Wata Yarinya

Wata jaririya yar wata 3 ta gamu da ajalinta a ambaliyar ruwan Katsina

Al’ajabi: Wata yarinya ta dawo gida bayan shekara biyu da mutwa, an samu itace bayan tone kabarin ta

Dangin wata yarinya da ta dawo gida bayan mutuwar ta da shekaru biyu sun shiga halin dimuwa da mamaki. An bayyana cewar yarinyar ta mutu shekaru biyu da suka wuce a garin Ndola dake kasar Zambia bayan ta sha fama da rashin lafiya.

Al’ajabi: Wata yarinya ta dawo gida bayan shekara biyu da mutwa, an samu itace bayan tone kabarin ta
Wata Annoba ta hallaka daliba 1, ta kwantar da 40 a kwalejin yan Mata na Kaduna

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito daliba guda daya ta rigamu gidan gaskiya tun bayan barkewar annobar a cikin kwanakin karshen mako, kamar yadda jami’n dakile yaduwar cututtuka na karamar hukumar Kaduna ta Arewa, Ibrahim Suleiman ya ta

Wata Annoba ta hallaka daliba 1, ta kwantar da 40 a kwalejin yan Mata na Kaduna
Majalisa ta aike da sammaci ga shugaban gidajen yari na kasa saboda saba wata ka’idar aiki

Kazalika majalisar ta bukaci hukumomin tsaro dake kasar nan da su guji kama tare da tsare kananan, yara da suka aikata laifi, fiye da sa’o’i 48. Gayyatar shugaban gidajen yarin na zuwa ne bayan mamba a majalisar, Sanata Victor Ume

Majalisa ta aike da sammaci ga shugaban gidajen yari na kasa saboda saba wata ka’idar aiki
Hattara dai mata: Facebook ya janyo ma wata budurwa salalar tsiya a jihar Legas

Dansanda mai shigar da kara, Inspekta Christopher John ya bayyana ma wata Kotun Majistri dake Ikeja na jihar Legas cewa Ebuka ya aikata laifin ne a ranar 19 ga watan Mayu a dakinsa dake gida mai lamba 25, titin Ayodele, unguwar Os

Hattara dai mata: Facebook ya janyo ma wata budurwa salalar tsiya a jihar Legas
Miyagu sun afka makarantar Mata, sun yi ma 15 fyade sun jikkata da dama

Akalla yan mata daliban sakanadari 15 ne wasu miyagun mutane suka yi fyade a wata makarantar kwana mai suna Methodist Girls Model Secondary School dake garin Ovim Isuikwuato, jihar Abia, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Miyagu sun afka makarantar Mata, sun yi ma 15 fyade sun jikkata da dama
Rashin biya ma yara kudin makaranta: Uwargida ta tona ma tsohon Mijinta asiri a idon Duniya

Hajara ta bayyana ma Kotun cewa tsohon Mijinta nata ya kasa sauke nauyin da ya rataya a wuyansa a matsayinsa na Uba ga yayansu guda uku, inda tace tun bayan shekaru hudu da suka rabu baya tabuka ma yayansa komai.

Rashin biya ma yara kudin makaranta: Uwargida ta tona ma tsohon Mijinta asiri a idon Duniya
Ke Duniya ina zaki damu ne? Wasu matasa sun datse kan wata yarinya saboda miliyan 5

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kaakakin rundunar Yansandan jihar, Othman Abubakar ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, 27 ga watan Mayu, inda yace lamarin ya faru ne a kauyen Tashan Baba dake kara hukumar Jada na jihar Adamawa.

Ke Duniya ina zaki damu ne? Wasu matasa sun datse kan wata yarinya saboda miliyan 5
Umaru 'Yaradua: Ko me baya ta bari bayan shekaru takwas da rasuwarsa?

A shekarar 2010, war haka, aka sami labarin rasuwar shugaban kasa Ummaru Yaradua, wanda ya sha jinya a kasashen Jamus, Ingila da Saudiyya, kafin ya dawo gida, nan ma yayi jinyar watanni, a cutar da har yanzu ba kowa ya sani ba

Umaru 'Yaradua: Ko me baya ta bari bayan shekaru takwas da rasuwarsa?
Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai

Shugaban ya bayyana cewa, "Yarana sun je Artek a bara. Sakamakon baluguron da suka yi sun kara fahimtar Rasha yadda ya kamata, da yake bayyanawa dan Majalisar dokokin Rasha Dmitry Sablin, wanda suka gana da shi a birnin Damascus

Iyalin Assad na yawon duniya yayin da ake gwabza yaki a kasarsu shekaru bakwai
Hukumar 'yan sanda ta gargadi mawakan gayu, ta basu wata muhimmiyar shawara

A wata ganawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN), Oti, ya ce "ganin cewar mafi yawa daga cikin mawakan da muke da su matasa, akwai bukatar jan hankalin su a kan tasirin da kalaman su cikin wake kan iya yi ga rago

Hukumar 'yan sanda ta gargadi mawakan gayu, ta basu wata muhimmiyar shawara
Wani Tsohon ‘Dan Majalisa yace akwai rikici irin na Boko Haram a Zamfara

Za ku ji cewa wani Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya ta Tuwita da yace akwai rikici shigen irin na ‘Yan ta’addan Boko Haram a Jihar Zamfara wanda yayi kira a shirya kawo karshen fitinar tun da wuri.

Wani Tsohon ‘Dan Majalisa yace akwai rikici irin na Boko Haram a Zamfara
Budurwa ta kashe mahaifinta a kan saurayi

Mahaifiyar budurwar, Asabe; mai shekaru 35, ta musanta cewar da hadin bakinta aka kashe mijin nata tare da bayyana cewar dukkansu basa goyon bayan soyayyar Emani da Nasiru. Emani, mahaifiyar ta, da saurayinta na tsare a ofishin hu

Budurwa ta kashe mahaifinta a kan saurayi
An kama mutum 8 daga cikin garadan da ake zargi da kone wata yarinya bayan yi mata fyade

Jami'in hukumar 'yan sanda, Muhammad Amin, dake gudanar da bincike a kan laifin ya ce har yanzu suna jiran sakamakon likitoci a kan gawar yarinyar tare da bayyana cewar sun kama fiye da mutane 12 dangane da afkuwar lamarin. Wani

An kama mutum 8 daga cikin garadan da ake zargi da kone wata yarinya bayan yi mata fyade
‘Yar shekara 17 ta jawowa Najeriya lambar yabo a fadin Duniya

Oludamilola Oluwadara Adekeye ta samu damar shiga Jami’o’in Duniya. Idan da ta so shiga irin Jami’ar Yale da Columbia. Baiwar Allah ta nuna bajinta a wajen karatun da tayi a baya na Sakandare a lokacin tana gida.

‘Yar shekara 17 ta jawowa Najeriya lambar yabo a fadin Duniya
An kama wata budurwa Kirista yayin da take tafka mummunar ta’asa sanye da Hijabi da Nikabi (Hoto)

Karshen tika tika tik inji Hausawa, hakazalika karshen alewa kasa kamar yadda ake fada, kwatankwacin haka ne ya faru da wata budurwa da Allah ya tona ma asiri, kamar yadda Majiyar NAIJ.com ta ruwaito dubun wata

An kama wata budurwa Kirista yayin da take tafka mummunar ta’asa sanye da Hijabi da Nikabi (Hoto)
Cin zarafin ƙananan yara: Wani Mutumi ya kwashe shekaru 7 yana zakke ma ɗiyar matarsa

Jim kadan sai yarinyar ta bayyana, inda ta shaida ma Yansanda dalilin tserewarta, wannan ne dalilin da ya sabbaba kama mijin mahaifiyarta. Laifin ya ci karo da sashi na 137 na kundin hukunta manyan laifuka na jihar Legas, kamar ya

Cin zarafin ƙananan yara: Wani Mutumi ya kwashe shekaru 7 yana zakke ma ɗiyar matarsa
Budurwa mai shekaru 17 ta hallaka kanta ta hanyar kwankwadar piya piya a Jigawa

NAIJ.com ta ruwaito lamarin ya faru ne a ranar Litinin 2 ga watan Afrilu a kauyen Gambara dake cikin karamar hukumar Birnin Kudu na jihar. Sai dai Kaakakin yace: “Labarin da muka samu ya nuna cewar budurwar mai suna Gambo Jibrin d

Budurwa mai shekaru 17 ta hallaka kanta ta hanyar kwankwadar piya piya a Jigawa
Yadda ta kwashe a tsakanin Ganduje da wani karamin yaro da mahaifinsa ya bar masa wasiyya ga Ganduje

Wannan lamari dai ban cike da darasa ya faru ne a garin Rano dake jihar Kano, yayin da Ganduje ya kai ma tsohon kakakin majalisa kuma Turakin Rano Alhaji Kabiru Rurum a gidans, kwatsam sai ga wani yaro mai larurar ya tunkaro kujer

Yadda ta kwashe a tsakanin Ganduje da wani karamin yaro da mahaifinsa ya bar masa wasiyya ga Ganduje
Masu amfani da wayar salula sun kai kusan miliyan 150 a yau a Najeriya, inji hukumar NCC

A sabuwar kididdiga da hukumar sadarwa ta NCC ta saki a makon nan, bayanan na nuna cewa, an sami akalla mutum 147,000,000 masu amfani da wayar hannu ta salula a fadin kasar nan, a kan layukan MTN, GLO, 9mobile da Airtel

Masu amfani da wayar salula sun kai kusan miliyan 150 a yau a Najeriya, inji hukumar NCC
Shin wanene wani Yaro daya tilo da Boko Haram ta sako tare da yan matan Dapchi?

Idan za’a tuna, yan ta’addan sun far ma sakandarin kimiyya na yan mata ne dake garin Dapchi da misalin karfe 10 na safiyyar ranar 19 ga watan Feburairu a lokacin da daliban ke hutun tara, inda suka dinga harbe harbe a sama, har sa

Shin wanene wani Yaro daya tilo da Boko Haram ta sako tare da yan matan Dapchi?
Dalilin da yasa na kashe daliban makaranta - Matashi

Wani mutum da ake zargi da tabuwan hankali, Lekan Adebisi, wanda ya hallaka daliban makaranta 2 ya amsa cewa shirye yake fa fuskantan fushin hukuma. Wannan mumunan abu ya rfaru ne ranan Litinin a makarantan firamaren St. John’s An

Dalilin da yasa na kashe daliban makaranta - Matashi
Abin takaici: Uba ya lalata rayuwar diyarsa mai shekaru 4 ta hanyar aikata mata aika aika

Dansanda mai shigar da kara, Sufeta Chinalu Uwadione ya bayyana ma Kotu cewa Taiwo ya tafka diyarsa wannan aika aika ne a watan Disamba na shekarar 2017 a gida mai lamba 17 dake titin Magbaola, a unguwar Ajah na jihar Legas.

Abin takaici: Uba ya lalata rayuwar diyarsa mai shekaru 4 ta hanyar aikata mata aika aika
NAIJ.com
Mailfire view pixel