Tsarin Mulkin Buhari

Ko ka san wanene Marigayi Alex Ekwume wanda Buhari ya daure?

Ko menene ka hana Shugaba Buhari shiga Ofishin sa

Yanzu haka da ake ta magana NAIJ Hausa ta duba abin ya hana Shugaban kasa Muhammadu Buhari shiga Ofishin sa tun da ya dawo daga Landan inda yayi jinya.

Ko menene ka hana Shugaba Buhari shiga Ofishin sa
Abubuwa 3 da Shugaba Buhari zai iya sanarwa a jawabin gobe

Kowa dai yana jira domin jin abin sa Shugaban kasar zai fada a Safiyar Litinin. Kun dai ji cewa ana dai jira zuwa gobe domin jin abin da Shugaban kasar zai fada

Abubuwa 3 da Shugaba Buhari zai iya sanarwa a jawabin gobe
Wani Bishof ya nemi Shugaban kasa Buhari ya ajiye mulki

Mun ji cewa Wani Bishof ya nemi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar mulki. Rabaren James Oladunjoye yace rashin lafiya ya tarfa Buhari don haka ya hakura.

Wani Bishof ya nemi Shugaban kasa Buhari ya ajiye mulki
Dalili guda ne zai sa Shugaban kasa Buhari ya sauka daga mulki

Dele Momodu yace kadddara ce kurum za ta sa Shugaban Kasa Buhari yayi murabus. Yace an yi Shugabannin da su kayi mulki daga kan gadajen su a dalilin ciwo.

Dalili guda ne zai sa Shugaban kasa Buhari ya sauka daga mulki
Yadda Shugaba Buhari ya hana Osinbajo aiki duk da ya mika masa mulki

Mun ji kishin-kishin din cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hana Osinbajo sakat wajen canza wasu Ministoci duk da cewa ya mika masa mulkin Kasar.

Yadda Shugaba Buhari ya hana Osinbajo aiki duk da ya mika masa mulki
Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta birnin Landan

Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta Landan. Rashin lafiyar shugaba Buhari ta fito da zalamar masu jiran gado a siyasar kasa

Najeriya: 'Kuraye na jira giwa ta fadi' Sharhin jaridar The Economist ta birnin Landan
Manyan kusoshin Gwamnati 6 da su ka gana da Shugaban kasa Buhari a Ingila

Zaku ji cewa Jiya ne wasu Gwamnonin Jam'iyyar APC 5 su ka gana da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Birnin Landan. Ko su wanene wadannan Gwamnoni kuwa?

Manyan kusoshin Gwamnati 6 da su ka gana da Shugaban kasa Buhari a Ingila
Wani na-kusa da Buhari ya bayyana babban matsalar da Shugaban kasar yake fuskanta

Wani na-kusa da Buhari yace Idan dai Shugaban kasa Muhammadu Buhari bai rabu da Mamman Daura ba, to abubuwa ba za su dawo daidai kamar yadda yake sa rai.

Wani na-kusa da Buhari ya bayyana babban matsalar da Shugaban kasar yake fuskanta
Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

Zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje bai dawo Najeriya ba. Buhari ya Kwashe sama da kwana 70 baya Kasar. Buhari ya kusa cika.

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya
Wani lauya ya maka Buhari kara a kotu kan rashin lafiyarsa

Wani lauya ya maka Buhari kara a kotu kan rashin lafiyarsa. An kusa watanni ukku dai babu shugaba Buhari a Najeriya, kuma ma kusan duk shekarar nan baya nan

Wani lauya ya maka Buhari kara a kotu kan rashin lafiyarsa
Rikicin Majalisa: Gwamna Akeredolu yace sun yi sakaci

A game da rikicin Majalisa, Gwamna Rotimi Akeredolu yace APC sun yi sakaci tuni. Gwamnan yace ake rashin jituwa a Gwamnatin Shugaban kas Muhammadu Buhari

Rikicin Majalisa: Gwamna Akeredolu yace sun yi sakaci
Abin da ya sa Jam’iyyar APC ke cikin rikici

Jam’iyyar APC na fama da matsaloli da dama tun bayan hawan Shugaba Buhari mulki wanda ya zarce shekaru biyu a yanzu. Ko me ya jawo hakan ne? Sai a biyo mu.

Abin da ya sa Jam’iyyar APC ke cikin rikici
Mataimakin shugaban majalisar dattawa yayi tir da Gwamnatin Buhari

Mataimakin shugaban majalisar dattawa Ike Ekweremadu yayi tir da mulkin Buhari, yace APC ta karya duk alkawuran da tayi, asali ma a bai-bai ake tafiya.

Mataimakin shugaban majalisar dattawa yayi tir da Gwamnatin Buhari
Ka ji abin da Fadar Shugaban ta fadawa masu shirin zanga-zanga?

Fadar Shugaban kasa ta maida martani ga masu shirin fita zanga-zangar da za ayi Ranar Lahadi. Shararren Mawakin nan 2 Face Idibia zai jagoranci wannan zugar.

Ka ji abin da Fadar Shugaban ta fadawa masu shirin zanga-zanga?
TOFA: An nemi Shugaba Buhari ya sauka daga Mulki

Gwamna Ayodele Peter Fayose na Jihar Ekiti ya nemi Shugaba Buhari ya sauka daga karagar mulkin Kasar nan. Gwamna Fayose ya ce akwai matsaloli da dama a mulkin

TOFA: An nemi Shugaba Buhari ya sauka daga Mulki
Shugaba Buhari zai gano bakin zaren shekara mai-zuwa

Babban Limamin nan na Cocin Deeper Life, Fasto WF Kumuyi ya roki mutanen Kasar su kara hakuri su kuma jajirce da Addu’a domin Kasar Najeriyar nan tayi kyau.

Shugaba Buhari zai gano bakin zaren shekara mai-zuwa
Abubuwa guda 8 da Aisha Buhari ta fada game da Buhari da gwamnatinsa

Matar shugaban kasa, Aisha Buhari ta yi wasu maganganu game da gwamnatin mai gidanta inda ta daura laifin a kan wadanda aka ba mukamai.

Abubuwa guda 8 da Aisha Buhari ta fada game da Buhari da gwamnatinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel