Zaman Lafiya

Kasar Rasha ta dau alkawarin kawo karshen tashe-tashe hankula a kasar Libya

Kasar Rasha ta dau alwashin kawo karshen rikicin kasar Libya
Manoma da makiyaya sunyi yarjejeniyar zaman lafiya da junan su a jihar Neja

Manoma da makiyaya a karamar hukumar Mashegu dake jihar Neja sunyi yarjejeiniyar zaman lafiya a tsakanin su dan kawo karhsen rikicin makiyaya da manoma a jihar

Manoma da makiyaya sunyi yarjejeniyar zaman lafiya da junan su a jihar Neja
Kungiyar yakin neman zabe na shirin gudanar da gagarumin gangami na gama gari

Isa Aminu Bayero ya bayyana cewa suna shirye-shirye domin gudanar da wani gaggarumin gangami a fadin kasar domin kawo cigaba da hadin kai a tsakanin mutane.

Kungiyar yakin neman zabe na shirin gudanar da gagarumin gangami na gama gari
Tofa: Masu magungunan jabu sun shiga uku a Najeriya

Labari ya zo mana cewa Gwamnatin Tarayya za ta sa kafar wando daya da masu magungunan jabu daga yanzu zuwa karshen shekara mai zuwa na 2018 a Najeriya.

Tofa: Masu magungunan jabu sun shiga uku a Najeriya
Sarki Sulaiman ya gana da Shugaba Vladimir Putin; ya yi alkawarin kawo karshen ukubar da Falasdinawa ke sha

A yayin wannan ziyara, Sarki Salman, ya zargi kasar Iran da hura wutar rikicin kasashen musulmi na gabas ta tsakiya ta hanyar yin shishshigi da katsalandan

Sarki Sulaiman ya gana da Shugaba Vladimir Putin; ya yi alkawarin kawo karshen ukubar da Falasdinawa ke sha
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta yabi matasan arewa ta yadda suka mara ma zaman lafiya baya

A ranar Juma'a ne Kungiyar Kabilar Ibo ta Ohanaeze ta yabawa Kungiyar Gamayyar Kungiyoyin Arewa bisa ga yadda ta tsaya kan yarjeniyar janye wa'adin korar Ibo.

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta yabi matasan arewa ta yadda suka mara ma zaman lafiya baya
Bukola Saraki yayi mi'ara koma baya a kan batun kungiyar 'yan-aware ta IPOB

Idan har akwai wata kungiya ko kuma wasu mutane da suke ganin ana rashin adalci, bangaranci ko wariya, to suna da mutanen dake wakiltarsu a majalisar wakilai da

Bukola Saraki yayi mi'ara koma baya a kan batun kungiyar 'yan-aware ta IPOB
Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci. Hukumar soji ta dau alwashin samar da zaman lafiya a kasa

Hukumar sojin sama ta kasar Jordan zata hada gwiwa da takwararta ta Najeriya domin yaki da ta'addanci
Taron ranar zaman lafiya ta Duniya yayi armashi a Jihar Kano

A Jihar Kano taron taron na Jiya yayi armashi kwarai da gaske inda aka yi bikin a wani Gari na Sitti da ke cike da Kiristoci da Maguzawa da wani dadadden Sarki

Taron ranar zaman lafiya ta Duniya yayi armashi a Jihar Kano
Hassan Rouhani na Iran ya 'lakuce ma Donald Trump hanci' a zauren majalisar dinkin duniya

Hassan Rouhani ya mayar da martani kan maganar Donald Trump a zauren majalisar dinkin duniya, a taron dai a makon nan, Amurka ta caccaki Iran da kasar Korea

Hassan Rouhani na Iran ya 'lakuce ma Donald Trump hanci' a zauren majalisar dinkin duniya
Mu zauna lafiya - kungiyoyin kabilun hausawa da Ibo a jihar Anambra

Kungiyoyin kabilun hausawa da na Ibo a jihar Anambra su na kira akan hadin kai da zaman lafiyar Najeriya, ba tare da duba zuwa ga banbance-banbancen kabilu ko a

Mu zauna lafiya - kungiyoyin kabilun hausawa da Ibo a jihar Anambra
Duniya Makwantar Rikici: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Shaidawa Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Cewa Amurka Za Ta Wargaza Koriya Ta Arewa

Shugaba Donald Trump ya shaidawa Shugabannin Duniya a taronsu dasu kayi na majalisar dinkin duniya karo na 72 a Amurka cewa Kasar Koriya ta Arewa barazana ce

Duniya Makwantar Rikici: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Shaidawa Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Cewa Amurka Za Ta Wargaza Koriya Ta Arewa
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam tayi kira da a zauna lafiya kan batun fadan kabilanci

