Tattalin Arrzikin Najeriya

Tattalin arzikin Najeriya yayi mikewar da ba a taba gani ba a mulkin Buhari

CBN na cigaba da sakin Daloli yayin da darajar Naira ke yin sama

Dazu mu ke samun labari daga Jaridar The Cable ta kasar nan cewa babban bankin Najeriya na CBN zai saki miliyoyin Daloli domin a samu sauki a kasuwar canji.

CBN na cigaba da sakin Daloli yayin da darajar Naira ke yin sama
Masu yaki da cin hanci a Birtaniya sun yi rangadin binciko kudaden da barayin Najeriya ke boyewa a Landan

Masu yaki da cin hanci a Landan sun hada rangadin binciko kudaden da 'yan Najeriya ke boyewa a Landan. manyan shugabannin Najeriya na sace kudi su boye a Landan

Masu yaki da cin hanci a Birtaniya sun yi rangadin binciko kudaden da barayin Najeriya ke boyewa a Landan
Tattalin arziki: Tattaunawa tsakanin Osinbajo da gwamnonin Najeriya

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ne ya shugabanci zaman tattaunawa na majalisar koli dake kula da tattalin arzikin kasar nan a fadar shugaban

Tattalin arziki: Tattaunawa tsakanin Osinbajo da gwamnonin Najeriya
SERAP ta bukaci Saraki ya fayyace wa 'yan Najeriya albashin da sanatoci ke karba

Da gaske ne cewa kowane sanata yana samun biliyan 3 a shekara? - SERAP ga Saraki. Hukumar SERAP tana so Bukola Saraki ya tabbatar mata da albashin sanatoci

SERAP ta bukaci Saraki ya fayyace wa 'yan Najeriya albashin da sanatoci ke karba
Ina addu'a Allah yasa man fetur din Najeriya ya bushe - El-Rufai

Nasir El- Rufai yace ya na rokon Allah yasa man fetur din Najeriya ya gushe saboda dogaro da man fetur ke hana yan Najeriya kirkiran sabin hanyoyin neman arziki

Ina addu'a Allah yasa man fetur din Najeriya ya bushe - El-Rufai
Koma bayan tattalin arzikin Najeriya zai zo karshe ne lokacin da duk dan Najeriya zai iya cin abincin sau uku a rana - Atiku

Tsohon mataimakin shugabankasa, Atiku Abubakar, a ranar Laraba ya tofa albarkacin bakin sa akan rahoton da hukumar kula da tattaln arzikin kasa, NBS ta fitar

Koma bayan tattalin arzikin Najeriya zai zo karshe ne lokacin da duk dan Najeriya zai iya cin abincin sau uku a rana - Atiku
Matsalar Lantarki a Najeriya: Rijiya ta bayar, guga ta hana, matsalolin kayan aiki ya hana kamfanoni masu sayar da wutar karba daga masu samarwa

Tun bayar gwamnjon kamanin NEPA da gwamnati tayi a 2005, har yanzu tsugunne bata kare ba wajen kokarin samar da isasshiyar wutar lantarki da zata habaka arziki

Matsalar Lantarki a Najeriya: Rijiya ta bayar, guga ta hana, matsalolin kayan aiki ya hana kamfanoni masu sayar da wutar karba daga masu samarwa
Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa

Wasu masu suka sun yi tir da jawabin da Shugaban kasa Buhari ya gabatar dazu su kace da sauran aiki. Wasu masu tofa baki sun soki jawabin da cewa bai burge ba.

Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa
Wani magidanci ya zubar da yaransa guda 4 domin bashi da halin kula dasu

Galibin yan Najeriya dai suna fuskantar yanayi mai wahala bisa dalilin halin matsin tattalin arziki da kasan ta tsinci kanta tun bayan karyewar darajar kudi

Wani magidanci ya zubar da yaransa guda 4 domin bashi da halin kula dasu
Tattalin arziki: Akwai alamun abubuwa za su gyara a Najeriya

Mun samu rahoto cewa a fannin tattalin arzikin kasa, abubuwa na shirin cigaba da mikewa a halin yanzu a Najeriya bayan da man fetur yayi kudi a Duniya.

Tattalin arziki: Akwai alamun abubuwa za su gyara a Najeriya
Tattalin arziki: Matsayin Najeriya zai karu a Duniya

Masana sun ce tattalin arzikin Najeriya na cikin wanda zai bunkasa a Duniya zuwa shekarar 2050. Iri su Najeriya da Philippins na cikin wadanda za su motsa.

