Yan Sanda

'Yan sanda sun ceto wasu mutane 3 da aka sace Ondo

An gurfanar da wani kwarto a gaban Kotu a jihar Neja

Hukumar 'yan sanda ta gurfanar da wani mai suna Ibrahim Bawa a gaban kotun majistare a garin Minna bisa zargin neman matar wani, wanda yin hakan laifi ne.

An gurfanar da wani kwarto a gaban Kotu a jihar Neja
Toh fa! Nakasassu sun gudanar da gagarumar zanga zanga a fadar gwamnatin jihar Taraba (Hotuna)

Kungiyar nakasassu ta jihar Taraba da ta kunshi Kurame, kutare, guragu, makafi da bebaye ta yi Allah wadai tare da nuna bacin ranta da yadda gwamnatin jihar.

Toh fa! Nakasassu sun gudanar da gagarumar zanga zanga a fadar gwamnatin jihar Taraba (Hotuna)
An yi kokarin kashe wani tsohon Shugaban ‘Yan Sandan Najeriya a Katsina

An shiga gidan wani tsohon Sufeta Janar na 'Yan Sanda Ibrahim Amadu Coomasie inda har aka kashe wani Jami’an ‘Yan Sanda a Unguwar Ring road a Jihar Katsina

An yi kokarin kashe wani tsohon Shugaban ‘Yan Sandan Najeriya a Katsina
Kisan kai: Wani fitaccen Mawakin Najeriya ya shiga uku

Ana zargin wani Mawakin Najeriya David Adeleke da ake kira Davido da laifin kisan kan wani abokin sa. Davido ya shiga uku bayan ya shiga hannun Hukuma.

Kisan kai: Wani fitaccen Mawakin Najeriya ya shiga uku
Matakan ministan shari'a ba zai sa mu dakatar da bincike IGP ba

Majalisar dattijai ta jadadda shiryinta na ci gaba da gudanar da bincike kan zargin babban Sufeto na 'yan sanda, Ibrahim Idris wanda sanata Isa Misau ya yi.

Matakan ministan shari'a ba zai sa mu dakatar da bincike IGP ba
Mai dokar bacci: Maigadi ya tafka sata ranar da aka dauke shi aiki

A yayin binciken 'yan sanda, mai laifin ya amsa laifin sa, sannan ya bayyana cewar ya saci motar ne domin ya je jihar Benuwe yake haya da ita ko kuma ya sayar

Mai dokar bacci: Maigadi ya tafka sata ranar da aka dauke shi aiki
Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane

Rundunar yan sandan Najeriya wanda hedkwatansu ke Umuahia, sun kama wasu koporal guda biyu bisa laifin sayar da bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane.

Rundunar yan sanda ta kama jami’anta 2 dake saida bindigogi ga yan fashi da masu satar mutane
Wani Direban mota yayi ma Fasinjarsa jini da majina, ko me yayi zafi haka?

Wani matashin Direba Jimoh Rafiu ya zubar ma wani fasinjansa hakora bayan ya jibjibga masa naushi a baki sanadiyyar takaddama akan kudi daya shiga tsakaninsu.

Wani Direban mota yayi ma Fasinjarsa jini da majina, ko me yayi zafi haka?
Mayaƙan Boko Haram sun kai hari, sun kashe wata ýar gudun Hijira a ƙauyen Borno

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito, a yayin kai harin, yan bindigan sun kashe wani dansanda, sa’annan wani harsashi daya kauce ya shafi wata yarinya yar gudun hijira,

Mayaƙan Boko Haram sun kai hari, sun kashe wata ýar gudun Hijira a ƙauyen Borno
Yanzu-yanzu: An sake damke wani kwamandan Boko Haram a jihar Ondo

A yau Lahadi, 1 ga watan Oktoba, Jami'an yan sandan jihar Ondo sunyi ram da wani kwamandan Boko Haram mai suna Mohammed Basha a Isua Akoko, karamar hukumar Ako

Yanzu-yanzu: An sake damke wani kwamandan Boko Haram a jihar Ondo
Karambani: Maigadi ya shiga wanka rijiya, ya gamu da ajalinsa, Karanta

Rundunar Yansandan jihar Enugu ta kaddamar daa bincike kan rasuwar wani Maigadi Justus Oruka a ranar Lahadi wanda ya shiga cikin rijiya a jihar Enugu.

Karambani: Maigadi ya shiga wanka rijiya, ya gamu da ajalinsa, Karanta
Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro

Da sai dai a kaiwa iyaye na gawa ta a cewa wata budurwa 'yar kabilar Ibo da ta bayar da labarin yadda ta kubuta daga wahalar 'yan sanda akan hanyarta ta zuwa ji

Sauran kiris na rasa rayuwata - Wata budurwa ta bayyana yadda ta kubuta daga hannun jami'an tsaro
Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Wani tsoho mai shekaru 70 a duniya dake garin Otukpo a jihar Benue, ya bar mazauna unguwarsu ta Okokoro cikin jimami da abin al'ajabi, yayin da ya jefa kan sa c

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi
'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda

Hukumar 'yan sanda a jihar Anambra ta bayyana aniyarta ta tabbatar da haramta ayyukan kungiyar 'yan awaren IPOB. Kwamishinan 'yan sanda a jihar ta Anambra

'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda
IPOB: Harin 'yan bindiga akan yankin kabilar hausawa - 'Yan sanda sun cafke mutum 2 da kisan mutum 4 a jihar Delta

Sakamakon harbe-harben da 'yan bindiga suka aiwatar a daren jiya Jumma'a a yankin Kabilar Hausawa da Fulani dake gundumar kasuwar Abraka ta garin Asaba dake jih

IPOB: Harin 'yan bindiga akan yankin kabilar hausawa - 'Yan sanda sun cafke mutum 2 da kisan mutum 4 a jihar Delta
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Abia ya rasa mukamin sa

Kwamishinan ya rasa mukamin na sa sanadiyar rikita-rikita da ta ke kunnowa daga jihar musamman ma garin Aba, wanda masu fafutikar neman yankin Biyafara suke ta

Kwamishinan 'yan sanda na jihar Abia ya rasa mukamin sa
An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30

Wani dan fizgen wayar salula mai shekaru 30 Shina Ojo, ya sha da kyar yayin da ya fizge wayar salula daga hannun wani mutum a danjar kan hanyar Iju-Ishaga ta un

An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30
Yan sanda sun cafke babban mai horas da dakarun kungiyar yan aware ta IPOB

Dakarun hukumar rundunar yan sandan Najeriya dake a shiyyar jihar Anambra ta kudu maso gabashin kasar nan sun bayar da sanarwar samun nasarar cafke wani matashi

Yan sanda sun cafke babban mai horas da dakarun kungiyar yan aware ta IPOB
Ayya! Gingimari ta afkawa masallata a filin idi, ta kashe mutum 3, ta jikkata da dama

Mutum 3 sun rasa rayukan su a Ijebu-Igbo, a jihar Ogun a ranar Juma'a, 1 ga Satumba (ranar Babbar Sallah). Hakan ya faru ne a sakamakon wata gingimari

Ayya! Gingimari ta afkawa masallata a filin idi, ta kashe mutum 3, ta jikkata da dama
Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito, jim kada da aika wannan aika aika, sai dansanda Abraham yayi zumbur ya jefa kansa cikin rijiya, inda shima ya kashe kansa.

Kaico! Wasu Ýansanda 2 sunyi mutuwar kasko sanadiyyar kuɗin cin hancin N150,000
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami

Rundunar ‘yan sandan Najeriya PSC, ta amince da karawa jami’anta guda 6,455 mukami, a bisa shawarar Insfekta janar na ‘yan sanda, Idris Ibrahim Kpotu.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karawa jami’anta 6,455 mukami
Dan kuka ke ja ma uwarsa jifa: Ɗan Najeriya yayi sata a Ghana, ya ja ma ýan Najeriya a ƙasar bala’i, an kashe 5

An shiga farautar yan Najeriya mazauna kasar Ghana tun bayan wata takaddama data barke a tsakanin wasu mutane biyu, dan Najeriya da dan Ghana akan zargin sata.

Dan kuka ke ja ma uwarsa jifa: Ɗan Najeriya yayi sata a Ghana, ya ja ma ýan Najeriya a ƙasar bala’i, an kashe 5
NAIJ.com
Mailfire view pixel