Yaki Da Rashawa A Najeriya

Duk wanda ya saci kudi zai fuskanci shari’a – Shugaba Buhari yayi gargadi

Badaƙalar kuɗin Makamai: Bafarawa ya sha kayi a babban kotu birnin tarayya, Karanta

Tsohon gwamnan jihar Sakkawato, Attahiru Bafarawa tare da Dan sa Sagir sun fuskanci shan kayi a babbar kotun birnin tarayya Abuja, inda bukatar da suka nema.

Badaƙalar kuɗin Makamai: Bafarawa ya sha kayi a babban kotu birnin tarayya, Karanta
Zan tabbatar da garambawul a hukumar EFCC idan har na zaman shugaban ƙasa – Fayose

Gwamnan jihar Ekiti, baki abin magana ya bayyana matakin dayake shirin dauka game da hukumar yaki da rashawa, da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC.

Zan tabbatar da garambawul a hukumar EFCC idan har na zaman shugaban ƙasa – Fayose
An yabawa Gwamnatin Buhari bayan ta kirkiro Kotun daure barayi a Najeriya

Dama ku na sane cewa an kirkiro Kotu na musamman domin daure barayin kasar nan kwanakin baya. Yanzu haka dai an yabawa wannan kokari na Gwamnatin tarayya.

An yabawa Gwamnatin Buhari bayan ta kirkiro Kotun daure barayi a Najeriya
Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa

Babban mai shari'a na Najeriya Walter Onnoghen ya bayyana kudirin kirkiro da kotuna don sauraron kararraki kan cin hanci da rashawa da sauran almundahana.

Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa
Yaki da rashawa: PDP zata fatataki rashawa idan muka karbi mulki 2019 - Makarfi

Shugaban rikon kwaryar jami'iyyar PDP, Senata Ahmed Makarfi yace baza suyi wa mutane bita da kulle ba idan sun karba mulki a shekarar 2019 kamar yadda APC keyi.

Yaki da rashawa: PDP zata fatataki rashawa idan muka karbi mulki 2019 - Makarfi
Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi. Ofishin da aka kafa a watan Yuli har ya samu nasarar kwato kudaden da wasu suka mallaka ba a bisa doka ba

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi
Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba da yawa - Gwamna Yahaya Bello. 'yan daba sun far ma majalisar dokoki a jihar. Gwamnan yana yaki da cin hanci da rashawa

Abin da ya sa nake yakar abokan gaba - Gwamna Bello
Samame a gidan gwamna Kashim Shettima a Abuja, EFCC tayi ƙarin haske

Kunga kuma bama aiki tare da ICPC, ban da haka, gwamnoni da mataimakansu, na da kariya daga ire iren wannan samame kamar yadda shugaban kasa da mataimakinsa.

Samame a gidan gwamna Kashim Shettima a Abuja, EFCC tayi ƙarin haske
Dalilin ziyara ta gidan Buhari na Landan- Reno Omokri

Tsohon hadimin tsohon Shugaba Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya bayyana dalilin sa na ziyartar 'Abuja House' da ke Landan inda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.

Dalilin ziyara ta gidan Buhari na Landan- Reno Omokri
An kama wanda ya yiwa Namadi Sambo cinne, sannan an gurfanar da shi a gaban kotu

A cewar rahoton, Chindo ya yi ma tsohon mataimakin shugaban kasar cinne bayan ya sanar da cewa Sambo ya boye makudan kudade a gidansa dake Kaduna garin gwamna.

An kama wanda ya yiwa Namadi Sambo cinne, sannan an gurfanar da shi a gaban kotu
Rashin lafiyar Buhari ba matsala bace - Kungiyar yan fafutukan yaki da rashawa

Sakataren kungiyar, Mr.Dennis Aghanya ne ya bayyanawa masu daukan rahoto a jihar Legas. Yace kungiyar tasu za tayi nasara akan yaki da rashawa data sa a gaba.

Rashin lafiyar Buhari ba matsala bace - Kungiyar yan fafutukan yaki da rashawa
Duk da rashin lafiyarsa, shuwagabannin ƙasashen Afirka sun naɗa Buhari wani muhimmin muƙami

Kafatanin shuwagabannin kasashen nahiyar Afirka sun amince da nada shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin jagoran yaki da cin hanci da rashawa a nahiyar gaba

Duk da rashin lafiyarsa, shuwagabannin ƙasashen Afirka sun naɗa Buhari wani muhimmin muƙami
Magu: Ku ba ni shekara 1 ku ka ga abin da zan yi

Duk wannan aikin somin-tabi ne, yanzu zan fara jan aikin Inji Mukaddashin shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu a wani babban tari da aka yi a Garin Ibadan.

Magu: Ku ba ni shekara 1 ku ka ga abin da zan yi
Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu

Mukaddashin shugaban hukumar yaki da almundahana da rashawa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa babu wani shafaffu da mai a yakin da suke yi da almundahana.

Yaƙi da rashawa: Ba sani ba sabo – Inji Magu
Yaƙi da rashawa: Ɗanmasanin Kano ya baiwa Buhari kyawawan shawarwari guda 2

Dattijon Arewa, Alhaji Yusuf Maitama Sule, Dan masanin Kano ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da kada ya kuskura ya ja da baya a yaki da cin hanci.

Yaƙi da rashawa: Ɗanmasanin Kano ya baiwa Buhari kyawawan shawarwari guda 2
Fayose ya soki shugaba Buhari bayan dakatar da sakataren gwamnati, da shugaban NIA

Gwamna Ayodele Fayose ya soki shugaban kasa Muhammadu Buhari bayan ya dakatar da babban sakataren gwmanatin tarayya,da kuma shugaban hukumar leken asiri.

Fayose ya soki shugaba Buhari bayan dakatar da sakataren gwamnati, da shugaban NIA
Yaki da cin hanci gwamnatin Buhari duk hira ce – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana tababa a kan yakin da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ke cewa tana yi da cin hanci da rashawa.

Yaki da cin hanci gwamnatin Buhari duk hira ce – Sule Lamido
Yaki da cin hanci: Gwamnatin Buhari ba za ta daga kafa ba

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo yace babu daga kafa wajen aikin da su ka fara da cin hanci watau dai babu sanya wajen yaki da rashin gaskiya.

Yaki da cin hanci: Gwamnatin Buhari ba za ta daga kafa ba
Dalilai 3 da ya sa yaki da cin hanci ke samun matsala a Najeriya

Shirin yaki da cin hanci da Gwamnatin Buhari tayi na gamuwa da matsala. Hukumar EFCC na yawan shan kashi a Kotu. Kwanaki Obasanjo ya bayyana ainihin matsalar.

Dalilai 3 da ya sa yaki da cin hanci ke samun matsala a Najeriya
Abin da ya sa yaki da cin hancin shugaba Buhari ke samun cikas-Inji Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Obasanjo yayi magana game da yaki da cin hancin Gwamnatin Buhari. Tsohon shugaban kasa ya bayyana dalilin da ya sa ake samun cikas a kotu.

Abin da ya sa yaki da cin hancin shugaba Buhari ke samun cikas-Inji Obasanjo
Yaƙi da rashawa: “Kada ka tausaya ma ɓarayin gwamnati, ba sani, ba sabo” saƙon Obasanjo ga Buhari

Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba 15 ga watan Maris cewa kada ya tausaya ma barayin gwamnati,

Yaƙi da rashawa: “Kada ka tausaya ma ɓarayin gwamnati, ba sani, ba sabo” saƙon Obasanjo ga Buhari
Yaki da cin hanci da rashawa: Ana kuka a mulkin Buhari

An gano cewa Ma’aikatan Najeriya suna kuka da irin halin da ake ciki na rashin kudi a Najeriya a wannan mulki na shugaba Buhari da ke fada da cin hanci.

Yaki da cin hanci da rashawa: Ana kuka a mulkin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel