Zartar Da Hukunci

Laifin fyaɗe: Wasu mazaje huɗu sun ga ta kansu a jihar Katsina

Babban kotun soji ta yanke ma sojoji hukunci kisa sannan kuma ta tura wasu gidan yari

Babban kotun sojoji dake zaune a garin Maiduguri, jihar Borno ta yanke ma wani sojan Opearation Lafiya Dole hukuncin kisa bisa laifin aikata kisan kai.

Babban kotun soji ta yanke ma sojoji hukunci kisa sannan kuma ta tura wasu gidan yari
DPR ta hukunta gidajen man fetur 10 sakamakon yin karin farashi

A jiya ne Ma'aikatar Ma'adanan Man Fetur ta sanar cewan ta hukunta gidajen man fetur 10 a Gusau da su ka yi karin farashi daga N145 cikin guda 35 da aka bincika

DPR ta hukunta gidajen man fetur 10 sakamakon yin karin farashi
Kotun daukaka kara ta haramtawa hukumar EFCC binciken alkalai

Wata babbar kotun Najeriya dake zaman ta a jihar Legas tace hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arzikin kasa (EFCC) bata da hurumin gurfanar da alkalai

Kotun daukaka kara ta haramtawa hukumar EFCC binciken alkalai
Wata budurwa ta saka kaifin hakori ta tsige marainan saurayin ta

Hakazalika Nunzia ta ce tun asali rigima ce ta tashi tsakanin ta da saurayin kuma ta cije shi ne bayan ta kasa dakatar da shi daga dukan ta da yake yi.

Wata budurwa ta saka kaifin hakori ta tsige marainan saurayin ta
Kotu ta zartar da hukuncin kisa kan 'yan ta'adda 13 a kasar Masar

A yau Alhamis 7 ga watan Dasumba, wata kotun kasar Masar dake birnin Giza ta zartar da hukuncin kisa akan mutane 13 da suka aikata laifin ta'addanci akan hukumo

Kotu ta zartar da hukuncin kisa kan 'yan ta'adda 13 a kasar Masar
Yaki da cin hanci ne ya fi wahalar da gwamnatin APC - Buhari

Yanzu haka muna kokarin sayar da dukkan kadarorin da muka kwata daga hannun barayin gwamnati tare da mayar da kudaden asusun gwamnati. Ba zan maimaita kuskuren

Yaki da cin hanci ne ya fi wahalar da gwamnatin APC - Buhari
Son zuciya, ɓacin zuciya: Yadda wasu ɓarayi su 3 suka kitsa satar Akuyoyi 7, har suka faɗa komar Yansanda

Sai dai matasan duka sun musanta zargin, jin haka ya sanya Alkali Banji Ayeomoni bada belinsu akan kudi naira 30,000 kowannensu, tare da wanda zai tsaya musu

Son zuciya, ɓacin zuciya: Yadda wasu ɓarayi su 3 suka kitsa satar Akuyoyi 7, har suka faɗa komar Yansanda
Ana tuhumar wani da satar N80,000

Ana tuhumar wani da satar N80,000

Kotu na tuhumar wani da aikata laifin haurawa gidan wani da satar Naira 80,000. An bada belin shi a gaban shaidu an kuma dage karar zuwa watan Disamba

Ana tuhumar wani da satar N80,000
Gwamnatin Jihar Bauchi za ta dauki matsaya a kan hukuncin datse hannu da jefe wasu fursunoni

Hukumar kula ta gidajen yari na Jihar Bauchi tace akwai fursunoni guda 16 da Kotun Shari'ah ta zartar wa hukuncin datse hannu da kuma jifa amma suna zaune.

Gwamnatin Jihar Bauchi za ta dauki matsaya a kan hukuncin datse hannu da jefe wasu fursunoni
Satar jakar hannu da wayar salula za tayi sanadin mutuwar wasu mutane 2 a jihar Anambra

Wata babbar kotu dake karamar hukumar Ihiala a jihar Anamnra, da zartar da hukuncin kisa akan wasu mutane biyu da suka aikata laifi na kwacen jakar hannu ta mat

Satar jakar hannu da wayar salula za tayi sanadin mutuwar wasu mutane 2 a jihar Anambra
Karanta hukuncin da hukumar 'yan sanda ta zartar kan jami'an ta 20 da suka aikata laifin rashawa

Hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta zartar da hukunci kan jami'an ta guda 20 da ta kama su da laifin cin hanci da rashawa a tsakanin watan Janairu na 2016 zuwa wa

Karanta hukuncin da hukumar 'yan sanda ta zartar kan jami'an ta 20 da suka aikata laifin rashawa
Tab ɗi jam! Hukumar Yansandan Najeriya ta fatattaki jami’anta guda 10, ka san laifin da suka yi?

