Yan Majalisa

Majalisa za ta soma aiki game da kundin kasafin kudin 2018

Zamu ƙara ma ýan majalisu da fannin shari’a kuɗaɗen gudanarwa – Inji Buhari

Buhari ya bayyana haka ne yayin bada bayani ga majalisun dokokin Najeriya, inda ya bayyana kasafin kudin shekarar 2018 ya kai naira triliyan 8 da biliyan 6.

Zamu ƙara ma ýan majalisu da fannin shari’a kuɗaɗen gudanarwa – Inji Buhari
Gabatar da kasafin kudin 2018: An zargi yan majalisa da shirin kunyata Buhari

Mambobin Majalisan dokoki kasa sun nuna bakin ciki ga fadar shuganban kasa kan rashin sake kudade da aka yi kasafi na 2016 da 2017 don gudanar da ayyukan su.

Gabatar da kasafin kudin 2018: An zargi yan majalisa da shirin kunyata Buhari
Abin da muka gano a asibitin Fadar shugaban Kasa ya tada mana hankali - Majalisan Wakilai

Bayan koken da Aisha Buhari tayi kwanakin baya game da halin da asibitin cikin fadar shugaban kasar yake ciki,majalisan wakilai ta aika kwamiti don duba lamarin

Abin da muka gano a asibitin Fadar shugaban Kasa ya tada mana hankali - Majalisan Wakilai
Taɓarɓarewar Asibitin fadar shugaban ƙasa: Babban sakataren gidan gwamnati ya goyi bayan Aisha Buhari

Jalal Arabi ya tabbatar da rashin magunguna a asibitin Villa, inda ya danganta lamarin ga yawan bayar da magani kyauta ga jami’an da basu cancanta ba.

Taɓarɓarewar Asibitin fadar shugaban ƙasa: Babban sakataren gidan gwamnati ya goyi bayan Aisha Buhari
Wasikar shugaban kasa akan kasafin kudin ya janyo cecekuce a majalisar wakilai

An shiga cikin rudani a majalissar wakilai a lokacin da kakakin majalissar Yakubu Dogara ya karata wasikar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubuta mu su

Wasikar shugaban kasa akan kasafin kudin ya janyo cecekuce a majalisar wakilai
A gaishe ku: Shugaba Buhari ya yabawa kokarin Saraki da Dogara

Dazu kun ji cewa Manyan 'Yan Jam'iyyar APC sun samu yabo daga Shugaban Kasa Buhari. Shugaban Kasar ya yabawa aikin Majalisar Dattawa da Wakilan Kasar.

A gaishe ku: Shugaba Buhari ya yabawa kokarin Saraki da Dogara
Ta gyaru ko ta lauye : Yau Jam'iyyar APC za tayi muhimman taro a Abuja

Majalisar zartarwa na APC za ta zauna na musamman yau. Jam'iyyar dai ta nuna goyon bayan ta ga Shugaban ta Oyegun. Manyan 'Yan APC za su halarci taron.

Ta gyaru ko ta lauye : Yau Jam'iyyar APC za tayi muhimman taro a Abuja
Sanatoci za su zanta da Fashola game da farashin wutan lantarki

Kamfanoni masu sayarwa al'umma wutan lantarki wato (DISCOS), sun gabatar da koke ga Majalisar Dattatwa game da hawa da sauka da farashin wutan lantarki ya ke yi

Sanatoci za su zanta da Fashola game da farashin wutan lantarki
Ina ku kai Naira Biliyan 500 daga 2006 zuwa 2016: Kotu ta tambayi ‘Yan Majalisa

A cewar wani tsohon Dan Majalisar Tarayya Abdulmumini Jibrin ‘Yan Majalisa na tashi da sama da Naira Miliyan 500 don haka aka nemi Majalisar tayi wa Duniya baya

Ina ku kai Naira Biliyan 500 daga 2006 zuwa 2016: Kotu ta tambayi ‘Yan Majalisa
Kayi tankade da rairaya a majalisar ka yanzu – Kungiyar ma’aikata ga Buhari

Kungiyar manyan ma’aikatan gwamnatin Najeriya sun ce abun bakin ciki ne dawo da Maina bakin aiki da manyan jami’an gwamnati na kusa da shugaban kasa suka yi.

Kayi tankade da rairaya a majalisar ka yanzu – Kungiyar ma’aikata ga Buhari
Majalisa ta nemi Hukumar EFCC ta kama Abdurasheed Maina cikin gaggawa

'Yan Majalisa za su gudanar da bincike kan yadda aka dawo da tsohon shugaban kwamitin yin garambawul ga tsarin fanshon kasar, AbdulRasheed Maina bakin aiki.

Majalisa ta nemi Hukumar EFCC ta kama Abdurasheed Maina cikin gaggawa
Wani Dan Majalisa na-a-mutun Buhari ya caccaki manufofin Shugaban kasa

Dan Majalisar Yankin Kazaure Gudaji Kazaure ya nemi Gwamnati ta daina fita da abinci kasar waje har sai kowa ya koshi don a cewar sa jama'a na cikin yunwa.

Wani Dan Majalisa na-a-mutun Buhari ya caccaki manufofin Shugaban kasa
Kaico! Babban kalubalen dake haroro kasar Najeriya - 'Yan Majalisa

'Yan majalisar sun kuma yi korafin biyan bukatun al'ummar kasa ya yanke wanda ita ce babbar manufar gwamnati domin 'yan Najeriya da dama su na kangin wahalhalu

Kaico! Babban kalubalen dake haroro kasar Najeriya - 'Yan Majalisa
Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi

A ranar Asabar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta ki karbar tayin da majalisar wakilai ta yi mata akan cewa ta yarda a maida mafi karancin albashin ma'aikatan

Kungiyar kwadago tayi watsi da tayin naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi
Makiya ba za su iya sa ni fada da gwamna Tambuwal ba

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Aliyu Magatakarda Wamakko, ya gargadi wadanda ya ce suna kokarin yunkurin kula makirci don jawo baraka tsakaninsa da magajinsa.

Makiya ba za su iya sa ni fada da gwamna Tambuwal ba
Bukola Saraki yayi kira ga Shugaban kasa Buhari game da Gasar World Cup

Sanatocin Kasar nan sun kira Gwamnati Tarayya ta sa kudi wajen ganin Najeriya ta yi kokari a Gasar cin kofin Duniya da za ayi a Kasar Rasha a shekarar 2018.

Bukola Saraki yayi kira ga Shugaban kasa Buhari game da Gasar World Cup
Da zafi zafi: Majalisar dokoki ta sallami ýaýanta guda 2 saboda rashin da’a

Bayan fitar labarin sallamar tasu a yau, Sai dai da majiyar NAIJ.com ta tuntubi Galadanci, sia yace “Ba zan ce komai dangane da wannan batu ba a yanzu.”

Da zafi zafi: Majalisar dokoki ta sallami ýaýanta guda 2 saboda rashin da’a
Dan majalisa a Najeriya ya fi shugaban kasar Amurka da firayam Ministar Britaniya yawan albashi - Oyebola

Shugaban kungiyar gyara da kawo cigaba a Najeriya, Cif Areoye Ayebola, ya caccaki yan majallisar Najeriya akan yin kunnen uwar shegu game da rage albashin su

Dan majalisa a Najeriya ya fi shugaban kasar Amurka da firayam Ministar Britaniya yawan albashi - Oyebola
Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party a majalisar wakilai Zaphaniah Gisalo, da Yusuf Tijani sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress.

Yanzu Yanzu: Mambobin majalisar wakilai 2 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (bidiyo)

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa a ranar Laraba, 4 ga watan Oktoba, lokacin da suka wallafa bidiyon taron.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisa (bidiyo)
Majalisa ta umarci ma'aikatar aiyuka data gaggauta cire kunyar rage gudu daga kan hanyoyin Najeriya

A wata magana da 'yan Majalisan Dattawa Barnabas Gemade da Stella Oduah suka gabatar, Majalisar ta lura da cewan kunyar da aka gina su kan manyan tituna na sosa

Majalisa ta umarci ma'aikatar aiyuka data gaggauta cire kunyar rage gudu daga kan hanyoyin Najeriya
Yadda za'a kai ga yiwa kasa garanbawul - Lai Mohammed

Ministan ya yi kira ga mutane da su daina ganin laifin gwamnatin Buhari kan tabarbarewan al'amurra a kasan. Ya ce duk da irin matsaloli da gwamnatin ta gada dag

Yadda za'a kai ga yiwa kasa garanbawul - Lai Mohammed
NAIJ.com
Mailfire view pixel