Yan Sandan Najeriya

Yanzu-yanzu: Hankali ya tashi a Portharcourt yayinda dan sanda ya harbe direban Taxi har lahira

'Yan sanda sun ceto mutane uku da akayi garkuwa da su a jihar Ondo

Rundunar Yan Sandan Najeriya reshen jihar Ondo tayi nasarar ceto mutane uku daga hannun wasu yan fashi da suka sace su a ranar Talata, 6 ga watan Fabrairun. Yan fashin sun tare su ne a hanyar Benin zuwa Ore a yammacin ranar Talata

'Yan sanda sun ceto mutane uku da akayi garkuwa da su a jihar Ondo
Rikicin Benuwe: Sufetan ‘Yan Sanda ya debo ruwan dafa kan sa

IG na ‘Yan Sanda bai bi umarnin da Shugaba Buhari ya ba shi ba na tarewa a Jihar Benuwe domin kawo karshen kashe-kashen da ake yi a Yankin ba. Sai kuma ga shi yayi wasu kalamai da ya jawo fushin jama’a a kasar.

Rikicin Benuwe: Sufetan ‘Yan Sanda ya debo ruwan dafa kan sa
Yanzu Yanzu: Ba sai kun biya ko sisi ba - Rundunar yan sandan Najeriya ta fara diban ma’aikata na 2018

Rundunar yan sandan Najeriya ta fara shirin daukar ma’aikata na 2018 yayinda hukumar ta yi gargadin cewa kada wanda ya biya ko sisi yayin neman aikin. Hakan na cikin wata yar gajeriyar sako da aka wallafa a shafukan zumunta.

Yanzu Yanzu: Ba sai kun biya ko sisi ba - Rundunar yan sandan Najeriya ta fara diban ma’aikata na 2018
Bani da laifi, amma zan bari a dama dani – Kakakin IBB ya maida martani ga neman da yan sanda ke masa

Hadimin tsohon shugaban kasa, Ibrahim Babangida, Kasim Afegbua, ya wanke kansa daga laifuffuka, bayan farautar shi da rundunar yan sanda ta sanar da cdewan tana yi. Ya jadadda cewa a shirye yake don kare kansa a kotu.

Bani da laifi, amma zan bari a dama dani – Kakakin IBB ya maida martani ga neman da yan sanda ke masa
Shiga sharo ba shanu: ‘Yan Sanda na neman mai magana da yawun IBB

Labari ya zo mana cewa Jami’an ‘Yan Sanda na neman wanda ya fitar da jawabi na kalaman Janar Babangida. Tsohon Shugaban ya nemi Jama’a su kada Buhari a 2019. ‘Yan Sanda sun ce duk wanda ya ga Mr. Afegbua ya mika sa ofishin su.

Shiga sharo ba shanu: ‘Yan Sanda na neman mai magana da yawun IBB
Dubun su ta cika! 'Yan sanda sunyi ram da wata kungiyar masu garkuwa da mutane a Kaduna

A ranar 30 ga watan Janairun 2018 ne Rundunar Yan Sanda ta gabatar wa manema labarai wasu yan kungiyar fashi da makami da satar mutane da suka dade suna adabar al'umma a Kauru da ke jihar Kaduna wanda a kwanakin baya suka sace wat

Dubun su ta cika! 'Yan sanda sunyi ram da wata kungiyar masu garkuwa da mutane a Kaduna
Dubun wadanda suka yi garkuwa da y 'Yar shekara 9 a Kaduna mai suna Hadiza Hussaini ta cika (hoto)

Rundunar yan sandan Najeriya ta kama gaggan masu garkuwa da mutane da suka sace wata Hadiza Husseini a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu sannan kuma suka bukaci a biyasu naira dubu dari biyar (N500,000.00) kafin su sake ta.

Dubun wadanda suka yi garkuwa da y 'Yar shekara 9 a Kaduna mai suna Hadiza Hussaini ta cika (hoto)
Dan shekara 17 yayiwa mahaifinsa duka har lahira a jihar Bauchi

Wani matashi mai shekaru 17, Nuhu Bulu daga shashin Boloji, karamar hukumar Toro dake jihar Bauchi ya kashe mahaifinsa, Bulus Azi. Rundunar yan sandan jihar Bauchi ne suka gurfanar da yaron tare da wasu masu laifin a ranar Alhamis

Dan shekara 17 yayiwa mahaifinsa duka har lahira a jihar Bauchi
Bakin ciki ya kashe wata mata bayan da Yansanda suka yi ram da ɗanta ba cas, ba as

Rahotanni sun bayyana cewa mijin matar, Musendiku Adeyanju ne ya kwaci yaron daga hannun jami’an Yansandan bayan ya kaste sallarsa, kuma ya roke su cewar a yanzu haka an garzaya da matarsa Asibiti don duba halin da ta shiga biyo b

Bakin ciki ya kashe wata mata bayan da Yansanda suka yi ram da ɗanta ba cas, ba as
Rikicin makiyaya da manoma :Yan bindiga sun halaka Yansanda 7, Sojoji 2 a jihar Adamawa

Kwamanan rundunan Sojoji dake garin Yola na jihar Adamawa, Birgediya Bello Mohammed ne ya sanar da haka a yayin wata ganawa da yayi da jama’a a garin Yola, inda yace daga cikin wadanda suka mutu akwai jami’an Yansanda guda bakwai,

Rikicin makiyaya da manoma :Yan bindiga sun halaka Yansanda 7, Sojoji 2 a jihar Adamawa
Yan sanda sun kashe wani malamin makaranta kuma dan fashi a Calabar

Hukumar yan sandan jihar Kross Riba a jiya Laraba, 24 ga watan Junairu ta kashe wani malamin makaranta tare da wasu yan fashi 3 wadanda suka fasa shagunan jama’a a titin Goldie-Mount Zion a karamar hukumar Kalaba ta kudu.

