Yan Gudun Hijra

Hukumar Kwastam ta wadata ‘yan gudun hijira da kayan abinci

Rayuwar wasu ƙananan yara 3 da gobara ta rutsa dasu a sansanin ýan gudun hijira na cikin haɗari

A yanzu haka Yaran su 3 da suka jikkata an garzaya dasu sashin kulawa na musamman na asibitin kasa dake Abuja bayan afkuwar gobarar data wakana a ranar Lahadi.

Rayuwar wasu ƙananan yara 3 da gobara ta rutsa dasu a sansanin ýan gudun hijira na cikin haɗari
Sama da mutane miliyan 5 da rikicin Boko Haram ya cika dasu ke bukatar taimakon abinci - Inji UN

Kallon ya bayyana cewa kungiyar abinci da noma (FOA) ma ta bada gudunmawar taki, da kwayar shuga ga mutane 140,000 domin su samu dammar komawa gonakin su.

Sama da mutane miliyan 5 da rikicin Boko Haram ya cika dasu ke bukatar taimakon abinci - Inji UN
Boko Haram: An bukaci gwamnatin tarayya da ta inganta matakan tsaro don kare ‘yan gudun hijira

Hakan ya biyo bayan hallaka mutane 28 da yan taáddan suka yi a wani mummunan hari da suka kai sansanin yan gudun hijira a ranar Talata, 15 ga watan Agusta.

Boko Haram: An bukaci gwamnatin tarayya da ta inganta matakan tsaro don kare ‘yan gudun hijira
Tireloli 260 maƙare da kayan abinci na kan hanyar zuwa sansanin ýan gudun hijira na Adamawa

Gwamnati ya rarraba abinci zuwa ga sansanonin yan gudun hijira dake arewa maso gabashin kasar nan ta kammala shirye shiryen aikawa da motocin abinci 260.

Tireloli 260 maƙare da kayan abinci na kan hanyar zuwa sansanin ýan gudun hijira na Adamawa
Gidauniyar Indimi Foundation ta raba kayan azumi ga ‘yan gudun hijira

Albarkacin watan Ramadan gidauniyar Indimi Foundation dake jihar Borno, ta taimakawa ‘yan gudun hijira da gajiyayyu da tallafin kudade da kayayyakin abincin

Gidauniyar Indimi Foundation ta raba kayan azumi ga ‘yan gudun hijira
Kasar Kamaru ta fatattako yan gudun hijira fiye da 10,000 zuwa Borno

Gwamnan jihar Borno ya koka kan yadda kasar Kamaru ta wulakanta yan gudun hijiran, ba tare da mutunta yarjejeniyar daya shafi yan gudun hijira da da suka shiga.

Kasar Kamaru ta fatattako yan gudun hijira fiye da 10,000 zuwa Borno
Dan kasuwa ya sadaukar da dukiyarsa don kulawa da iyalan sojojin da aka kashe a Borno

Alhaji Dalori ya kashe kudin ne wajen siyan kayayyakin abinci da magunguna ga iyalan mamatan, inda ya raba kayayyakin abinci ga iyalai 130, a jihar Borno.

Dan kasuwa ya sadaukar da dukiyarsa don kulawa da iyalan sojojin da aka kashe a Borno
'Yadda Boko Haram ta raba mu da gatanmu har abada' (Hotuna)

Mata wadanda Boko Haram suka kashe mazajensu na fama da tsananin rayuwa da 'ya'yansu a sansanin daban-daban a arewa maso gabas

'Yadda Boko Haram ta raba mu da gatanmu har abada' (Hotuna)
An gano wasu yara a sansanin 'yan gudu hijira suna zana abubuwa da suka daidaita ta'addanci

Fiye da miliyan 1 yara suna gudun hijira saboda rikici a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Hakazalika, Keltume na ta murmushi bayan zafin kwarewan wahala

An gano wasu yara a sansanin 'yan gudu hijira suna zana abubuwa da suka daidaita ta'addanci
Yan gudun hijira 1,000 dake Ibadan sun shirya komawa gidajensu a jihar Borno

A yanzu haka sama da yan gudun hijira 1,000 dake zaune a Ibadan, babban birnin jihar Oyo sun bayyana kudirinsu na son komawa yankunansu dake jihar Borno.

Yan gudun hijira 1,000 dake Ibadan sun shirya komawa gidajensu a jihar Borno
Kamaru na ci gaba da korar 'yan gudun hijirar Nigeria

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta ce, kasar Kamaru ta kori mutane sama da 2,600 'yan gudun hijirar Najeriya daga kasar.

Kamaru na ci gaba da korar 'yan gudun hijirar Nigeria
 Ana zargin SGF Lawal da hannu cikin N270m da aka kashe wajen ciyawa a sansanin IDP

A halin yanzu ran kwamitin ya baci domin sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal yaki amsa gayyatarsu

 Ana zargin SGF Lawal da hannu cikin N270m da aka kashe wajen ciyawa a sansanin IDP
NAIJ.com
Mailfire view pixel