Tattalin arziki: Matsayin Najeriya zai karu a Duniya
Tattalin arziki: Farashin gangan mai yayi tashin gwauron zabi, karanta halin da Najeriya zata shiga

Farashin danyen mai yayi tashin gwauron zabi a kasuwannin duniya, inda ya kai $52.02 akan duk gangan mai, kuma ana sa ran zai iya wuce hakan inji rahotanni.

Tattalin arziki: Farashin gangan mai yayi tashin gwauron zabi, karanta halin da Najeriya zata shiga
Tattalin arziki: Hanyoyi 4 da za ka gane cewa Najeriya ta mike-Inji Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya tace ba shakka tattalin arzikin Najeriya ya kama hanyar mikewa. Najeriya ta rage shigowa da kayan kasar waje kuma ta na fitar da na fitarwa.

Tattalin arziki: Hanyoyi 4 da za ka gane cewa Najeriya ta mike-Inji Gwamnatin Tarayya
2019: A wata shida za'a iyawa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar

2019: A wata shida zan wa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar. A baya bayan nan dai Alhaji Atiku na kara nuna alamun zai yi takara a 2019, kuma tuni yaja jamaa

2019: A wata shida za'a iyawa Najeriya garanbawul - Atiku Abubakar
Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar canji in naso - Sarkin Kano Sunusi

Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar chanji in naso - Sarkin Kano Sunusi. Ya fadi hakan ne a yayin taron kan batun tattalon arziki da ake yi a Legas

Ina kishingide zan sami makudan kudi ta hanyar canji in naso - Sarkin Kano Sunusi
Dalolin Najeriya: Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba

Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba. Ana dai maido da yawancin kudaden Najeriya da Abacha ya jibge a bankuna a kasashen Turai

Dalolin Najeriya: Bankin duniya yace bai ci kudin Najeriya da Abacha ya kai masa ba
Najeriya baza ta iya kara ciwo bashi a waje ba, inji Kemi Adeosun, ministar kudi

Najeriya bazata iya kara ciwo bashi ta zuba a kasafin kudi ba. Ministar kudi Kemi Adeosun ta gargadi Najeriya. Bashi yayi wa Kasa yawa ga matsin tattalin arziki

Najeriya baza ta iya kara ciwo bashi a waje ba, inji Kemi Adeosun, ministar kudi
Buhariyya: Tsarin tattalin arzikin Shugaba Buhari ya samu shiga kamus na Turanci

Tsarin tattalin arziki na Shugaba Buhari ya sami shiga kamus na Turanci. Buharism, kalma ta turanci da take magana kan irin tsarin Buhari na tattalin arziki

Buhariyya: Tsarin tattalin arzikin Shugaba Buhari ya samu shiga kamus na Turanci
Tashin dala: Naira ba ta girgiza ba a lokacin bikin Sallah

Dala ba ta tashi ba a lokacin bikin sallah da aka yi kwanan nan. Yanzu dai Dalar ba ta wuce N365 ba a kasuwar canji bayan da CBN ya saki wasu Daloli a kasuwa.

Tashin dala: Naira ba ta girgiza ba a lokacin bikin Sallah
Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari

Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari. Ana kiyasin jama'ar Najeriya basu dai kai yawan yadda ake fada a alkalumma ba.

Shin mutum nawa ne a Najeriya? Jaridar The Economist ta Turai tayi nazari
Ka ji abin da zai samu tattalin Najeriya Inji CBN

Ba abin da zai samu tattalin Najeriya sai dai alheri Inji babban bankin CBN. Wani babban Jami’in CBN ke cewa tattalin arzikin Najeriya zai yunkura a bana.

Ka ji abin da zai samu tattalin Najeriya Inji CBN
Lissafi ya nuna cewa Najeriya na fita daga matsin tattalin arziki – Ministan Kudi

A jiya Juma’a, 2 ga watan Yuni ministan kudin Najeriya,Mrs Kemi Adeosun, tace lissafi na nuna cewa Najeriya na fita daga cikin matsin tattalin arzikin da.

Lissafi ya nuna cewa Najeriya na fita daga matsin tattalin arziki – Ministan Kudi
NAIJ.com
Mailfire view pixel