Yan sanda sun kashe wani malamin makaranta kuma dan fashi a Calabar
Kotu ta yanke wa barawon rago hukuncin shekaru biyu a gidan kaso

Kotun Majistare da ke garin Ota a jihar Ogun ta yanke hukuncin zaman gidan kaso har na shekaru biyu ga wani magidanci mai shekaru 37 mai suna Ramon Bello bisa samun sa da laifin satar ragon da kudin sa ya kai N75,000.

Kotu ta yanke wa barawon rago hukuncin shekaru biyu a gidan kaso
Yan sanda sun kama wata mata bayan ta jefar da sabon jaririnta a Jigawa

Hukumar yan sandan jihar Jigawa ta kama wata mata mai shekaru 25 da haihuwa, wacce aka rahoto cewa ta jefar da jaririyar da ta haifa a yankin karamar hukumar Guri na jihar. Mai magana da yawun yan sandan yankin ya tabbatar da haka

Yan sanda sun kama wata mata bayan ta jefar da sabon jaririnta a Jigawa
Rikicin Makiyaya: An saka dokar takaita fita bayan wani mummunan zang-zanga a garin Zing

An kafa dokar takaita fita a garin Zing, hedkwatan karamar hukumar Zing da ke jihar Taraba, hakan ya biyo bayan wata mummunan zanga-zanga da tayi sanadiyar kone ofishin rundunar yan sanda da wasu fusatatun matasa sukayi.

Rikicin Makiyaya: An saka dokar takaita fita bayan wani mummunan zang-zanga a garin Zing
Ma'aikaciyar jinyan Asibiti ta hada baki da wata mata domin sayar da jariri

A ranar Juma'a ana gurfanar da wata ma'aikaciyar jinyan Asibiti, Agulana Ndidi mai shekaru 33 da kuma wata Yakubu Lina mai shekaru 34 gaban wata kotun Majistare da ke Kaduna bisa laifin yunkurin sayar da jaririn bayan haife shi.

Ma'aikaciyar jinyan Asibiti ta hada baki da wata mata domin sayar da jariri
'Yan bindiga sun yi fata-fata da wani jami'in tsaro a jihar Katsina

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, wani karamin jami'in dan sanda, Ibrahim Surajo, ya riga mu gidan gaskiya a yayin da 'yan bindiga dadi suka bude masa wuta a jihar Katsina tare da yin awon gaba da bindigarsa ta aiki.

'Yan bindiga sun yi fata-fata da wani jami'in tsaro a jihar Katsina
Rundunar yan sandan jihar Kebbi sun kama gagaruman barayin mota 8

Rundunan yan sanda na musamman a yankunan Gwandu, Jega da Maiyama dake jihar Kebbi sun kama manyan barayin mota, an kuma bayyana sunayen wasu daga cikinsu a matsayin Buhari Aminu, Muhammed Jafar da Ahmad Abubakar.

Rundunar yan sandan jihar Kebbi sun kama gagaruman barayin mota 8
Wani maigida ya yiwa uwargidansa bugun dawa har lahira a jihar Jigawa

Kakakin hukumar, SP Jinjiri Abdu, shine ya tabbatar da faruwar hakan a ranar talatar da gabata, inda yace mutumin da ake zargi ya lakadawa uwargidansa duka ne bayan wata 'yar jayayya da shiga tsakaninsu da misalin karfe 6:30 na sa

Wani maigida ya yiwa uwargidansa bugun dawa har lahira a jihar Jigawa
Alkali yayi watsi da karar da Evans ya shigar da 'Yan Sanda a Kotu

Mun samu labari cewa an zauna a Kotu game da shari’ar gawurtaccen wanda ake zargi da satar Jama’a yana garkuwa da su Evans inda Alkali yayi watsi da rokon da wanda ake zargin yake yi. Evans ya nemi ‘Yan Sandan Kasar su biya shi.

Alkali yayi watsi da karar da Evans ya shigar da 'Yan Sanda a Kotu
Yan sanda sun kama mutane 59 kan rikicin Wadata a Benue

Rundunar yan sandan jihar Benue ta ce ta kama mutane 59 dake da nasaba da rikice-rikicen da ya afku kwanan nan a wasu yankuna na Makurdi, jihar Benue. Mutane da dama sun ji rauni sannan kuma anyi asarar dukiyoyi na miliyoyin naira

Yan sanda sun kama mutane 59 kan rikicin Wadata a Benue
Karfin hali, ɓarawo da sallama: Yan fashi da makami sun yi ma Dansanda ƙwacen bindiga

Majiyar NAI.com ta ruwaito dansanda mai shigar da kara, Sufeta Raji Akeem yana bayyana sunayen wadand ake zargi kamar haka: Kazeem Oladipo, Rasak Owolabi da kuma Segun Alabi, wanda yace sun tafka wannan laifi ne a ranar 17 ga wata

Karfin hali, ɓarawo da sallama: Yan fashi da makami sun yi ma Dansanda ƙwacen bindiga
Zanga zangar sako Zak-Zaky: Anyi kare jini, biri jini tsakanin Yansanda da Yan Shi’a

Tun daga ranar Lahadin data gabata ne mabiya Shi’a suka fara gudanar da zanga zanga na musamman, a jihohin Kaduna da Abuja, inda a garin Kaduna ma an kashe musu mabiya mutum 6, tare da jikkata wasu daga ciki, shin za'a sake shi?

Zanga zangar sako Zak-Zaky: Anyi kare jini, biri jini tsakanin Yansanda da Yan Shi’a
NAIJ.com
Mailfire view pixel