Wani Matashi

Kuma dai: Wani matashi ya luma ma abokinsa wuka a sanadiyyar caca

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo (hotuna)

Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta gabatar da wani matashi mai shekaru 16 a duniya da aka ambata da suna Onyedikachi Iyaka ga manema labarai a ranar Litinin.

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo (hotuna)
Wani dan Arewa ya rungumi shawarar Buhari ya koma gona (hotuna)

Ga dukkan alamu, yan Najeriya musamman matasa sun farga don bin shawarar shugaban kasa Muhammadu Buhari na komawa ga harkar noma maimakon zaman banza.

Wani dan Arewa ya rungumi shawarar Buhari ya koma gona (hotuna)
Mai nema na tare da samu: Yadda wani matashin bahaushe mai yi ma ƙasa hidima ke fafutuka a Abia (Hotuna)

Auwal bai yi kasa a gwiwa ba, saboda zamansa a wannan kauyen kabilar Ibo ya wayar masa da kai, inda yake shiga kasuwanni yana siyo kaya yana siyarwa..

Mai nema na tare da samu: Yadda wani matashin bahaushe mai yi ma ƙasa hidima ke fafutuka a Abia (Hotuna)
Hattara gwamna El-Rufai: Wani mutum na ƙwatar N20 kulllum daga hannun ýan ta’alla da sunan haraji (Hotuna)

A ranar Juma’a 11 ga watan Agusta ne aka hangi wani matashi mai matsakaicin shekaru yana cin zalin wasu kananan mata yan talla, kamar yadda NAIJ.com ta gano.

Hattara gwamna El-Rufai: Wani mutum na ƙwatar N20 kulllum daga hannun ýan ta’alla da sunan haraji (Hotuna)
Wani matashi ya kwashi kashinsa a hannu a sakamakon jarabawar WAEC

Wani matashi da Najeriya mai suna Lyambee Sade ya koka a fili kan yadda sakamakon jarabawar kammala sakandari ta wajiga shi, inda ya nemi afuwar iyayensa.

Wani matashi ya kwashi kashinsa a hannu a sakamakon jarabawar WAEC
Alheri gadon barci: Ya mayar da N60,000 kuɗin tsintuwa, an bashi tukuicin 300,000

Wani tsohon ma’aikaci dake cin gajiyar shirin tallafi na N-Power Joshua Daniel ya mayar da albashin watanni biyu da aka biyashi bayan ya fita daga tsarin.

Alheri gadon barci: Ya mayar da N60,000 kuɗin tsintuwa, an bashi tukuicin 300,000
Tir: Ya saida motar Miliyoyi a banza don ya samu na sayen kwayoyi

Wani matashi ya saida zukekiyar motar Mahaifin sa ya saye kwaya. Wannan matashi ya saida motar Lexus ta sama da Miliyan 7 ne a araha banza kan kudi N350,000.

Tir: Ya saida motar Miliyoyi a banza don ya samu na sayen kwayoyi
Kwamacala: Wata Yarinya ta fara soyayya da Mijin Uwar ta

Wannan sai ace abin tir yayin da Budurwa ta auri mutumin da ta ke kira ‘Baba’ na tsawon shekaru. Jaridar Daily Mail ta Ingila ce rahoto wannan labari.

Kwamacala: Wata Yarinya ta fara soyayya da Mijin Uwar ta
Macron matashi mai shekaru 39 ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Faransa

Emmanuel Macron ya lashe zaben shugaban kasar Faransa a ranar Lahadi 7 ga watan Mayu, inda ya samu nasara akan abokiyar takararsa Marine Le Pen da sama da 65.

Macron matashi mai shekaru 39 ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Faransa
Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14

Wani Saurayi ya bayyana yadda ya kare da ‘Yan Boko Haram bayan yayi shekaru guda cur tare da ‘Yan ta’addan. Daga baya Allah ya taimake sa ya sha da kyar.

Da karfi da yaji aka nemi a saka ni cikin Boko Haram-Dan shekara 14
Wani soja ya suburbuɗi farar-hula, ya sanya shi birgima cikin kwatami (Hoto/bidiyo)

Wani faifan bidiyo ya watsu a shafukan sadarwa na zamani na wani jami’in sojan kasa sanye da inifam daya tursasa ma wani matashi farar hula iyo a cikin kwatami

Wani soja ya suburbuɗi farar-hula, ya sanya shi birgima cikin kwatami (Hoto/bidiyo)
Abin al-ajabi: Wani yaro mai shekara 20 ya yanka Mahaifiyar sa

Wani mummunan al’amari ya faru a karamar hukumar Umuchagu Osokwa a birnin Osisioma Ngwa dake jihar Abia bayan wani yaro mai shekara 20 ya yanka Uwarsa.

Abin al-ajabi: Wani yaro mai shekara 20 ya yanka Mahaifiyar sa
Matashi ya aikata mummunan aika-aika akan wata tsohuwa mai shekaru 72

Wani matashi mai shekaru 23 mai suna Adeoye Ikugbayigbe ya shiga komar yansandan jihar Ogun bayan ya fille ma wata tsoguwa mai shekaru 72 Funmilyo Shada kai

Matashi ya aikata mummunan aika-aika akan wata tsohuwa mai shekaru 72
Yarona ya fara kisan kai tun yana shekara 12 – Mahaifiyar dan fashi

Mahaifiyar wannan babban dan fashin da aka kashe, Henry Onyekachi Chibueze, wanda ya fi shahara da suna Vampire. Tace shaidanin yaro ne kuma da ma ya addabe su.

Yarona ya fara kisan kai tun yana shekara 12 – Mahaifiyar dan fashi
Mummunar cikawa: Ya garzaya barzahu a yayin gasar shan giya, don lashe kyautan N198,000 (Bidiyo)

Wani matashi mai shekaru 23 ya garzaya barzahu jim kadan bayan ya daddagi kwalban giya a gasar shan giya giyan daya gudana a wani gidan cashewa.

Mummunar cikawa: Ya garzaya barzahu a yayin gasar shan giya, don lashe kyautan N198,000 (Bidiyo)
Saurayi dan shekara 28 ya auri tsohuwa 'yar shekara 82

wani matashi na dan shekara 28 ya buge da auren wanda ta girme sa da shekaru 54 a Duniya. Dan shekara 28 ya auri mai shekaru 82 a wata kasa. A biyo mu.

Saurayi dan shekara 28 ya auri tsohuwa 'yar shekara 82
Yadda wani tantirin Dan iska ya tuba ya musulunta

Ishaq Mustaqim wani matashi mai kudi ya karbi addinin Musulunci ya kuma bada labarin yadda ya bar addinin Kirista da kuma lokacin da yake tsula tsiyar sa a da.

Yadda wani tantirin Dan iska ya tuba ya musulunta
Kasassaɓarsa: Kotu ta aika da matashi zaman gidan yari watanni 6 kan laifin satar taliya

Dansanda mai kara, Inspekta Fagboyinho Abiodun ya shaida ma kotu cewar Abass ya saci kayayyakin ne daga shagon wata mata Rasheed Shakirat a ranar 8 ga watan Ja

Kasassaɓarsa: Kotu ta aika da matashi zaman gidan yari watanni 6 kan laifin satar taliya
Ya kashe abokinsa saboda kwaɗayin farfesun naman kare

An rahoto, wani matashi mai suna Sunday Hycenth mai shekaru 27 ya hallaka abokinsa Onwe Ozoemelem kan rikici data faru a tsakanin su game da farfesun naman kare

Ya kashe abokinsa saboda kwaɗayin farfesun naman kare
Wani Saurayi ya caka ma wata mata wuka saboda ta karanta ‘Bible’

Wani matashin mai shekaru 22 ya caka ma wata mata yar addinin kirista mai shekaru 50 wuka saboda ya jiyo ta tana karanta littafin ‘Bible’ a kasar Austria

Wani Saurayi ya caka ma wata mata wuka saboda ta karanta ‘Bible’
Wani mutum mai shekara 30 ya aure mata biyu a rana daya

Wani matashi mai karatun digiri na Accountancy ya daura aure da mata biyu a rana daya gab da sabuwar shekara 2016, yanzu matan za ta tashi suwa guda uku.

Wani mutum mai shekara 30 ya aure mata biyu a rana daya
An kama wani matashi a cikin akwati yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen

Dubun wani matashi ya cik yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen. sai dai matashin yayi wata gurguwar dabara ne inda ya sa aka kulle shi cikin akwati

An kama wani matashi a cikin akwati yayin da yayi kokarin shiga kasar Sifen
NAIJ.com
Mailfire view pixel