Taron Fec

Yayinda Muhammadu Buhari ke Anambra, Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Buhari ya jagoranci zaman majalisa kafin ya tafi kasar Turkiya (bidiyo)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisa a ranar Laraba, 18 ga watan Oktoba, a fadar shugaban kasa dake Abuja. Zai kuma tafi kasar Turkiya.

Buhari ya jagoranci zaman majalisa kafin ya tafi kasar Turkiya (bidiyo)
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (bidiyo)

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa a ranar Laraba, 4 ga watan Oktoba, lokacin da suka wallafa bidiyon taron.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (bidiyo)
Shugaba Buhari ya jagoranci zaman tattaunawa na FEC (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya karbi ragamar jagorancin zaman tattaunawa na manyan Jami'an Gwamnatin Tarayya (FEC) da aka gudanar yau Laraba 27 ga Satumba

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman tattaunawa na FEC (Hotuna)
Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

NAIJ.com ta tattaro cewa Farfesa Yemi Osinbajo na wakiltan shugaban kasa Muhammadu Buhari ne wanda a yanzu haka ya tafi taron majalisar Dinkin Duniya a Amurka.

Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisa a yau Laraba, 13 ga watan Agusta. Taron ya samu halartan manyan yan majalisa harda Aisha Alhassan.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (hotuna)
Yanzu Yanzu: Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa tare da Buhari (hoto)

kKwanaki takwas bayan ta nuna goyon baya ga Atiku Abubakar, Ministar dake kula da harkokin mata, Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa a yau tare da Buhari.

Yanzu Yanzu: Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa tare da Buhari (hoto)
Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

Sanarwar wacce ke duke da sa hannun mataimaki na mussaman ga ministan, Segun Adeyemi, ya bayyana cewa an soke zaman majalisar ne saboda rashin isashen lokaci.

Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako
Yanzu Yanzu: Buhari ya halarci zaman majalisa karo na farko tun bayan dawowarsa daga Landan (hoto)

Halartan shugaban kasa zaman majalisa a yau Laraba, 30 ga watan Agusta ya kasance na farko tun bayan dawowarsa daga hutun jinya a Landan a ranar Asabar.

Yanzu Yanzu: Buhari ya halarci zaman majalisa karo na farko tun bayan dawowarsa daga Landan (hoto)
Babu wata doka da tace lallai sai an gudanar da zaman majalisa a ko wani mako – Femi Adesina

Kakkakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina ya kafa hujja akan kudirin shugaban kasa Muhammadu Buhari, na soke zaman majalisa a wannan mako.

Babu wata doka da tace lallai sai an gudanar da zaman majalisa a ko wani mako – Femi Adesina
Yadda Shugaba Buhari ya jagoranci taron Ministoci yau a fadar sa (Hotuna)

Shugaba Buhari ya jagoranci taron Majalisar zartarwa ‘FEC’ a Yau Laraba, wannan ne karo na farko da Shugaban zai jagoranci taron tun dawowar sa daga Landan.

Yadda Shugaba Buhari ya jagoranci taron Ministoci yau a fadar sa (Hotuna)
Kalli abunda Osinbajo, Babachir Lawal da sauransu suka kai ga a bayan idon Buhari (HOTUNA)

Shugaban kasa mai rikon kwarya, Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar tarayyan Najeriya a bayan idon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ke hutu.

Kalli abunda Osinbajo, Babachir Lawal da sauransu suka kai ga a bayan idon Buhari (HOTUNA)
NAIJ.com
Mailfire view pixel