Yan Najeriya

Kaso 89 na yan Najeriya na cikin bakin ciki - Okorocha

Makokin Alex Ekwueme: 'Yan Najeriya kukan munafurci suke — James Ibori

Tsohon gwamnar jihar Delta, James Ibori, ya ce 'yan Najeriya kukan munafurci kawai suke yi a kan mutuwar tsohon mataimakin shugaban kasa Alex Ekwueme.

Makokin Alex Ekwueme: 'Yan Najeriya kukan munafurci suke — James Ibori
Libiya ta fara binciken sayar da 'yan Najeriya a matsayin bayi a kasar

Kasar Libiya ta bayyana fara binciken sayar da 'yan Najeriya a kasar a matsayin bayi biyo bayan kwarmata gwanjon mutane da ake yi a kasar da gidan talabijin na

Libiya ta fara binciken sayar da 'yan Najeriya a matsayin bayi a kasar
Gwamnatin Buhari ba zata haramta shafukan zumunta ba – Minista ya tabbatar wa yan Najeriya

Ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya ba yan Najeriya tabbacin cewa gwamnatin shugaba Buhari bata da shiri na sanya iyaka wajen amfani da shafukan zumunta.

Gwamnatin Buhari ba zata haramta shafukan zumunta ba – Minista ya tabbatar wa yan Najeriya
Yan Najeriya na rayuwa kaman marayu a kasar su - Kukah

Limamin Katolika sashin jihar Sokoto, Rev. Mathew Kukah, a jiya, ya ce ya shiga damuwa kan yadda yan Najeriya ke rayuwa kamar marayu a cikin kasar su.

Yan Najeriya na rayuwa kaman marayu a kasar su - Kukah
Buhari zai ba yan adawa mamaki a 2019 – Senata Arise

Senata Ayo Arise ya shawarci jam’iyyar All Progressive Congress APC da ta kara ba shugaban ksasa Muhammadu Buhari tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2019

Buhari zai ba yan adawa mamaki a 2019 – Senata Arise
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi karin wasu 'yan Najeriya 270 daga kasar Libiya

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta kasa, NCFRMI, ta gargadi 'yan Najeriya masu yawon cirani da su guji shiga kasar Libiya saboda rigingimun cikin gida dake ka

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi karin wasu 'yan Najeriya 270 daga kasar Libiya
Buhari ya yaba ma yan Najeriya kan addu’o’insu gare shi, ya sha alwashin inganta Najeriya

Kakakin shugaban kasa Femi Adesina yabi kokarin yan Najeriya wajen gabatar da addu’o’i da fatan alkhairi ga shugaba Muhammadu Buhari tun lokacin da ya dawo kasa

Buhari ya yaba ma yan Najeriya kan addu’o’insu gare shi, ya sha alwashin inganta Najeriya
An kara kashe wani dan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu

Kungiyar yan Najeriya dake Afrika ta Kudu sun tabbatar da kashe wani dan Najeriya aka yi kasar, Mitsa Ibrahim Olalekan Badmus, mai shekaru 25 daga jihar Legas

An kara kashe wani dan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu
An kashe wani dan Najeriya mai shekaru 25 a kasar Afirika ta Kudu

Ko mako daya bai shude ba da kashe Mista Jeleli Omoyele wanda dan Najeria ne mazaunin kasar Afirika ta Kudu, wanda ke sana'ar gyaran wayar hannu, mai shekara 35

An kashe wani dan Najeriya mai shekaru 25 a kasar Afirika ta Kudu
'Yan Najeriya sun cire rai da mulkin APC

Ezekiel Adaji, wani Dan Majalisar Dokoki mai wakiltar Otukpo/Ohimini a karkashin tutar PDP, ya ce 'yan Najeriya ba su da rabo a karkashin mulkin APC.

'Yan Najeriya sun cire rai da mulkin APC
Super Eagles za su buga wani babban wasa inda har Shugaban Kasa ya aika wakili

Tawagar Super Eagles ta Najeriya ta doke takwarar ta Kasar Zambia a wasan farko wanda yanzu za kara fafatawa a gida Najeriya gobe da yamma. Ko ya za a tashi?

Super Eagles za su buga wani babban wasa inda har Shugaban Kasa ya aika wakili
Rikici akan budurwa ya janyo an lalata motoci 105 a jihar Legas

NAIJ.com ta samo rahoton rikicin da ya barke tsakanin yan daban unguwar Idi Araba da na unguwar Olorunnishola, bayan sulhun zaman lafiya da suka yi da juna

Rikici akan budurwa ya janyo an lalata motoci 105 a jihar Legas
Majalisar Dinkin Duniya ta ya ba da kokarin Buhari wajen samar ma masu cutar kanjamau magani

Kungiyar majalissar dinkin duniya da ke kula da masu cutar kanjauma HIV (UNAIDS) da hukumar kula da masu cutar aids a Najeriya (NACA) sun yaba wa shugaba Buhari

Majalisar Dinkin Duniya ta ya ba da kokarin Buhari wajen samar ma masu cutar kanjamau magani
David Mark ya tofa albarkacin bakinsa akan raba Najeriya

Tsohon shugaban majalisar dattijai, sanata David Mark, ya bayyana cewa raba kasar nan ba wani zaɓi ba ne, cewa hadin kai tsakanin al’ummar Najeriya ya zama dole

David Mark ya tofa albarkacin bakinsa akan raba Najeriya
Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya

Shugaban majalissar Dattijai, Dakta Bukola Saraki yayi kira da shugabanin Najeriya da su canza salon shugabanci su ta yadda duk wani dan Najeriya zai amfana da

Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya
Suna so su sheka mu lahira – Yan Najeriya mazauna kasar Tuniya na neman agaji (bidiyo)

Anyi zargin cewa yan Najeriya dake zaune a Tunisia na fuskantar hari daga yan kasar Tunisia da suka mamaye gidansu da duwatsu da kuma makamai don su bar kasar .

Suna so su sheka mu lahira – Yan Najeriya mazauna kasar Tuniya na neman agaji (bidiyo)
Yanzu-yanzu : Kungiyan Likitocin Najeriya sun janye aiki a safiyar yau

Kungiyan likitocin Najeriya (NARD) sun sanar da dakatar da yajin aikin da suka yi na tsawon kwanaki goma sun dakatar da yajin aikin ne na tsawon makonni biyu da

Yanzu-yanzu : Kungiyan Likitocin Najeriya sun janye aiki a safiyar yau
Jayayya akan yancin Biyafara ya janyo mutuwar dan Najeriya a Indiya

An kashe wani dan Najeriya mai suna N.Chigozie, a India akan musun neman yancin Biyfara bincike ya nuna hatsarin babur yayi sanadiyar mutuwar sa amma kanin sa y

Jayayya akan yancin Biyafara ya janyo mutuwar dan Najeriya a Indiya
Shugaba Buhari ya yi alkawari mai muhimmanci ga yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa yan Najeriya da alkwarin cigaba da yi wa kasar bauta. Ya kuma yi nuni cewa rashin lafiyarshi daga Allah ne.

Shugaba Buhari ya yi alkawari mai muhimmanci ga yan Najeriya
Ba mu da izinin kama mutanen da suke yin maganganun ƙiyayya a kan yanar gizo

Daraktan labarai na rundunar soji, Manjo Janar John Enenche, ya bayyana cewa sojoji ba su shirin kama kowa game da maganganun kiyayya a kan yanar gizo.

Ba mu da izinin kama mutanen da suke yin maganganun ƙiyayya a kan yanar gizo
Shin da gaske ne yan Najeriya sun fi samun walwala lokacin mulkin Jonathan?

Shin abin haka yake? Wai yan Najeriya sun samu cikaken walwala, Kuma yaya gwamnatin da ta shude tayi wajen baiwa mutane hakin su na walwala da fadin ra'ayin su.

Shin da gaske ne yan Najeriya sun fi samun walwala lokacin mulkin Jonathan?
Gwamna Fayose ya kara caccakar Shugaba Buhari

Gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Fayose yace jawabin da shugabankasa Muhamadu Buhari yayi a kwanannan, da ya ce ya gamsu da tattalin arzikin kasar nan

Gwamna Fayose ya kara caccakar Shugaba Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel