Taron Yan Majalisa

Matsalolin Najeriya: Ýan Majalisun Dokoki sun shirya taron addu’a ga Najeriya

Kalli yadda aka dambace a majalisar jihar Nassarawa (Bidiyo)

Wani sabon faifan bidiyo daya mamaye shafukan yanar gizo ya nuna yadda wasu yan majalisu daga majalisar jihar Nassarawa suka dinga cusa ma juna naushi suna damb

Kalli yadda aka dambace a majalisar jihar Nassarawa (Bidiyo)
Wasu ‘yan majalisa 2 sun sauya sheka zuwa APC a Adamawa

Wasu ‘yan majalisar wakilan jihar Adamawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar mai mulki APC, ‘yan majalisar sun danganta sauya shekar kan rikicin shugabancin a PDP

Wasu ‘yan majalisa 2 sun sauya sheka zuwa APC a Adamawa
Rikicin 'Yan Majalisa da shugaba Buhari babu ranar karewa

Rikicin 'Yan da Majalisa shugaban kasa Muhammadu Buhari babu ranar karewa don har yanzu Kwamitin sulhunta rikicin Sanatoci da shugaban kasa bai fara aiki ba.

Rikicin 'Yan Majalisa da shugaba Buhari babu ranar karewa
Shugaba Buhari ya kara aikawa Majalisa wasu sunaye; Ko ya za a kare?

Kwanaki wasu ‘Yan Majalisar Dattawa suka nuna cewa ba za su kara bi ta kan wata takarda ta shugaban kasa ba a dalilin kin sallaamar Ibrahim Magu daga EFCC.

Shugaba Buhari ya kara aikawa Majalisa wasu sunaye; Ko ya za a kare?
Mutane 11 da shugaba Buhari ya nada domin a sasanta da Majalisa

NAIJ.com ta kawo maku rahoto cewa rikici na shirin barkewa tsakanin ‘Yan Majalisa da kuma fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a dalilin Ibrahim Magu EFCC.

Mutane 11 da shugaba Buhari ya nada domin a sasanta da Majalisa
Majalisa na shirin dakatar da Sanata don ya nemi a binciki su Saraki

Sanata Ali Ndume ya tsokano fadan da ya fi karfin sa da alama don kuwa Majalisa na shirin tsige sa kamar yadda NAIJ.com ke samun labari kuma da kyar zai sha.

Majalisa na shirin dakatar da Sanata don ya nemi a binciki su Saraki
Tofa: Ana nema a takawa su Hamid Ali burki

Majalisar Dattawa tace za ta kawo kudirin da zai takawa irin su Hamid Ali burki ya hana su shugabantar hukumomin gwamnatin kasar Inji Sanata Aliyu Sabi.

Tofa: Ana nema a takawa su Hamid Ali burki
Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shugabanci taron majalisar dokoki na farko wanda aka gudanar tare da mambobin majalisarsa a ranar 4 ga watan Janairu.

Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017
An tsige nine saboda na ki satan kudi – Tsohon kakakin jihar Abiya

Cif Martins Azubuike yace an tsige shi ne saboda yawan gaskiyarsa na kinsa wajen kashe kudin jama’a,wanda shine ya tayar da hankalin da yasa aka cire shi

An tsige nine saboda na ki satan kudi – Tsohon kakakin jihar Abiya
DA DUMI-DUMI: An tsige Kakakin Majalisa

DA DUMI-DUMI: An tsige Kakakin Majalisa

Rahotanni da suke zuwa sun nuna cewa Majalisar Jihar Jigawa ta tsige Shugaban ta. Har dai kuma an nada wani Dan Majalisan a matsayin sabon Kakakin Gidan

DA DUMI-DUMI: An tsige Kakakin Majalisa
A yanzu haka! Shugaban kasa Buhari na cikin gamuwa mai muhimmanci (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shugabanci taron majalisar Zartarwa da akayi a yau Laraba 5 ga watan Oktoba a fadar shugaban kasa.

A yanzu haka! Shugaban kasa Buhari na cikin gamuwa mai muhimmanci (Hotuna)
Buhari ya gana da tsofaffin shugabannin kasar Najeriya (Hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu buhari ya gana da tsofaffin shugabannin kasa a yau laraba, 6 ga watan Satumba a majalisar kasa

Buhari ya gana da tsofaffin shugabannin kasar Najeriya (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel