'yan Majalisar Dokoki

Kalli jerin sunayen sabbin kwamishinonin jihar Neja, su 18

Mallaman makaranta ya kamata a fara biyan albashi a Najeriya kafin yan majalissu – Senata Utazi

A yau ne 5 ga watan Oktoba ake bikin ranar Mallamai a duniya, Senata mai wakiltar mazabar Arewacin Enugu, ya ce mallama yakamata a fara biyan albashi a Najeriya

Mallaman makaranta ya kamata a fara biyan albashi a Najeriya kafin yan majalissu – Senata Utazi
Tataɓurza a majalisa: Majalisar dokokin jihar Kano ta ɓara dangane da sallamar Abdulmuminu

Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci Kaakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya dawo daAbdulmuminu Jibrin majalisa ba da gaggawa bayan cikar wa'adinsa

Tataɓurza a majalisa: Majalisar dokokin jihar Kano ta ɓara dangane da sallamar Abdulmuminu
Biyafara: Da kamata yayi a tsige Buhari da Obasanjo - Ahamba

Mike Ahamba, wani lauyan tsarin mulki, ya soki majalisar dokoki, da basu tsige shugaban kasa wanda ya tura rundunar yaki aiki ba tare da amincewar su ba.

Biyafara: Da kamata yayi a tsige Buhari da Obasanjo - Ahamba
Majalisa za ta sa kafar wando daya da Kungiyoyi masu zaman kan su

Mun samu labari cewa 'Yan Majalisar Tarayya na fafatawa da Kungiyoyin kasar waje. - Jama'a da dama sun yi tir da wannan yunkuri da Majalisar Kasar ke yi.

Majalisa za ta sa kafar wando daya da Kungiyoyi masu zaman kan su
‘Yan majalisar dokokin jihar Kogi sun bukaci babbar kotun jihar ta aika shugabansu gidan yari

Tsohon shugaban 'yan tsiraru na majalisar dokokin jihar Kogi da Hon. Friday Sani Makama sun bukaci kotu ta aika shugabansu, Hon. Matiyu Kolawole zuwa gidan yari

‘Yan majalisar dokokin jihar Kogi sun bukaci babbar kotun jihar ta aika shugabansu gidan yari
Yawan tafiye-tafiyen wani Gwamna ya sa ma'aikata sun daina zuwa aiki

Rashin zaman gwamnan jihar Cross Rivers, Farfesa Ben A. Ayade ya durkusar da aikin gwamnati a jihar, saboda ma’aikatan jihar su na barin bakin aikin su.

Yawan tafiye-tafiyen wani Gwamna ya sa ma'aikata sun daina zuwa aiki
Shehu Sani ya bayyana abunda ‘yan majalisa ke yi kan dogon hutun Buhari

Sanatan dake wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana matakan da ‘yan majalisa ke dauka game da dogon hutun shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Shehu Sani ya bayyana abunda ‘yan majalisa ke yi kan dogon hutun Buhari
Gwamna Ganduje zai nada shugabanin kananan hukumomin na wucin gadi

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta samu jerin sunaye 44 wadanda ake bukata majalisar ta tantance don nada su a matsayin shugabanin kananan hukumomin na wucin gadi

Gwamna Ganduje zai nada shugabanin kananan hukumomin na wucin gadi
Siyasar Kano: Al’ummar Ƙiru/Bebeji sun fara shirin yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye

Daruruwan jama’a can daga mazaɓar Ƙiru da Bebeji sun fara gangamin yi ma dan majalisar su Abdulmuminu Jibrin kiranye daga majalisar wakilai ta tarayya.

Siyasar Kano: Al’ummar Ƙiru/Bebeji sun fara shirin yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano

Majalisar dokokin jihar Kano, a ranan Litinin, ta dakatad da binciken sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu akan zargin almundahanan makudan kudi da akayi.

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano
Dakuna 2 na majalisa sun amince da kafa biliyan 20 domin kara gyara filin jirgin sama na Abuja

Majalisa sun kafa kudin ne da bai kai mako guda bayan da aka sake bude filin bayan an rufe don gyare-gyare da yake makonni 6 na titi daya na filin jiragen sama

Dakuna 2 na majalisa sun amince da kafa biliyan 20 domin kara gyara filin jirgin sama na Abuja
An kwantar da ɗan majalisa a asibiti bayan yaci na jaki a hannun jama’an mazaɓarsa

dan majalisar dokoki dake wakiltan mazabar Bosso, Paiko na jihar Neja Salihu Adamu na can kwance a Asibiti bayan ya sha da kyar a hannun al’ummar dayake wakilta

An kwantar da ɗan majalisa a asibiti bayan yaci na jaki a hannun jama’an mazaɓarsa
Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)

Wata mata ta afka ma motar sintiri na yansanda a birnin Washington DC kusa da majalisar dokokin kasar Amurka, ‘Capitol Hill’ da sanyin safiyar ranar Laraba 29 g

Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)
‘Ka bi a hankali, maƙiyanka na nan tare da kai’ – saƙon sanata Isa Misau ga Buhari

Sanata mai wakiltan mazabar Bauchi ta tsakiya Sanata Isa Hamma Misau ya gargadi shugaban kaa Muhammadu Buhari da ya shiga taitayinsa da mukarrabansa, saboda sun

‘Ka bi a hankali, maƙiyanka na nan tare da kai’ – saƙon sanata Isa Misau ga Buhari
Olajide Zeitlin, Bello Maccido da Urum Kalu Eke sun fito a sabon jeri mashawarta na hukumar zuba jari

Kamar albarkatun kasa da ta dogara da tattalin arziki, kudade da za’a rika amfani da za su rika fitowa daga kudin man da sauran hanyoyi na samun kudi a kasar

Olajide Zeitlin, Bello Maccido da Urum Kalu Eke sun fito a sabon jeri mashawarta na hukumar zuba jari
Hutun Shugaba Buhari: Osinbanjo ya sa hannu kan wasu sabbin dokoki 7

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbanjo ya sa hannu kan wasu kudurorin doka 7 da majalisar kasa ta gabatar masa yanzu kuma suka zama doka baki daya

Hutun Shugaba Buhari: Osinbanjo ya sa hannu kan wasu sabbin dokoki 7
Sanatoci ba su yarda a hana shigo da motoci ba

Majalisar Dattawar tace ba ta aminta da hana shigo fa motoci ba, hakan zai sa mutane sama da 500,000 su rasa aikin yi. Sanatocin Kasar sun ce da dai sake

Sanatoci ba su yarda a hana shigo da motoci ba
Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shugabanci taron majalisar dokoki na farko wanda aka gudanar tare da mambobin majalisarsa a ranar 4 ga watan Janairu.

Shugaban kasa Buhari ya jagoranci taron majalisa na farko a 2017
Magu: Bakin Sanatoci ya rabu

Magu: Bakin Sanatoci ya rabu

Daya daga cikin Sanatocin Kasar nan, Sanata David Umaru, yace ba gaskiya bane ace Majalisar ba ta amince da Ibrahim Magu ba a matsayin Shugaban Hukumar EFCC.

Magu: Bakin Sanatoci ya rabu
EFCC ba ta da amfani, a kashe ta-Balarabe Musa

Shugaban Kungiyar CNPP, Balarabe Musa yace EFCC ba ta da amfani, don kuwa sun zama Karen farautar Buhari. Tsohon Gwamnan ya nemi Majalisa ta kashe Hukumar.

EFCC ba ta da amfani, a kashe ta-Balarabe Musa
Majalisar dattawa ta tafi hutun karshen shekara

Majalisar dattawar kasar nan ta shiga hutun karshen shekara, bayan kammala wa'adin cikakkun kwanakin da ake bukatar majalisar ta cika a duk shekara...

Majalisar dattawa ta tafi hutun karshen shekara
Jam’iyyar PDP ta lashe kujerar Sanata a zaben Rivers

George Sekibo ya samu kuri’a 93, 098 yayin da dan takarar APC ya samu kuri’a 34, 193. Dan Takarar PDP na Yankin Rivers ta gabas ne ya lashe zaben da aka gudanar

Jam’iyyar PDP ta lashe kujerar Sanata a zaben Rivers
NAIJ.com
Mailfire view pixel