Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya

Ku zabi shugaba Buhari domin cin gajiyar kujerar sa a shekarar 2023 - Wani Jigo na jam'iyyar PDP ga Inyamurai

Rundunar Sojin Kasa ta sanar da ranar kammala Rawar Mesa II

Hukumar Sojin kasa ta Najeriya ta tabbatar da cewan ranar 14 ga watan Oktoba na 2017 ne ranar da zata kammala salon aiki mai taken Rawar Mesa da ta ke gudanarwa

Rundunar Sojin Kasa ta sanar da ranar kammala Rawar Mesa II
Sojin kasa sun yi wata babbar nasara a jihar Imo

A ranar Jumma'ar da ta gabata ne rundunar sojin kasa na Najeriya ta bayyana cewa, ta yi nasarar cafke wasu 'yan kungiyar asiri, masu tayar da zaune tsaye da kum

Sojin kasa sun yi wata babbar nasara a jihar Imo
Fayose ya samu wani cikas, Jam'iyyar PDP reshen kudu maso gabas ta amince da baiwa Arewa daman fitar da dan takaran shugaban kasa a zaben 2019

PDP reshen yankin kudu maso gabas sun amince da yankin Arewa ta tsayar da dan takara shugaban kasa a zaben 2019 da sharadin kudu za ta fitar da shugaban jamiyya

Fayose ya samu wani cikas, Jam'iyyar PDP reshen kudu maso gabas ta amince da baiwa Arewa daman fitar da dan takaran shugaban kasa a zaben 2019
Buhari ba ya ganin kowa da gashi sai Katsinawa - Ezeife

Tsohon gwamnan jihar Anambra Cif Chukwuemeka Ezeife, ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na kokarin ganin bayan yankunan Kudu maso Gabashin kasar

Buhari ba ya ganin kowa da gashi sai Katsinawa - Ezeife
Tabdijan! Wata budurwa ta koka da tumbin gwamnonin Kudu maso Gabas

Naij.com tayi karo ta wani rubutu da wata budurwa tayi a shafin ta na facebook a inda ta bayyana ra'ayinta a akan irin sufa da zubi na jiki da dace shugabanin

Tabdijan! Wata budurwa ta koka da tumbin gwamnonin Kudu maso Gabas
Gwamnonin Kudu maso Gabas sunce IPOB haramtacciyar kungiya ne

A ranar Juma'a ne Gamayyar Gwamnonin Kudu maso Gabas ta haramta duk wani aikace-aikace da kungiyar yan a ware ta IPOB gudanarwa a yankunan nasu bayan sunyi taro

Gwamnonin Kudu maso Gabas sunce IPOB haramtacciyar kungiya ne
Akwai 'yan siyasar da suke kara ta'azzara rikicin yankunan kudu maso gabas - Sojin Kasa

Rundunar Sojojin kasa na Najeriya ta na tuhumar wasu 'yan siyasa da ba ta bayyana sunayensu ba, akan kara ta'azzara rikici tsakanin dakarun ta da masu fafutikar

Akwai 'yan siyasar da suke kara ta'azzara rikicin yankunan kudu maso gabas - Sojin Kasa
Nnamdi Kanu ya jefa mu cikin halin da muka tsinci kan mu - Wata kungiyar yankin Igbo

Sakamakon tashin-tashina da ya afku tsakanin 'yan asalin yankin Biyafara da dakarun soji a jihar Abia, kungiyar yankin Kudu maso Gabashin kasar nan (South East

Nnamdi Kanu ya jefa mu cikin halin da muka tsinci kan mu - Wata kungiyar yankin Igbo
Ku kula da kawowa zaman lafiya tangarda - gargadin Buratai ga yankunan kudu maso gabas

Babban hafsan sojin kasa na Najeriya Laftanar Janar Tukur Buratai, ya na gargadin 'yan kungiyoyin asalin mazauna yankin Biyafara (IPOB) da masu fafutukar a ba s

Ku kula da kawowa zaman lafiya tangarda - gargadin Buratai ga yankunan kudu maso gabas
Abu guda da Buhari zai iya yi don siye zuciyar yan Igbo kafin zaben 2019 – Cif Udeogaranya

Cif Charles Udeogaranya ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya zabi babban sakataren gwamnatin tarayya daga yankin kudu maso gabas don nuna cewa adalci.

Abu guda da Buhari zai iya yi don siye zuciyar yan Igbo kafin zaben 2019 – Cif Udeogaranya
Ba abin da Goodluck ya yi wa yankin sa tsawon shekara 6 da ya yi akan mulki - APC

Wadannan manyan ayyuka da gwamnatin tarayya ta shimfida a jihar, idan ba mu gode mata ba, bai kamata mu zage ta. Mu ba kaji ba ne da za mu ci mu goge bakinmu ba

Ba abin da Goodluck ya yi wa yankin sa tsawon shekara 6 da ya yi akan mulki - APC
Fani-Kayode ya yi Allah wadai da kalaman shugaban ‘yan fafutukar Biyafara

Fani-Kayode ya yi Allah wadai da kalaman shugaban 'Yan Asalin Mutane Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu ya yi kan tsohon shugaban kasar, Goodluck Ebele Jonathan

Fani-Kayode ya yi Allah wadai da kalaman shugaban ‘yan fafutukar Biyafara
Kungiyar kabilar Igbo ta yi wa Kanu kashedi

Kungiyar matasa da dattawan na yankin kudu maso gabashin Najeriya ta gargadi Nnamdi Kanu da ya kaurace wa duk abin da zai iya hada shi da gwamnatin tarayya

Kungiyar kabilar Igbo ta yi wa Kanu kashedi
Kungiyoyin fafutukan kafa Biafra za su kauracewa bukukuwan demokradiya

Kungiyoyin fafutukan kafa Biafra a karkashin jagorancin Nnamdi Kanu sun yi farfagandan kaucewa bukukuwan ranar kafuwar demokradiya a kudu maso gabashin Najeriya

Kungiyoyin fafutukan kafa Biafra za su kauracewa bukukuwan demokradiya
Kada ku zarge kudu domin rashin ci gaba na arewa – Inji tsohon mataimakin shugaban kasa

Idan mutane suna cikin takaici, suna da ra'ayoyi, da imani har wadanda suka nuna cewa mutane daga sauran kabilu, addini, ko yanki kungiyar ne ke da alhakin su.

Kada ku zarge kudu domin rashin ci gaba na arewa – Inji tsohon mataimakin shugaban kasa
Ya kamata magajiya shugaba Buhari ya kasance daga arewa da kudu maso gabas – Inji Kashim imam

Tsohon mai ba shugaban kasa shawara a kan majalisar dokoki ya ce arewa maso gabas ko kudu maso gabas ya kamata su fito da shugaban kasa bayan shugaba Buhari

Ya kamata magajiya shugaba Buhari ya kasance daga arewa da kudu maso gabas – Inji Kashim imam
A karshe de Shugaba Buhari zai ziyarci kudu maso gabas

Shugaba Muhammadu Buhari ya gama shirin ziyarar yanki kudu maso gabas a watan maris, shekara 2017 a inda zai bude wasu ayyukan da gwamnati ta aiwatar.

A karshe de Shugaba Buhari zai ziyarci kudu maso gabas
Akwai iri irin abubuwa na faruwa a kasar Najeriya

Rahotanni na nuna cewa wanda an tsinci gawar wata mata a jihar Enugu dake yankin Kudu maso gabashin kasar Najeriya, kuma a jihar Legas matsala ya faru a jihar.

Akwai iri irin abubuwa na faruwa a kasar Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel