Tallafi

Masu shayi 5,200 suka samu kyautar kayayyaki na naira dubu 40,000 daga gwamnatin Kano

Gidauniyar USAID ta horar da malaman makaranta 7,169 a Jihar Borno

Gidauniyar USAID ta horar da malaman makaranta 7,169 a Jihar Borno a kokarin kungiyoyin agaji na cigaba da tallafawa jihar mai fama da rikicin Boko haram

Gidauniyar USAID ta horar da malaman makaranta 7,169 a Jihar Borno
Kwamnaki 4 da aiko da motocin yaki 200, Jordan ta aiko babban shugaban soji Najeriya

Kwamandan rundunar sojin sama na kasar Jordan, Manjo Janar Yousef Al-Hnaity, ya iso kasar Najeriya a ranar Lahadi kan ziyarar aiki na mako daya ga Rundunar soji

Kwamnaki 4 da aiko da motocin yaki 200, Jordan ta aiko babban shugaban soji Najeriya
Aisha Buhari zata karfafawa mata 1000 a jihar Bauchi

Matar shugaban kasa, Aisha Buhari zata karfafa mata 1000 a sana'o'i daban-daban a jihar Bauchi. Tallafawa mata kamar an tallafawa al'umma ne baki daya

Aisha Buhari zata karfafawa mata 1000 a jihar Bauchi
An fara biyan ɗalibai mata ýan Firamari naira 20,000 kowanne a jihar Jigawa

Daliban Firamari a jihar Jigawa sun shiga wani sabon babi a rayuwarsu ta dalibta, inda a yanzu haka shirin basu tallafin N20,000 ga kowane dalibi ya fara.

An fara biyan ɗalibai mata ýan Firamari naira 20,000 kowanne a jihar Jigawa
Uwargidar shugaban ƙasa Buhari ta karrama wata babbar baƙuwa da tayi (Hotuna)

Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta karbi bakoncin uwargidar shugaban kasar Uganda Janet Kaata Museeveni a fadar shugaban kasa dake Abuja.

Uwargidar shugaban ƙasa Buhari ta karrama wata babbar baƙuwa da tayi (Hotuna)
Gwamnonin APC sun kai ziyarar jaje ga al’ummar jihar Benuwe

Ana sa ran gwamnonin zasu yi ma matsalar ambaliyar ruwan karatun ta natsu, don gano hanyoyin da zasu bada gudunmuwar kare sake afkuwar hakan a nan gaba.

Gwamnonin APC sun kai ziyarar jaje ga al’ummar jihar Benuwe
Kalli kyaututtukan da yan Najeriya suka ba tsohuwa mai shekaru 105 da ambaliyar ruwa ya afka mata (hotuna)

Bayan labarai akan wata tsohuwa mai shekaru 105, Mama Kutsuwe Kwembe da ambaliyar ruwa ya afka ma a jihar Benue ya billo, wasu masu tausayi sun taimaka mata.

Kalli kyaututtukan da yan Najeriya suka ba tsohuwa mai shekaru 105 da ambaliyar ruwa ya afka mata (hotuna)
Kasar Ingila zata zaftare agajin da take aikowa Najeriya duk shekara

Birtaniya ce kasar da ta fi tallafawa Nigeria a rikicin boko haram ya tagayyara mutanen arewa maso gabashin Nigeria amma a yanzu ta bayyana zaftare tallafin

Kasar Ingila zata zaftare agajin da take aikowa Najeriya duk shekara
Boko Haram: Kasar Birtaniya za ta rage agajin da take bai wa Najeriya

Kkasar Birtaniya na shirin rage yawan tallafin da take ba kasar Najeriya a matsayin agaji don gudanar da ayyukan jin kai nan na yan wasu shekaru masu zuwa.

Boko Haram: Kasar Birtaniya za ta rage agajin da take bai wa Najeriya
Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin taimakawa da yuro miliyan 200 domin ceto mutanen Borno daga yunwa

Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin bayar da tallafin yuro miliyan 200 cikin shekaru 5 domin ceto mutanen Borno daga fari da da barazanar yunwa

Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin taimakawa da yuro miliyan 200 domin ceto mutanen Borno daga yunwa
Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa

Fiye da gidaje 1000 sun rushe sanadiyar ambaliyar ruwa a kauyukan, Faggo, Yana da sauransu, a karamar hukumar Shira dake jihar Bauchi. Sakataren gwamnan jihar

Fiye da gidaje 1000 sun rushe a jihar bauchi sanadiyar ambaliyar ruwa
Gwamnan Sakkwato ya da tallafin kayan abinci da kudi ga iyayen yan hudu da aka haifa (Hotuna)

Gwamnatin jihar Sakkwato tab a da tallafin mota cike da kayan abinci, kayan yara da kudi ga iyayen sababbin yan hudu da aka Haifa a ranar Litinin, 7 ga wata.

Gwamnan Sakkwato ya da tallafin kayan abinci da kudi ga iyayen yan hudu da aka haifa (Hotuna)
Sojojin Najeriya sun yi magana game da Majalisar Dinkin Duniya

Ƙungiyar Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya ta tabbatar da shigar wata tushen su da akayi a ranar Jumma'a a garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno

Sojojin Najeriya sun yi magana game da Majalisar Dinkin Duniya
Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira

Gwamnatin tarayya ta bada tallafin shinkafa da ya kai tan 5,000 wa shirin kula da masu fama da yunwa na majalisar dinkin duniya domin raba wa yan gudun hijira.

Gwamnati ta aika da buhuhunan shinkafa sansanonin ‘yan gudun hijira
Boko Haram sun rusa gidaje miliyan daya, ajujuwa makaranta 5000, dukiyan kimanin N1.9 trillion a jihar Borno - Gwamnatin jihar Borno

Gwamnatin Jihar Borno a ranar Talata ta ce kimanin gidaje miliyan daya ne 'yan kungiyar Boko Haram suka hallaka a cikin kananan hukumomi 27 na jihar.

Boko Haram sun rusa gidaje miliyan daya, ajujuwa makaranta 5000, dukiyan kimanin N1.9 trillion a jihar Borno - Gwamnatin jihar Borno
EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano

A ranar laraba ta yau, 26 ga watan Yuli, hukumar EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar karbo naira biliyan 328.9 daga 'yan kasuwar man fetur guda tara a jihar K

EFCC ta karbo N328.9 a hannun 'yan kasuwar man fetur a jihar Kano
Gwamnatin jihar Kebbi za ta tallafawa 'yan ta'addan da su ka tuba

Ireren makamai da aka karba wanda yan ta'adda suka sallamawa gwamnatin jihar, don su ma sun ji dadin wannan yunkurin da gwamnatin ta kawo musu don kawo karshen

Gwamnatin jihar Kebbi za ta tallafawa 'yan ta'addan da su ka tuba
Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)

Tsohon Minista, kuma tsohon gwamna, wanda a yanzu Sanata ne mai ci, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya tallafa ma jama’an da rikicin Mambila ya rutsa da su.

Sanata Kwanwkaso ya tallafa ma Musulman da rikicin Mambila ya rutsa dasu (HOTUNA)
Za'a tallafawa manoma da kudi N10.4bn a jihar Borno don bunkasa harkar Noma

bayanin tallafin da gwamnatin kasa tareda hadin guiwar gwamnatin jiha ga manoman Jihar Borno ta hannun bankin duniya CBN don bunkasa harkar Noma a yankin

Za'a tallafawa manoma da kudi N10.4bn a jihar Borno don bunkasa harkar Noma
Gwamnati ta ba wata mahaukaciya da ta haifi 'ya mace tallafi a Yaba (hotuna)

Matar shugaban karamar hukumar Idanre, Doyin Ayannuola da mai kula da sashin lafiya, Aderonke Akindolire, ne suka jagoranci kula da mayar da jaririyar da uwarta

Gwamnati ta ba wata mahaukaciya da ta haifi 'ya mace tallafi a Yaba (hotuna)
Idan kaji harajin da Dangote yake biyan gwamnati, sai ka riƙe baki

Gwamnan ya bayyana haka ne a lokacin da kamfanin simintin Dangote ya kaddamar da aikin rabon mashin mai kafa uku, da aka fi sani da suna adaidaita sahu

Idan kaji harajin da Dangote yake biyan gwamnati, sai ka riƙe baki
UNICEF na shirin kawo dauki ga kananan yara da dala biliyan 3 a Najeriya da sauran kasashe 48

Hukumar kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ta yi alkawarin samar da tallafin kimanin dala biliyan 3 ga yaran da rikicin Boko Haram ya shafa.

UNICEF na shirin kawo dauki ga kananan yara da dala biliyan 3 a Najeriya da sauran kasashe 48
NAIJ.com
Mailfire view pixel