Shugaban Jama'atul Nasril Islam JNI yayi kira ga matasan Yankin Arewacin najeriyya da Suyi hakuri kada su tada zaune tsaye. Biyo bayan harin da aka kaiwa 'yan a

Kungiyar Jama'atu Nasril Islam tayi kira da a zauna lafiya kan batun fadan kabilanci
Bayafra: Gwamnonin Arewa sun yaba ma al'umma kan zaman lafiya

Gwamnonin Jihohi 19 na arewa sun yaba ma mutanen Arewa da kasancewa cikin zaman lafiya a yayin da hargitsi ke gudana tsakanin 'yan a ware na IPOB da Rundunar.

Bayafra: Gwamnonin Arewa sun yaba ma al'umma kan zaman lafiya
Ra'ayin tsohon shugaban kasa akan kalubalen dake fuskantar Najeriya - Karanta!

Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana ra'ayinsa akan kalubalen da Najeriya take fuskanta cikin kwanakin da suka gabata ta hanyar rub

Ra'ayin tsohon shugaban kasa akan kalubalen dake fuskantar Najeriya - Karanta!
Zaman lafiya a Najeriya zai wanzu zuwa 1 ga watan Oktoba - Dambazau

Ministan kula da harkokin cikin gida na Najeriya Laftanar Janar Abdulrahman Bello Dambazau mai ritaya, a jiya Jumma'a ya bayyana tabbacin sa na cewa Najeriya za

Zaman lafiya a Najeriya zai wanzu zuwa 1 ga watan Oktoba - Dambazau
Gwamna Wike ya gargadi IPOB da su guji isowa da rikicin su jihar Rivers

Wike ya gargadi IPOb da su guji isowa da rikicin su jihar Rivers. Gwamnan jihar ya yi watsi da rikicin da 'yan kungiyar suka tayar na kan raba kasar biyu

Gwamna Wike ya gargadi IPOB da su guji isowa da rikicin su jihar Rivers
Gwamna Masari ya dau alwashin kare mazauna jihar Katsina

Gwamna Masari ya dau alwashin kare mazauna jihar Katsina. Rikici ya barke a kudancin Najeriya. gwamna Masari ya kira 'yan jiharsa da su zauna lafiya da juna

Gwamna Masari ya dau alwashin kare mazauna jihar Katsina
Wata 'yar kunar bakin wake ta tada bam a masallaci a Kamaru

Wata 'yar kunar bakin wake ta tada bam a masallaci a Kamaru. Maharan Boko Haram suna cigaba da kai hare-hare da sace mata da yara duk da matakan tsaro

Wata 'yar kunar bakin wake ta tada bam a masallaci a Kamaru
Kun yi mana daidai - Kungiyar kabilar Ibo ta yi na'am da yadda sojin kasa suke yakar ta'addaci a yankunan kudu maso Gabas

Wata kungiyar ma'aikata na yankin Kudu maso Gabas (The Southeast Professionals in Diaspora), ta jinjinawa sojin Najeriya, musamman ma sojin kasa akan kulla dama

Kun yi mana daidai - Kungiyar kabilar Ibo ta yi na'am da yadda sojin kasa suke yakar ta'addaci a yankunan kudu maso Gabas
Neja-Delta ta janye wa'adin da ta bawa 'yan Arewa da yarabawan da ke yankin ta

Neja-Delta ta janye wa'adin da ta bawa 'yan Arewa da yarabawan da ke yankin ta. Ga dukkan alamu dai bangarorin da ke hararar juna sun fara hakura da zama da jun

Neja-Delta ta janye wa'adin da ta bawa 'yan Arewa da yarabawan da ke yankin ta
Nnamdi Kanu yace ba zai bar sojin 'Hausa/Fulani' su sake taba 'yan kabilar Ibo ba

Nnamdi Kanu ya ce ba zai bar sojin 'Hausa/Fulani' su sake taba 'yan kabilar Ibo ba. Kungiyar IPOB ta bijiro da kabilanci da bangaranci a kasar Najeriya

Nnamdi Kanu yace ba zai bar sojin 'Hausa/Fulani' su sake taba 'yan kabilar Ibo ba
Kotun Duniya ta fara binciken kashe-kashen makiyaya a Najeriya

Kotun Duniya dake Hague a kasar Netherlands ta bude shafin bincike a kan kashe-kashen da makiyaya ke yi a Najeriya. Shugawabannin kungiyar marubutan bin hakkin

Kotun Duniya ta fara binciken kashe-kashen makiyaya a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel