Sunyi Zanga Zanga

Rikici ya kaure tsakanin Yan shi’a da Yansanda a garin Abuja yayin gudanar da zanga zanga (Hotuna)

Wasu ýan kishin ƙasa sun yi zanga zangar lallai sai Buhari ya kamo Diezani daga Landan

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wata kotu a Najeriya ta bada umarnin kwace wasu makudan kudade da kadarori wanda ake zargin mallakin tsohuwar ministan ne.

Wasu ýan kishin ƙasa sun yi zanga zangar lallai sai Buhari ya kamo Diezani daga Landan
Masu zanga-zangar Iyede sun rufe hanyar Ughelli-Asaba a kan makiyaya

Ɗaya daga cikin masu zanga-zangar ya ce: 'Babban ciwonmu shine mutuwar da mahaifanmu da' yan mata da muke fama da ita saboda makiyayan da suke karkaran.

Masu zanga-zangar Iyede sun rufe hanyar Ughelli-Asaba a kan makiyaya
Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda

A cewarsa, wannan kungiya ta yi zanga-zangar a ranar Litinin, a daidai wannan wuri, kuma an bai wa 'yan sanda damar kare lafiyar jama'a da kwanciyar hankali.

Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda
Za mu ci gaba da zanga-zanga har sai Buhari ya dawo - Charly Boy

Shahararren mai bada Nishadi, Charles Oputa(Charly Boy),bai kula da maganar 'yan sanda da suka yi na cewar ya fadi a wata zanga-zanga a Abuja don jawo mutane

Za mu ci gaba da zanga-zanga har sai Buhari ya dawo - Charly Boy
Direbobin tasi sun yi zanga-zangar karin kudin tikiti a jihar Ondo

Mazauna babban birnin Akure na jihar Ondo sun shiga cikin halin kakanikayi a ranar larabar da ta gabata bayan da direbobin tasi su ka shiga zanga-zanga da yajin

Direbobin tasi sun yi zanga-zangar karin kudin tikiti a jihar Ondo
Abubuwan da kuke buƙata ba su da muhimmanci - Majalisa ga masu zanga-zanga akan Buhari

Za a tuna cewa Buhari ya kasance a London kusan watanni uku don ganin likita da kuma yin maganin cutar da ba a bayyana ba.Dan haka masu zanga-zanga su daina

Abubuwan da kuke buƙata ba su da muhimmanci - Majalisa ga masu zanga-zanga akan Buhari
Charly boy na da hurumin zanga-zanga aka rashin dawowan Buhari - Shehu Sani

Sanata Sani ya bukaci mai gabatar da kara Charly boy ya yi addu'a ga shugaban kasa, ko da yake Charly boy da kungiyarsa suna da daman aikata zanga-zangar.

Charly boy na da hurumin zanga-zanga aka rashin dawowan Buhari - Shehu Sani
DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Game da rahotannin da jaridar Naij.com ta samu, dalibai suna wasu mumunar zanga-zanga akan rashin yarda da Karin kudin makaranta da shugabancin makarantar tayi.

DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta
Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga

Akalla daliban jami’ar Ambrose Ali University da ke Ekpoma jihar Edo sun rasa rayukansu yayinda aka harbe su a wata zanga-zanga a yau, l

Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga
Mutum 1 ya mutu sanadiyar zanga-zanga a Ondo

Zanga-zangan da akeyi a jihar Ondo sakamakon sauyin dan takaran da Hukumar INEC tayi ta zama doguwa, yayinda wani yaro ya rasa rayuwarsa.

Mutum 1 ya mutu sanadiyar zanga-zanga a Ondo
Masu zanga-zanga sun afka ma sakatariyar APC kan rashin cika alkawurra

An mamaye sakatariyar (APC) wadda ke kan titin airport a cikin birnin Benin jiya 12 ga Oktoba daga wasu masu zanga-zanga.

Masu zanga-zanga sun afka ma sakatariyar APC kan rashin cika alkawurra
NAIJ.com
Mailfire view pixel