tsaka-mai wuya
Kungiyar kare hakkin dan Adam (NHRC) ta ce IPOB ba kungiyar ta'addanci ba ne

Kungiyar kare hakkin dan Adam,NHRC ta jaddada cewa sojojin Najeriya ba su da ikon kira kungiya ‘yan asalin yankin Biyafara (IPOB) a matsayin kungiyar ta'addanci

Kungiyar kare hakkin dan Adam (NHRC) ta ce IPOB ba kungiyar ta'addanci ba ne
NAIJ.com
Mailfire view pixel