Sufeto Janar Na Yan Sanda Ibrahim Idris

An kama wani Shehin Malami da kan mutane a wani Gari

Majalisar dattawa tayi barazanan kama Inspekta Janar na yan sanda

Babu mamaki a damke Shugaban rundunar yan sanda (IGP), mista Ibrahim Idris, a mako mai zuwa, idan yaki bayyana a gaban kwamitin dake bincike kan zarge-zarge shi

Majalisar dattawa tayi barazanan kama Inspekta Janar na yan sanda
Fadar shugaban kasa na neman maye gurbin Sufeto Janar na yan sanda

Ana zaton Sufeto Janar na yan sanda (IGP) Ibrahim Idris, zai sauka daga mukamin sa yayinda shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin tantance manyan jami’ai.

Fadar shugaban kasa na neman maye gurbin Sufeto Janar na yan sanda
Zargin cin hancin naira biliyan 120: Sufeto Janar na yan sanda ya bukaci kotu da ta dakatar da Saraki da majalisa daga binciken shi

Misau, tsohon jami’in dan sanda kafin a zabe shi a majalisar dattawa, ya kara da zargin Sufeto Janar Idris da ba da Karin girma ba bisa ka’ida ba ga yan sanda.

Zargin cin hancin naira biliyan 120: Sufeto Janar na yan sanda ya bukaci kotu da ta dakatar da Saraki da majalisa daga binciken shi
Yanzu Yanzu: Sanata Misau ya zargi Sufeto Janar na yan sanda da yi ma jami’a mace ciki sannan ya aure ta ba bisa ka’idan aikin ba

Sanata Misau ya bayyana cewa tuni an kara ma wannan mata da sufeto Janar ya yi ma ciki tare da aura girma, duk da cewan bata cancanci kaiwa wannan matsayi ba.

Yanzu Yanzu: Sanata Misau ya zargi Sufeto Janar na yan sanda da yi ma jami’a mace ciki sannan ya aure ta ba bisa ka’idan aikin ba
Ka ajiye siyasa a gefe kazo mu hada karfi da karfe mu yaki masu ta da zaune tsaye a Rivas – Wike ya fada ma Sufeto Janar na yan sanda

Gwamnan jihar Rivas Nyesome Wike yayi kira da Speton janar na yansanda, Ibrahim Idris, da su hada karfi da karfe wajen magance mastalolin tsaro da jihar ta ke

Ka ajiye siyasa a gefe kazo mu hada karfi da karfe mu yaki masu ta da zaune tsaye a Rivas – Wike ya fada ma Sufeto Janar na yan sanda
Za a dauka sabbin jami’an ‘yan sanda 31,000 a shekaru 5 a masu zuwa

Sufeto Janar na 'yan sandan (IGP), Ibrahim Idris ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake dauka karin jami'an 'yan sanda 31,000 a cikin shekaru biyar masu zuwa.

Za a dauka sabbin jami’an ‘yan sanda 31,000 a shekaru 5 a masu zuwa
Yanzu Yanzu: Sufeto Janar na yan sanda ya ziyarci Umuahia yayinda kotu ta tabbatar da IPOB a matsayin kungiyar ta’adda

Ana sanya ran cewa Sufeto Janar da yan sanda, Ibrahim Idris, zai isa Umuahia, jihar Abia a ranar Alhamis, 21 ga watan Satumba, don lura da ayyukan kungiyar IPOB

Yanzu Yanzu: Sufeto Janar na yan sanda ya ziyarci Umuahia yayinda kotu ta tabbatar da IPOB a matsayin kungiyar ta’adda
Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris

Sakamakon sanarwar wa'adin zama da wasu kungiyoyi suke dasawa a fadin kasar nan Sifeto Janar na 'yan sanda Ibrahim Idris, ya umarci jami'an 'yan sanda akan ka

Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris
Rikicin IPOB: Osinbajo na ganawar sirri da gwamnan jihar Abia

Shafin DAILY TRUST ya ruwaito a ranar Talata 19 ga watan Satumba cewa, mataimakin shugaban kasar yayi makamanciyar wannan ganawar tare da insfeta janar na 'yan

Rikicin IPOB: Osinbajo na ganawar sirri da gwamnan jihar Abia
Ahir din ku! Masu yada maganganun kiyayya na iya fuskantar shekaru 10 a gidan yari - Inji sifeto janar Idris

Sifeta Janar na 'yan sanda, Ibrahim Idris ya yi gardin cewa masu yada furucin kiyayya na iya fuskantar gidan yari na shekaru 10 da kuma tara na naira miliyan 25

Ahir din ku! Masu yada maganganun kiyayya na iya fuskantar shekaru 10 a gidan yari - Inji sifeto janar Idris
Edgal Imohinmi ya maye gurbin Fatai Owoseni a matsayin kwamishinan 'yan sanda na Legas

Sufeto Janar na 'yan sanda, Ibrahim Idris ya cire CP Fatai Owoseni a matsayin kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, yayin da ya cika gurubinsa da Edgal Imohinmi

Edgal Imohinmi ya maye gurbin Fatai Owoseni a matsayin kwamishinan 'yan sanda na Legas
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami

Rundunar ‘yan sandan Najeriya PSC, ta amince da karawa jami’anta guda 6,455 mukami, a bisa shawarar Insfekta janar na ‘yan sanda, Idris Ibrahim Kpotu.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami
Canji ya zo: An kori Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam

An kori wasu Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam.Wadannan mutane sun hada da Sufeta Okelue Nkemeonye, Sajan Braimoh Sunday da kuma Sajan Yusuf Olukugo

Canji ya zo: An kori Jami'an 'Yan Sanda akan laifufuka dabam-dabam
Baki shi ke yanka wuya: Sufeton yansanda ya fara bincikar ɗansandan da yace zai kashe mutane 200 idan Buhari ya mutu

Hukumar yansanda ta sanar da cewa zata fara binciken Inusa Saidu Biu daya rubuta a shafinsa na Facebook cewa sai ya hallaka mutane 200 muddin Buhari ya mutu

Baki shi ke yanka wuya: Sufeton yansanda ya fara bincikar ɗansandan da yace zai kashe mutane 200 idan Buhari ya mutu
Hukumar yan sanda ta cire shingayen karbar haraji a titunan Najeriya

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce jami'anta na musanman za su fara cire duk wani shinge da aka sanya ba bisa ka'ida ba a kan manyan hanyoyin mota a kasar.

Hukumar yan sanda ta cire shingayen karbar haraji a titunan Najeriya
‘Zamu gina ma jami’an ýansadan Najeriya sabbin gidaje guda 25, 000’ – Babban sufeto janar

Babban sufeto janar na runudunar yansandan kasar nan Ibrahim Idris ya bayyana cewar za’a gina ma jami’an rundunar yansanda sabababben gidaje guda dubu 25

‘Zamu gina ma jami’an ýansadan Najeriya sabbin gidaje guda 25, 000’ – Babban sufeto janar
Rufe filin jirgin Abuja: Za’a girke motoci 500 da jiragen yansanda 3 a babban hanyar Kaduna zuwa Abuja

Hukumar yansandan Najeriya ta bayyana cewar zata karfafa tsaro a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna saboda tabbatar da tsaro sakamakon rufe filin jirgin Abuja da za’a

Rufe filin jirgin Abuja: Za’a girke motoci 500 da jiragen yansanda 3 a babban hanyar Kaduna zuwa Abuja
Tofa: Jami’an ‘Yan Sanda sun yi gaba da Jami’an zabe 21

‘Yan Sanda sun kama Ma’aikatan da suka yi aiki a wuraren da Jam’iyyar PDP tayi nasara a zaben karashen da aka yi a Jihar Ribas kwanakin baya Inji Jam'iyyar

Tofa: Jami’an ‘Yan Sanda sun yi gaba da Jami’an zabe 21
Sufetan 'Yan Sanda ya ziyarci Kudancin Kaduna

Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya za ta bude cibiyar MOPOL a Garin Kafanchan da ke Kudancin Jihar Kaduna. Wannan yana cikin kokarin Gwamnati na kawo karshen rikicin

Sufetan 'Yan Sanda ya ziyarci Kudancin Kaduna
Yan sanda masu amsan cin hanci sunci mutuncin mutane

Rahotanni sun kawo cewa an kama Wasu jami'an yan sanda guda biyu masu cin mutuncin mutane a titi da sunan aiki suna kuma amsan cin hanci hannun mutane.

Yan sanda masu amsan cin hanci sunci mutuncin mutane
Kalli abunda IGP Ibrahim Idris yayi tare da Sarakunan kabilar Igbo

A ranar Talata 13 ga watan Disamba, Sufeto janar na yan sanda Ibrahim Idris ya hadu da wasu shugabannin Igbo a Abuja inda suka taya sa murna kan nadin sa.

Kalli abunda IGP Ibrahim Idris yayi tare da Sarakunan kabilar Igbo
Sifeto yayi gargadi akan ayyukan ban kunya da SARS ke yi

Bisa ga wata rahoton da kungiyar yakin neman yancin bil adama Amnesty International wacce ta fallasa ayyukan sars,Sifeto yayi gargadi

Sifeto yayi gargadi akan ayyukan ban kunya da SARS ke yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel