Zaben Dimukuradiyya

Babu wani dan takarar shugabancin Najeriya da zamu tsayar a zaben 2019 - Inji Kasar Amurka

Bode Mustapha ya bayyana asalin Makiyan shugaban kasa Muhammadu Buhari

Tsohon dan majallissar dokoki kuma jigo a jam’iyyar All Progressive APC daga jihar Ogun, Bode Mustapha ya bayyana asalin makiyan shugaban kasa Muhammadu Buhari

Bode Mustapha ya bayyana asalin Makiyan shugaban kasa Muhammadu Buhari
Ba zan taba yarda da duk wani yunkurin raba Najeriya ba; inji shugaba Buhari

A yau lahadi yayin da yake gabatar da jawabinsa na bikin cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yancin kai, shugaba Buhari, ya bayyana cewar ba zai taba yarda a

Ba zan taba yarda da duk wani yunkurin raba Najeriya ba; inji shugaba Buhari
Bani da niyyar tsayawa takaran kujeran shugaban kasa a 2019, inji Nasir El-Rufai

A cikin kwanakin nan gwamnan jihar kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ziyarci shugaba Muhammadu Buhari yace yana goyon bayan Shugaba Buhari dari bisa dari.

Bani da niyyar tsayawa takaran kujeran shugaban kasa a 2019, inji Nasir El-Rufai
Koda Buhari na takarar Shugaban Kasa ni Atiku zanyi, inji Ministar Mata

Koda Buhari na takarar Shugaban Kasa a 2019 ni Atiku ne zakara na, inji Ministar Mata, Hajiya Aisha Jummai Alhasan. Ko ya 'yan siyasa zasu dauki furucinta

Koda Buhari na takarar Shugaban Kasa ni Atiku zanyi, inji Ministar Mata
Kotu ta bada umarni akan Nnamdi Kanu

Kotu ta bada umarni akan Nnamdi Kanu

Wani mutum mai suna Ndubuaku na nemi kotu ta tsawata wa shugaban kungiyar IPOB wato Nnamdi Kanu bisa barzanar da yakeyi na hana zabe a jihar Anambra a 2019.

Kotu ta bada umarni akan Nnamdi Kanu
Siyasar jihar Rivers: Ameachi ya bayyana abin da zai faru a 2019

Ameachi ya bayyana abin da zai faru a 2019. Rotimi Amaechi ya mulki jihar Rivers tsahon shekara takwas amma kabilanci ya sa yana so mulki ya dawo hannun su

Siyasar jihar Rivers: Ameachi ya bayyana abin da zai faru a 2019
2019: Dangote ya buga wa PDP qusa, yace a kai kasuwa baya neman tikitin takara

2019: Dangote ya buga wa PDP qusa, yace a kai kasuwa baya neman tikitinsu, shirin dauko Aliko Gote takara dai ya samo asali ne daga kwadayin PDP na dawowa mulki

2019: Dangote ya buga wa PDP qusa, yace a kai kasuwa baya neman tikitin takara
Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019

Bisa ga dukkan alamu, jami'iyyar PDP tana niyyar tsayar da babban attajirin dan kasuwan nan da yafi kowa arziki a Afirka, Aliko Dangote a matsayin dan takarar

Kishin-kishin: Dangote ne dan takarar a PDP 2019
Ya kamata Buhari ya sauya wasu ministocinsa- Kungiyar kwadago

Lokaci yayi da ya kamata shugaba Buhari ya sauya ministocinsa - Kungiyar kwadago. Wasu ma'aikatan na cikon benci ne kawai a ofis amma basa tabuka aikin komai

Ya kamata Buhari ya sauya wasu ministocinsa- Kungiyar kwadago
INEC ta rantsar da sababbin kwamishinonin zabe 9 a gaba da zaben 2019

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC Farfesa Mahmud Yakubu,a ranar Talata, 15 ga watan Agusta ya rantsar da wasu sababbin kwamishinonin zabe na hukumar 9

INEC ta rantsar da sababbin kwamishinonin zabe 9 a gaba da zaben 2019
Yadda Yariman Bakura na Zamfara ya kusa ruguza Najeriya, fadin Obasanjo

A sabon littafi da shugaba Obasanjo ya taya mutum uku wallafawa, mai suna 'Making Africa Work' wanda aka saki a makon jiya, shugaban ya bayyana batun shari'ar.

Yadda Yariman Bakura na Zamfara ya kusa ruguza Najeriya, fadin Obasanjo
Gwarazan Sojojin Najeriya da suka sami karin matsayi daga Janar Buratai

Gwarazan Sojojin Najeriya da suka sami karin matsayi daga Janar Buratai, hakan na zuwa ne bayan da suka nuna jarumta ta mazan jiya a yakinsu da yan ta'adda

Gwarazan Sojojin Najeriya da suka sami karin matsayi daga Janar Buratai
Atiku yace jam'iyyun siyasa basu bin dimokuradiyya, harda ta APCn

Atiku yace jam'iyyun siyasa basu bin dimokuradiyya, harda ta APC. A shirye-shiryen shiga zabukan cikin gida domin 2019, Atiku na son ayi adalci cikin jam'iyyu

Atiku yace jam'iyyun siyasa basu bin dimokuradiyya, harda ta APCn
Biafra: Kasar Jamus ta fidda matsayinta a kan rabuwa ko hadewar Najeriya

Biafra: Kasar Jamus ta fidda matsayinta a kan rabuwa ko hadewar Najeriya, a baya dai manyan kasashe sun taka babbar rawa a yakin basasar Najeriya, ya take a yau

Biafra: Kasar Jamus ta fidda matsayinta a kan rabuwa ko hadewar Najeriya
An rantsar da sabbin shugabanin kanana hukumomi na jihar Kebbi

An yi bikin rantsar da wadanda suka yi nasarar lashe zaben shugabannin kananan hukumomin a Jihar Kebbi wanda gwamnan jihar Abubakar Atiku Bagudu ya kaddamar

An rantsar da sabbin shugabanin kanana hukumomi na jihar Kebbi
Sharhi: Shin waye zai lashe zaben 2019 tsakanin APC da PDP, a shirin shiga zabuka?

Sharhi: Shin waye zai lashe zaben 2019 tsakanin APC da PDP? Tun bayan kammala ja'inja kan batun shugabanci a PDP ake ganin tsohuwar giwa zata iya farfadowa.

Sharhi: Shin waye zai lashe zaben 2019 tsakanin APC da PDP, a shirin shiga zabuka?
Wani jigo a jami’iyyar APGA ya gargadi IPOB akan niyyar hana zabe a jihar Anambra

Wani jigo a jami’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Chif Onwuka Ukwa ya shawarci kungiyar Indigenous People of Biafra da su janye niyyar su ta hana z

Wani jigo a jami’iyyar APGA ya gargadi IPOB akan niyyar hana zabe a jihar Anambra
Hannun karba hannun mayarwa a 2019 - Goodluck Jonathan

Hannun karba hannun mayarwa a 2019 - Goodluck Jonathan. An kayar da jam'iyyar PDP a zabukan 2015. An kuma bankado badakalar da suka tafka a zamaninsu

Hannun karba hannun mayarwa a 2019 - Goodluck Jonathan
Shugaba Buhari na duba yiwuwar dawowa aiki bayan jinyar watanni bakwai

Shugaba Buhari na duba yiwuwar dawowa aiki bayan jinyar watanni 7. Tun daga farkon wannan shekarar dai babu wani aiki da shugaba Buhari yayi domin ba lafiya

Shugaba Buhari na duba yiwuwar dawowa aiki bayan jinyar watanni bakwai
Buhari ya hakura da tsayawa takara a 2019 - Wole Soyinka

Buhari ya hakura da tsayawa takarar zaben 2019. Farfesa Wole Soyinka ya bawa Buhari shawara, ya kamata ya huta, domin a sami sabon jini ya ci gaba da aikin

Buhari ya hakura da tsayawa takara a 2019 - Wole Soyinka
2019: Dalilina na barin PDP na koma APC - tsohon gwamna Martins Elechi

2019: Dalilina na barin PDP na koma APC - Gwamna Murabus Martins Elechi Gwamna na Ebonyi, ana dai ganin karuwar farin jinin Jam'iyyar APC a kudancin Kasar

2019: Dalilina na barin PDP na koma APC - tsohon gwamna Martins Elechi
Ra’ayi: Damukaradiyyar Najeriya ta balaga bayan shekaru 18

A ra'ayin Muhammad Malumfashi na NAIJ Hausa, ba shakka Damukaradiyya tayi karfi a Najeriya. Har a iya cewa Damukaradiyyar Najeriya ta balaga a halin yanzu.

Ra’ayi: Damukaradiyyar Najeriya ta balaga bayan shekaru 18
NAIJ.com
Mailfire view pixel