Ziyara

Yadda ganawar Osinbajo da Jakadan kasar Kamaru ta kasance a fadar Shugaban kasa

Shugaban NNPC ya ziyarci Osinbajo daidai lokacin da Buhari ke ganawa da Kachikwu

Shugaban hukumar NNPC man fetur, Maikanti Baru, ya ziyarci mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, yau a ofishin sa a yayinda Buhari ke ganawa da Kachiku.

Shugaban NNPC ya ziyarci Osinbajo daidai lokacin da Buhari ke ganawa da Kachikwu
Shugaba Buhari ya karbi bakwancin shugaban kasar Uganda a birnin tarayya (Hotuna)

Naij.com ta kawo muku rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakwancin shugaban kasar Uganda, H. E Yoweri Kaguta Museveni tare da uwargidansa .

Shugaba Buhari ya karbi bakwancin shugaban kasar Uganda a birnin tarayya (Hotuna)
Gwamnan lardin China ya kawo ziyara jihar Kaduna (HOTUNA)

Gwamnan jihar Kaduna ya karbi bakoncin gwamnan lardin Habei na kasar China a karkashin jagorancin jakadan kasar Sin a Najeriya tare da shugaban kamfanin CCECC.

Gwamnan lardin China ya kawo ziyara jihar Kaduna (HOTUNA)
Yar rajin fafutukar kare hakkin mata ‘Malala’ ta kai ziyara garin Maiduguri (hotuna)

Matashiyar nan da ta shahara gurin kare hakkin mata, Malala Yusufzai ta kai ziyara garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan ta gana da Osinbajo.

Yar rajin fafutukar kare hakkin mata ‘Malala’ ta kai ziyara garin Maiduguri (hotuna)
YANZU YANZU: Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo ya isa Zamfara

Osinbajo ya samu tarba daga gwamnatin jihar Zamfara sannan kuma ya samu rakiyan Gwamna Aminu Tambuwal na Sokoto da kuma gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Bagudu.

YANZU YANZU: Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo ya isa Zamfara
Waiwaye: wasu fittatun labarai na ranar Alhamis

Ga bitar wasu muhimman labaran da muka kawo a ranar Alhamis 4 ga watan Agusta, ko da mai karatu bai samu damar karantasu ba a jiya.

Waiwaye: wasu fittatun labarai na ranar Alhamis
Ooni na Ife ya janyo kace-nace

Ooni na Ife ya janyo kace-nace

Babban ba saraken Yarbawa Ooni na Ife, ya shiga kace-na-ce bayan ya je gidan dan kwallo Obafemi Martins a Amurka, wanda ya janyo cece-ku-ce.

Ooni na Ife ya janyo kace-nace
NAIJ.com
Mailfire view pixel