Umarnin Kotu

Alkali ya yanke ma wata tsohuwa mai shekaru 87 zaman Kurkuku bisa safarar Tabar wiwi

Sufeta Janar Idris yaki amsa tambayoyin da Majalisar Dattijai tayi masa

Sufeta Janar na yan sandan Najeriya Ibrahim Idris ya fadawa kwamitin Majalisar Dattijai cewa ba zai amsa tambayoyin da suka masa ba a yayinda ya bayyana gabansu

Sufeta Janar Idris yaki amsa tambayoyin da Majalisar Dattijai tayi masa
Bambarakwai: Shekaru 20 kenan da auren mu, amma mijina bai biya sadakina ba – Inji wata Mata

Matar mai suna Mary ta shaida haka ne ga wata kotun gargajiya dake garin Ibadan, inda ta bukaci kotun data raba aurenta da Ibrahim Gbadamosi, wanda suka kwashe.

Bambarakwai: Shekaru 20 kenan da auren mu, amma mijina bai biya sadakina ba – Inji wata Mata
Yanzu-yanzu: 'Ya'yan Zakzaky na gudanar da zanga-zanga a ofishin NHRC dake Abuja

Daruruwan yaran na Zakzaky na bukatar shugaba Buhari ya girmama umarnin kotu ya saki mahaifinsu tare da hukunta duk wadanda keda hannu wajen kisan mabiya Shi'a

Yanzu-yanzu: 'Ya'yan Zakzaky na gudanar da zanga-zanga a ofishin NHRC dake Abuja
Kotu tayi watsi da bukatar Diezani na dawo da shari'ar ta gida Najeriya

A yau ne Laraba wata babban kotun tarayya da ke Legas ta ki amincewa da bukatar tsohuwar ministan man fetur, Diezani Madueke na dawo da shari'ar ta Najeriya.

Kotu tayi watsi da bukatar Diezani na dawo da shari'ar ta gida Najeriya
Labari da duminsa: Dasuki ya bayyana a kotu don shari'ar Metuh

A yau din nan, Laraba, 1 ga watan Nuwamba, da misalin karfe 8:40 na safe, Dasuki ya bayyana a gaban Babban kotun Tarayya a garin Abuja domin bayar da shaida.

Labari da duminsa: Dasuki ya bayyana a kotu don shari'ar Metuh
Da-na-sani: Fatauci hodar iblis ya diban ma wata mata shekaru a gidan kaso

A ranar Talatar da ta gabata, wata babbar kotun tarayya a jihar Legas ta zartar da hukunci dauri na tsawon shekaru goma kan wata mata Modinat Owolabi mai shekar

Da-na-sani: Fatauci hodar iblis ya diban ma wata mata shekaru a gidan kaso
Direban mota ya yi kokarin yi min fyade bayan ya yi min fashi - Malamar Makaranta

Wata babbar kotun jihar Legas dake zamanta a Ikeja ta saurari wata kara ranar litinin da aka shigar a kan wani direban motar haya, Adekunbi Samuel, wanda ya may

Direban mota ya yi kokarin yi min fyade bayan ya yi min fashi - Malamar Makaranta
Sanata Misau da rikita-rikitar cin hanci da rashawa

Wannan sharhi ne a kan rikita-rikita da zargi da Sanata Hamma Misau yayi akan sifeta Janar na yan sandan Najeriya wadda har ya shafi uwargida Aisha Buhari .

Sanata Misau da rikita-rikitar cin hanci da rashawa
Shari'ar Metuh: Jonathan ya bukaci a ware masa N1bn kudin motan zuwa kotu

A yayin da kotu ta ki dage kiranye da ta yi wa Jonathan don zama shaida a shari'ar Olisa Metuh, sai a jiya Jonathan yace sai an bashi N1bn kudin motan zuwa kotu

Shari'ar Metuh: Jonathan ya bukaci a ware masa N1bn kudin motan zuwa kotu
El-Rufa'i ya mayar wa da kotu martani a kan cewa sai jihar Kaduna ta biya Audu Maikori kudi

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru el-Rufa'i ya ci alwashin daga karar hukuncin da babbar kotun kasa ta zartar a kan sai jihar ta biya Audu Maikori kudi har

El-Rufa'i ya mayar wa da kotu martani a kan cewa sai jihar Kaduna ta biya Audu Maikori kudi
Hukumar Soji ta Najeriya, ta baiwa iyalan wanda soja ya kashe hakuri

Hukumar Soji ta Najeriya, ta baiwa iyalan wanda soja ya kashe hakuri, wannan na zuwa ne yayin da jama'a ke nuna fushinsu ga yadda soja suka raina farar hula

Hukumar Soji ta Najeriya, ta baiwa iyalan wanda soja ya kashe hakuri
Wani hukuncin sai dai kotu, barawon tsani a Abuja ya ga ta kan shi

Alkalin kotun Alhaji Abubakar Sadiq, ya bayyana cewa barawon ya tsallake hukuncin dauri sakamakon rokon rangwami da ya yi, wanda ya ce ba bu lallai kotu ta sake

Wani hukuncin sai dai kotu, barawon tsani a Abuja ya ga ta kan shi
'Yan sanda sun gurfanar da wasu daliban sakandire 22 gaban kotu

Hukamar 'yan sanda ta gurfanar da wasu daliban makarantar sakandire guda 22 gaban wata kotun majistire dake zamanta a Osogbo, babban birnin jihar Osun, bisa zar

'Yan sanda sun gurfanar da wasu daliban sakandire 22 gaban kotu
Jihohin da suke kan gaba wajen yawan fursunoni a Najeriya

Kamar yadda sakamakon binciken da hukumar kididiga na kasa ta fitar, jimlan bursunonin da ke gidajen yari a Najeriya shine 68,686. Hakan na nuna akwai cinkoso.

Jihohin da suke kan gaba wajen yawan fursunoni a Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Taraba ya gaskata kashe kudi Naira biliyan 1.6 ba a cikin kasafin kudi ba

Tsohon gwamnan Taraba ya gaskata kashe kudi Naira biliyan 1.6 da ba a cikin kasafin kudin gwamnati ba. Ana zargin wasu gwamnonin da barnatar da kudin gwamnati

Tsohon gwamnan jihar Taraba ya gaskata kashe kudi Naira biliyan 1.6 ba a cikin kasafin kudi ba
Kotun hadin kan kasashen Afirka ta Yamma ta yankewa gwamnatin Najeriya wani tsatsauran hukunci

Kotun hadin kan kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS), ta baiwa gwamnatin Najeriya umarnin biyan diyya ga wani babban sojin sama Danladi Angulu Kwasu, sanadiyar mut

Kotun hadin kan kasashen Afirka ta Yamma ta yankewa gwamnatin Najeriya wani tsatsauran hukunci
An gurfanar da wata mata a kotu a bisa laifin sayar da jaririnta naira N605,000

Wata kotu Majistare dake Minna ta ba da belin wata matar aure, mai suna Eucharia Mba, da aka kama kwanaki baya da zargin sayar da jaririnta wanda ya kai watanni

An gurfanar da wata mata a kotu a bisa laifin sayar da jaririnta naira N605,000
Wani Bafulatani ya ci amanar shanu 22, amanar kuma ta ci sa, karanta

Wani bahillace makiyayi, Auwalu Idi ya fuskanci hukuncin zaman gidan kaso bayan da aka kama shi da shanu guda 22 wanda ake zargin ya sace su ne, inji rahoto.

Wani Bafulatani ya ci amanar shanu 22, amanar kuma ta ci sa, karanta
An jefa wasu Jami'an INEC a kurkuku bisa zargin karbar cin hanci daga wani Gwamna

Ana zargin wasu Ma'aikatan INEC Akinwoye Amodu, Nwoha Yusuf, Patrick Anuke, Iro Abali, Nwosu G. Oluchi, Arukwe Chinelo da wasu da karbar cin hanci kwanaki.

An jefa wasu Jami'an INEC a kurkuku bisa zargin karbar cin hanci daga wani Gwamna
Za a tsalalawa wani matashi bulala har 12 bayan samun sa da laifin satar Babur

Dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa kotu cewar a ranar 23 ga watan Agustar da ya gabata ne suka damke matashin da babur din sata yayin da yake kokarin gud

Za a tsalalawa wani matashi bulala har 12 bayan samun sa da laifin satar Babur
Matashin Yaro ya bindige mahaifinsa saboda ya ƙi siyan masa Babur a Filato

Wata babban kotu a jihar Filato ta yanke ma wani yaro mai shekaru 20, Ponjul Yakubu hukuncin kisa ta hanyar rataya, inji rahoton kamfanin dillancin labaru, NAN.

Matashin Yaro ya bindige mahaifinsa saboda ya ƙi siyan masa Babur a Filato
An garkame wani malami bayan ya makure dan cikin sa har lahira

Dan sanda mai gabatar da kara ya shaidawa kotu cewar; a ranar talata, 19 ga watan satumba, wata mata mai suna Aisha Bashiru ta kawo karar mijinta, misalin karfe

An garkame wani malami bayan ya makure dan cikin sa har lahira
NAIJ.com
Mailfire view pixel