Hukumar Yansandan Najeriya tace ta hukunta jami’anta guda 20 wadanda ta kama da laifin karbar cin hanci da rashawa, inji rahoton kamfanin dillancin labaru, NAN.

Tab ɗi jam! Hukumar Yansandan Najeriya ta fatattaki jami’anta guda 10, ka san laifin da suka yi?
Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Wata Kotun garin Karmo ta yanke ma wani matashi zaman gidan Yari na tsawon watanni biyar da horo mai tsanani bayan ta tabbatar da laifin satar waya akansa.

Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya
Yankin Quebec na Kasar Canada ta hana sanya nikabi

Wata alkarya da ke karkashin Canada mai suna Quebec da zartar da wani doka da zai haramtawa wanda ya rufe fuskar amfana da wasu ababen more rayuwa na gwamnati.

Yankin Quebec na Kasar Canada ta hana sanya nikabi
An yanke wa manomi hukuncin rataya kan kawai ya saci waya ta N5,000 da 'yan kudi qalilan

Abin mamaki, manyan barayi suna can suna shan AC, amma kananan barayi suna mayanka. Naira 170 kadai ya sata, sai wayar salula ta N5000, amma wai hukuncin kisa

An yanke wa manomi hukuncin rataya kan kawai ya saci waya ta N5,000 da 'yan kudi qalilan
Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye

Majilisar Dattawa tana shirye shiryen fitar da dokar hana daukan aiki a ma'aikatun gwamnati a sace ba tare da an tallatawa al'umma ba. Biodun ne ya mika dokar.

Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye
Idan kunne ya ji jiki ya tsira: Majalisar Dattijai ta fitar da sabuwar dokar hukuncin kisa akan masu garkuwa da mutane

Majalisar ta zartar da dokar hukuncin kisa ga duk wani wanda aka kama da aikata wannan laifi na yin garkuwa da mutane tare da neman kudin fansar su. Sannan kuma

Idan kunne ya ji jiki ya tsira: Majalisar Dattijai ta fitar da sabuwar dokar hukuncin kisa akan masu garkuwa da mutane
Ya kamata a dunga hukunta masu ji da yada labaran karya a Najeriya – Kakakin Buhari Adesina

Mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kafofin watsa labarai da shafukan zumunta, Femi Adesina, ya koka da masu yada labaran karya a fadin kasar.

Ya kamata a dunga hukunta masu ji da yada labaran karya a Najeriya – Kakakin Buhari Adesina
Amana tayi wuya: Boyi boyi ta takaita Maigidanta, ta kwashe masa miliyan 3

Wani Boyi boyi daya satar ma Maigidansa naira miliyan uku da dubu dari uku ya gamu da fushin kotu, inda aka ta yanke masa zaman gidan kurkuru na tsawon shekaru

Amana tayi wuya: Boyi boyi ta takaita Maigidanta, ta kwashe masa miliyan 3
Kakakin majalisar dokokin jihar Adamawa ya sha da kyar yayinda aka tsige sauran shugabannin majalisar

A ranar Litinin din da ta gabata, majalisar jihar Adamawa ta sauke wasu kusoshin majalisar guda huda, wanda ya hadar da mataimakin shugaban majalisar Mista Sund

Kakakin majalisar dokokin jihar Adamawa ya sha da kyar yayinda aka tsige sauran shugabannin majalisar
Ba za'a musguna wa Diezani ba idan ita namiji ne - Chimamanda Adichie

Shaharariyar mawallafiyar nan ta Najeriya wato Chimamanda Adichie ta bayyana rashin jin dadin ta kan yadda 'yan Najeriya ke musgunawa tsohuwar Minista Diezani.

Ba za'a musguna wa Diezani ba idan ita namiji ne - Chimamanda Adichie
Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa

Babban mai shari'a na Najeriya Walter Onnoghen ya bayyana kudirin kirkiro da kotuna don sauraron kararraki kan cin hanci da rashawa da sauran almundahana.

Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel