Yaki Da Ta'addanci

Yaƙi da ta’addanci: Sojojin Najeriya sun bindige yan ta’adda guda 3 har lahira

Yanzu-yanzu: Boko Haram ta kwace garin Magumeri a jihar Borno

Wasu wadanda ake zargi da mayakan Boko Haram ne sun kwace garin Magumeri da ke arewa maso yammacin Maiduguri, babban birnin jihar Borno, kamar yadda rahotanni

Yanzu-yanzu: Boko Haram ta kwace garin Magumeri a jihar Borno
Sakon Bidiyo: Bayan ragaargazan da soji sukayi Kungiyar Boko Haram, sun saki sabon bidiyo

Duk da nasarorin da rundunar sojin Najeriya ta samu kwanakin nan akan yan kungiyar Boko Haram, da alama akwai sauran su domin ya yanzu kungiyar ra saki bidiyo.

Sakon Bidiyo: Bayan ragaargazan da soji sukayi Kungiyar Boko Haram, sun saki sabon bidiyo
Saudiyya ta ce za ta sake bude tashar jiragen saman Yemen da na jiragen ruwa

Kawancen da kasar Saudiyya ke jagoranta ta bayyana cewa zata fara bude tashar jiragen sama da jiragen ruwa a Yemen don ba da izini ga sufurin agaji da kasuwanci

Saudiyya ta ce za ta sake bude tashar jiragen saman Yemen da na jiragen ruwa
'Yar kunar bakin wake ta tashi yara 5 a gabar Najeriya da Kamaru

A ranar Talata da daddare yara biyar sun rasa ran su, biyu kuma sun jikkata, a yayin da wacce ake zargi ita ma yarinya ce ta tasar musu bam a kunar bakin wake.

'Yar kunar bakin wake ta tashi yara 5 a gabar Najeriya da Kamaru
Hotuna: Gudanarwar Lafiya Dole ta sojin kasa ta fatattaki 'yan Boko Haram na garin Gwoza

Dakarun soji na bataliyya mai lamba 121 karkashin dakarun hadin gwiwa ta gudanarwar soji mai taken Lafiya Dole sun nun bajinta a ranar Jumma'ar da ta gabata, sa

Hotuna: Gudanarwar Lafiya Dole ta sojin kasa ta fatattaki 'yan Boko Haram na garin Gwoza
Yanzu-yanzu: Boko Haram ta kai hari a Yobe

A ranar Talata wadansu 'yan Boko Haram suka kai mummunan hari a kauyen Sasawa, da ke karamar hukumar Damaturu, a jihar Yobe. Kwamishinan 'yan sanda na jihar

Yanzu-yanzu: Boko Haram ta kai hari a Yobe
Yan ƙunar baƙin wake sun kai hari garejin mota a Maiduguri, mutane da 16 sun mutu

Wasu yan kunar bakin wake sun afka garin Maidugurin jihar Borno, inda suka kai hari a wata garejin mota dake garin, wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum 13.

Yan ƙunar baƙin wake sun kai hari garejin mota a Maiduguri, mutane da 16 sun mutu
Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta

A ranar Asabar sojojin sama na Najeriya, NAF, suka yi wa wani sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta ta sama a yankin Urga, garin Konduga, a jihar Borno.

Sojojin saman Najeriya sun yi wa sansanin 'yan Boko Haram ruwan wuta
Ko masu adawa sun shaida mun samu nasara - Shugaba Buhari

Shugaba Buhari ya bayyana hakane yayin wata ganawa da firaministan kasar Pakistan, Shahid Khakan Abbasi, a taron kasashen D-8 da ake gudanarwa a kasar Turkiyya

Ko masu adawa sun shaida mun samu nasara - Shugaba Buhari
Sojoji 6 sun rasa ran su a harin da Boko Haram ta kai a hanyar Dambowa

A ranar Alhamis ne wasu 'yan Boko Haram suka afkawa jerin motocin sojoji da ke dauke da wani babban kwamandan soja, inda suka kashe sojoji shida, suka raunata

Sojoji 6 sun rasa ran su a harin da Boko Haram ta kai a hanyar Dambowa
Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro

Hukumar ‘yan sanda a jihar Oyo ta kama wani tsohon soja,Lance Corporal Abubakar Isiaka a kan zargin sata mota tare da takwaransa, tsohon dan kaso Saheed Akangbe

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro
Muhammadu Buhari ya bayyana damuwar sa akan tallafin da Boko haram su ke samu daga kungiyar ISIS

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis 1 ga watan Oktoba ya nuna damuwar sa akan talafin da kungiyar Boko haram suka ce suna samu daga kungiyar ISIS

Muhammadu Buhari ya bayyana damuwar sa akan tallafin da Boko haram su ke samu daga kungiyar ISIS
Sojoji sun yi wa wasu 'yan Boko Haram kwanton bauna, sun kashe biyu

Kungiyar sojojin Najeriya ta ce a jiya ne kungiyar ta ta Ofereshon Lafiya Dole ta kashe 'yan Boko Haram biyu a kauyen Mayanti, a karamar hukumar Bama, dake

Sojoji sun yi wa wasu 'yan Boko Haram kwanton bauna, sun kashe biyu
'Yan Najeriya sun hada kai don yaki da Boko Haram

Gwamnatin Najeriya ta ce 'yan Najeriya sun hade kai don su ga sun ci galaba a kan ta'addancin Boko Haram. Ambasada Hussein Abdullahi ne ya fadi haka lokacin da

'Yan Najeriya sun hada kai don yaki da Boko Haram
Amurka ta ba Najeriya da wasu makwabtar ta tallafin dala miliyan 54

Kasar Amurka ta ba da kyautar dala 54, ban da taimakon agaji ga Najeriya, Kamaru, Chadi da kuma wasu kasashe 4 da rikicin kungiyar ta Boko Haram ta shafa.

Amurka ta ba Najeriya da wasu makwabtar ta tallafin dala miliyan 54
Yayin da ake cikin bikin 'yan cin kai Boko Haram sun yi ta'asa a Borno

Sojojin kasar nan sun hallaka 'Yan Boko Haram bayan 'Yan Boko Haram din sun yi kokarin kai wani mummunan hari a barikin Sojoji a barikin Sojin kasar da ke Baga.

Yayin da ake cikin bikin 'yan cin kai Boko Haram sun yi ta'asa a Borno
Gaggan masu garkuwa da mutane da kuma masu fashi da makami guda 31 sun shiga hannun hukuma (Hotuna tare da sunayensu)

Sakamakon simame da fafutikar wanzar da zaman lafiya a kasar nan, 'yan sandan Najeriya sun samu nasarar cafke wasu gaggan 'yan fashi da makami da kuma masu gark

Gaggan masu garkuwa da mutane da kuma masu fashi da makami guda 31 sun shiga hannun hukuma (Hotuna tare da sunayensu)
Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci. Hukumar soji ta dau alwashin samar da zaman lafiya a kasa

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci
Karan bana, maganin zomon bana: Sojoji sun rutsa ýan Boko Haram a garin Bama, sun hallaka 2 (Hoto)

Sojojin Najeriya, bataliya ta 202 sun yi ma mayakan Najeriya kwantan bauna a garin Feri Feri da Tashan Goro, dake garin Bama, inda suka kashe mayakan Boko Haram

Karan bana, maganin zomon bana: Sojoji sun rutsa ýan Boko Haram a garin Bama, sun hallaka 2 (Hoto)
Gargadin Amurka Na Ruguza Koriya Ta Arewa: Koriya Ta Kudu Ta Goyi Bayan Shugaba Donald Trump Na Amurka

A wani jawabi daya fito daga ofishin shugaban kasar Koriya ta kudu, Moon Jae-in a yau laraba, kasar Koriya ta kudun ta bayyana goyon bayanta ga jawabin da shuga

Gargadin Amurka Na Ruguza Koriya Ta Arewa: Koriya Ta Kudu Ta Goyi Bayan Shugaba Donald Trump Na Amurka
Olusegun Obasanjo ya bayyana manufar mutanen da suka yi yakin basasa a Najeriya

Tsohon shugaban kasa,Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa idan ba a magance rikice-rikicen da kasar ke fama da ita ba zai iya sanadiyar sake yin wani yakin basasa.

Olusegun Obasanjo ya bayyana manufar mutanen da suka yi yakin basasa a Najeriya
Sojoji sun tarfa ýan Boko Haram a wani harin kwantan ɓauna, karanta yadda aka kwashe

Rundunar Soji ta 21, bataliya ta 151 ta samu sa’ar wasu yayan kungiyar Boko Haram a ranar Lahadi 10 ga watan Satumba yayin da take gudanar da sintiri a kauyukan

Sojoji sun tarfa ýan Boko Haram a wani harin kwantan ɓauna, karanta yadda aka kwashe
NAIJ.com
Mailfire view pixel