Zanga Zanga

Kungiyar malamai da suka yi zanga-zanga a jihar Kaduna sunyi ma gwamnatin jihar barna (hotuna)

Mambobin kungiyar IPOB sunyi zanga-zanga a ofishin jakadancin Turai dake Jamus (bidiyo)

Mambobin kungiyar masu fafutukar kafa yankin Biyafara (IPOB) sun yi tattaki zuwa ofishin jakadancin turai dake Berlin kasar Jamus don gudanar da zanga-zanga.

Mambobin kungiyar IPOB sunyi zanga-zanga a ofishin jakadancin Turai dake Jamus (bidiyo)
Yan gudun hijira dake cike da takaici, sun bukaci komawa gidajen su (bidiyo)

Daruruwan Yan gudun hijira dake cike da takaici zama a sansanoni, sunyi zanga-zanga a kan yan ta’addan Boko Haram, yayinda suka bukaci komawa gidajensu a Bama.

Yan gudun hijira dake cike da takaici, sun bukaci komawa gidajen su (bidiyo)
Yan Najeriya suna zanga-zanga a gaban gidan Buhari dake Landan yanzu (Hoto)

Masu zanga-zangar ka dawo ko kayi murabus sun samu yardan yan sanda don gudanar da zanga-zanga a gaban gidan Buhari, inda zasu gudanar a daren yau Jumaá.

Yan Najeriya suna zanga-zanga a gaban gidan Buhari dake Landan yanzu (Hoto)
Yan Najeriya dake Landan na shirin yin zanga-zanga a kan shugaba Buhari

Yayinda aka dakatar da zanga-zanga kan shugaba Muhammadu Buhari a Najeriya, an samu labarin cewa yan kasar dake zaune a Landan suna shirin gudanar da gagarumi.

Yan Najeriya dake Landan na shirin yin zanga-zanga a kan shugaba Buhari
Charly Boy,da kungiyarsa sun fasa zuwa Aso Rock yin zanga-zanga saboda tsoron haduwa da masoya Buhari

Kungiyar ta ce an dakatar da shirin ne don kauce wa rikici da masu goyon bayan Buhari a ranar Laraba, ranar 16 ga watan Agustan 16.Ba mu son rikici ne

Charly Boy,da kungiyarsa sun fasa zuwa Aso Rock yin zanga-zanga saboda tsoron haduwa da masoya Buhari
Dubban magoya bayan Buhari sun mamaye Abuja (Bidiyo)

Dubban jama’a sun taru a Abuja domin goyon bayan ci gaba da kasancewar shugaban kasa Muhammadu Buhari a Landan, sannan kuma yawan mutanen ya karu a yanzu.

Dubban magoya bayan Buhari sun mamaye Abuja (Bidiyo)
Wani dan Najeriya ya yi zanga-zanga a gaban gidan Buhari a Landan (Bidiyo)

Wani dan Najeriya da ya ambaci sunansa a matsayin Goodluck Jonathan Oberia, ya je masaukin shugaban kasa Muhammadu Buhari na Landan, inda ya nemi ganin sa.

Wani dan Najeriya ya yi zanga-zanga a gaban gidan Buhari a Landan (Bidiyo)
Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila: Wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa

Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila da aka fara, wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa a zo a fara samin matsala a kasa Najeriya

Zanga-zangar dadewar Buhari a Ingila: Wata kungiya tace a maida takobi tun kafin zance yayi nisa
Sabon salo: Yan shi’a sun yi zanga zanga a masaukin Buhari dake birnin Landan (Hotuna)

Mabiya addinin shi’a dake goyon bayan malaminsu, Ibraheem El-Zakzaky sun gudanar da zanga zanga a masaukin shugaban kasa Muhammadu Buhari dake birnin Landan.

Sabon salo: Yan shi’a sun yi zanga zanga a masaukin Buhari dake birnin Landan (Hotuna)
Musulmi sun yi rashin amincewa da shirin rushe Masallaci da Fayose yake so yayi a jihar Ekiti

Amincewa da ya yi, muna ganin ya yi ne a matsayin wani yunkurin na kara zalunta mu. Gwamna Fayose acikin alƙawura da ya sanya, kalilan lambobin ne Musulumi.

Musulmi sun yi rashin amincewa da shirin rushe Masallaci da Fayose yake so yayi a jihar Ekiti
Matsin tattali arziki: Kungiyar fafutuka zatayi zanga-zanga akan Buhari

Wata kungiyar yan fafutuka mai suna, National Rebirth Group (NRG),tace tana shirin yin wata zanga-zangan mutane miliyan 1 akan samarwan tattalin arzikin gwamnat

Matsin tattali arziki: Kungiyar fafutuka zatayi zanga-zanga akan Buhari
DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Game da rahotannin da jaridar Naij.com ta samu, dalibai suna wasu mumunar zanga-zanga akan rashin yarda da Karin kudin makaranta da shugabancin makarantar tayi.

DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta
Kazamar zanga-zanga a wannan Kwalejin fasar (Karanta)

Mataimakin Jami’in Hulda da Jama’a na Polytechnic Ibadan Mr. Olayemi Boboyemi yace makarantar kimiyya Da Fasaha ta Ibadan ta sanya baki domin komi ya lafa.

Kazamar zanga-zanga a wannan Kwalejin fasar (Karanta)
Kudin aure ya yi yawa - Inji maza Somalia

Mazan, yawanci matasa sun rike abin sheda cewar sun a nan gauraye sabida kudin aure ya yi yawa. Sun yi zanga zanga ne a wajen wani baban gidan hutua garin Harge

Kudin aure ya yi yawa - Inji maza Somalia
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago zasu gudanar zanga zanga a ranar alhamis

Gamayyar kungiyar kwadago wato NLC, da TUC sun yanke shawarar gudanar da gangamin zanga zanga don nuna bacin rai da halin matsin da ake ciki a kasar nan.

Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago zasu gudanar zanga zanga a ranar alhamis
Majalisar matasa ta shirya tarbar Buhari da sama da matasa 1,000 a Abuja

Majalisar matasan Najeriya na shirin gangamin matasa sama da 1,000 wandanda za su tarbi shugaba Buhari a Abuja a ranar dawowarsa daga Ingila a matsayin inkari.

Majalisar matasa ta shirya tarbar Buhari da sama da matasa 1,000 a Abuja
Ana take mana hakin mu na sanya hijabi – Matan musulmai

Game da cewar kungiyar, ce musu su bayyana kunnuwa da kawuna kafin iya zama jarabawa ko rijista take hakkinsu ne na lullube jikinsu a matsayin matan musulmai

Ana take mana hakin mu na sanya hijabi – Matan musulmai
Yan Shi’a na zanga-zanga a majalisar dokoki kan ci gaba da tsare El-Zakzaky (hotuna)

Rahotanni sun zo cewa a yanzu haka yan kungiyar addinin musuluncin nan na shi'a suna nan suna zanga-zanga a majalisa saboda tsare shugabansu.

Yan Shi’a na zanga-zanga a majalisar dokoki kan ci gaba da tsare El-Zakzaky (hotuna)
Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga

Akalla daliban jami’ar Ambrose Ali University da ke Ekpoma jihar Edo sun rasa rayukansu yayinda aka harbe su a wata zanga-zanga a yau, l

Sabuwa : An kashe mutane 2 a jihar Edo a zanga-zanga
Mimiko yayi gudu zuwa ga buhari don neman agaji yayinda jihar Ondo ke tafasa (wasu hotunan)

Gwamnan jihar Ondo Mimiko ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa dake Abuja, kan rikicin da ya kaure a jihar Ondo.

Mimiko yayi gudu zuwa ga buhari don neman agaji yayinda jihar Ondo ke tafasa (wasu hotunan)
Ana zanga-zanga a majalisar dokoki akan rashin albashi

Kimanin ma’aikatan sanatocin majalisar dattawa da ma’aikatan yan majalisan wakilai 3000 suke gudanar da zanga-zanga yanzu a filin majalisa.

Ana zanga-zanga a majalisar dokoki akan rashin albashi
Bamu daskarar da asusun Jonathan ba- Gwamnatin tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karyata ikirarin da matasan Ijaw sukayi na cewa shi ya daskarar da asusun tsohon shugaban kasa Jonathan.

Bamu daskarar da asusun Jonathan ba- Gwamnatin tarayya
NAIJ.com
Mailfire view pixel